🏢GIDA BABBA🏢

453 14 0
                                    

Aryan yayi dariya yace gaskiya am so happy in Sadiya kake so you are very Lucy to have a wife don gaskiya sadiya wife material ce.
Adnan ya ce Allah? But Allah sa ban makara ba don zamani yanzu is hard kaga yariya bata da saurayi.
Aryan yace ba Sadiya ba dai don I know Sadiya in and out Shisa nace baka da problem if itace.
Adnan yace to Alhamdulillah don dole na dawo gidan ku an juma don gabatar da kai na a wurin ta.
Aryan yace Allah kai mu but yanzu muje program na company ku first.
Wasa gaske sai shiri ake yi a gida je angwaye da amare don yanzu anyi komai sai jira buki da ya rage saura sati daya mai zuwa don su Sadiya da Adnan ma ba barsu a baya ba sabo da Adnan yace lalle shima dole ya dawo ango a wanan wata kai abin ba a cewa komai sai Masha Allah.
Alh Audu B. Da kanshi yaje gidaje su amare ya roke iyaye yara alfarma da yana so ayi buki jikoki shi a gida babba na Adamawa daga farko daddy fakhriya kaman ba zai yarda ba sai daga baya ya amince abin ya ma kowa dadi kuma dangi su ji dadi sosai inda aka yarda za'a hada buki wuri daya don komai yazo da sauki.
Nasreen da Sadiya zaune a mota suna jira isowa Fakhriya don zasu je su dauki zufat zasu je gida da aka ware masu na gyara jiki . Da sallama fakhriya ta
Shigo mota tace sorry pls kun San Sweetheart Ina da fitina Wai dole sai dai ya Kai mu ni kuma I know Wallahi in ya bi mu ba zai bari a min abin kirki ba gashi gobe zamu wuce adamawa.
Nasreen tayi dariya tace Ina ruwa yaya nah . Sadiya tayi sauri fadi Wallahi ni rawan kan Adnan tsoro yake bani har baya boye maitan shi a kai na don fadi min yake yi na mai gyara da kyau nasreen dariya har da hawaye da sauri fakhriya tace pls kar ki sa mu accident da irin dariya muguta ki na rasa mai ke sa ki dariya Sadiya ce tace ki barta fakhriya dani take dariya but zan rama hannu da zan shiga Ina shi zaki shiga don na san yaya Ahmad yanda ya dade nan sai ya huce a kanki nasreen tace Anty Sadiya ban da sharri shi ba ruwa shi ki dubi fakhriya duk ta tsorata a nan suka iso gidan su Zulfat ko ciki basu shiga ba
Suka ganta a gate tana jira su.
Zulfat na shiga mota ta dubi fakhriya tace mata bro ya dai na ganki duk jiki a muce.
Sadiya ta kwashe da dariya tace labari first mukeyi da wuri zufat ta fito da ido waje tace pls pls ku bar hira nan Wallahi Ina so aure but duk sanda na tuna da wanan abu sai naji duk bana so nayi aure ma suna hira har suka isa gidan gyara jiki.
An masu gyara yanda ya kama ta sai sheki da walkiya suke yi Masha Allah haka Duk Wanda ya gan su yake fadi.

ADAMAWA

yau ce ranan da dumbu jama'a suka shaida dauri aure Aryan da fakhriya,
Arman da zulfa'u
Ahmad da Nasreen
Adnan da Sadiya .
Alhamdulillah shine abin da kowa yake fadi don ba
Karami kyau ango da amare suka yi ba kowa kagan shi kasan yana ciki fari ciki gida musan ma Alh Audu ya ba daddy fakhriya suka zauna da dangi su don
Yi shagari buki kowa sai shirri ake yi don akwai event da za ayi bayan dauri aure.
Beauty by bee aka dauko take ma amare ado su yi kyau kowa sai walkiya da sheki yake yi ga gyara ga kuma make up da suka sha.
After reception da maza suka yi ba yan dauri aure aka wuce Event center da Alhaji Audu B. Ya yi don
Shagulguwa buki family kowa kagan shi ya yi kyau sai Masha Allah ba tashi event in ba har sai wuri 6:30  ana gama wa kowa ya dawo gida a gaji ye don
Fara shiri event na gobe kuma  fakhriya da su nasreen na zaune suna hiran event da aka yi danzu
Sai ga kira Aryan ba shiri ta dauka call in hello sweetheart pls baby kizo akwai abin da zan fadi maki
Sai ki dawo inji aryan hankali fakhriya ya mugu tashi yanda taji yake magana da sauri ta fito sai karo take tayi da mutane tana rufe fuska ta don kar a gane ta tana fitowa taga aryan a mota ya umurce ta da ta shigo gidan Alh Audu B GIDA BABBA ne sai ka kwana rayuwa ka ba mai gani wani sabi da girma gida fakhriya ta tsaya juye juye don bata so wani ya gan su Kawai sai taji an jawo ta ciki mota aryan yaja mota yi fice daga gidan da sauri fakhriya ta juya sweetheart lafiya Ina zamu da dare nan aryan ko kallo ta bai yi ba tuki kawai yake yi ba tafiya mai sawo suka yi ba sai taga su a maki makeke gida wanda sayawa a ma mai karatu bayayi biro ba zai iya dauka ba.
Mota aryan ya kashe ya bude mota ya zo ya bude ma fakhriya yace baby come out fakhriya tayi sauri cewa no da wuri aryan ya juyo yana mai da duban shi ga
Fakhriya yace what do you mean Kina nufi baki yarda da ni ba ? Fakhriya tace no ni gaskiya am not ok pls sweetheart muje gida ba wani kayan kirki a jiki na muka fito dama shiri barci nayi sai ga call naka kuma yanda naji voice naka yasa kawai nasa
Hijab a kan kayan na fito ban ma San anguwa zamu ba. Aryan ya rike ciki shi da sauri kaman zai fadi
Da sauri fakhriya ta rike shi tace lafiya ? Aryan yace
Pls baby ki taimaka min ki shigo in ba mutuwa kike so nayi ba bai gama magana ba duk zufa da zazzab ya rufe shi ido shi duk ya kankance. A hankali fakhriya ta rike shi sosai suna shiga ciki gidan don tasa ma ranta ba abin da zai faru koma ya faru ai mijin tane don an riga da an daura aure tana ciki tunani taji aryan ya rugume ta sosai yana cewa baby I love you so much Wallahi I love you baby tun da Na hadu da ke ba dare da irin haka baya faruwa dani
Baby Wallahi ba zan iya jiran duk event da za'a yi ba
Before su kai min ke gida na don Allah baby ki bari
Ko wasa da jiki ki nayi pls kinga a shaguguwa buki ko rabi ba'a yi ba za'a yi almost 2wks ana buki pls ki
Taimaka min da sauri fakhriya ta fadi kirji aryan tana cewa am sorry sweetheart Wallahi ban San haka kake ta fama ba am all yours nasan baza ka min
Abin da bai dace ba don na san kai mai so nane saboda haka am all yours.
Da karfi Aryan yayi hugging Na fakhriya yana mayar da nufashi sama sama a hankali ya dago da fuska ta
Ya mata peck a goshi ya sauko kan lips nata mai laushi ga tsantsi kiss mai dauka hankali Aryan ke ma
Fakhriya yayi kissing nata sosai bayan kiss ba a abin da Aryan ya kara sai gashi ya warke yace thank you
Baby you really safe me today let me take you home.
A hankali fakhriya take tafiya tana jin so mijin ta na
Shiga ta ta ko ina da kan aryan ya bude mata mota ta shiga ya rufe ya zagayo ya shiga mota ya jawo fakhriya ya gwantar da ita a jiki shi a haka yake tuki har suka isa gida har yanzu ba kowa a waje da kan shi ya sake bude mata mota ya raka ta har side nasu sai da yaga ta shiga kafi ya dawo mota shi yafi 30 min yana ciki mota bai tuka mota ba sanan bai tada
Mota ba yasa kan shi a kan siteri kaman mai barci
Duk Hali da yake ciki fakhriya na gani shi ta window da gudu ta fito daga side nasu tazo ta bude ta inda Aryan yake ta yi hugging nashi tace pls sweetheart in har kasan you re not ok you can take me back I promise to make you happy Aryan ya dago ido shi ja
Yace baby am ok kawai bana ji dadi ne pls kije ki kwanta nothing will happen to me am okay
Fakhriya da kan ta ta jawo aryan waje tace ya bita don dama side nasu 4 bed rooms ne aka basu su da
Kawaye su basu so rabuwa da juna sai suka zauna
Duka su a daki daya babba don room and palour
Fakhriya taja Aryan daya daki tace pls sweetheart you can kiss me more Aryan ya yi hugging nata nace thank you love yayi kissing nata sosai yafi 45min tuku ya saya yace baby muga kitso ki ya kire hijab in Innalillahi abin da Aryan ya fada tare da Fadi Alhamdulillah Allah nagode ma da ka bani mace da nake so kuma ta hada duk abin da nake so a mace.
Wow baby kitso nan ya mani kyau fakhriya tace ta gode .
Aryan ya kwantar da fakhriya a jiki shi yana wasa da gashi  ta hira sosai suke ta yi abin su yana gaya mata
Yanda yake so ta itama haka take fadi mai yanda take so shi har wurin 12 na dare Aryan na ciki ma fakhriya hira yaji tayi shiru bata amsa mai ya duba
Ido ta yaga har tayi barci gashi baya so tashi ta ga
Dare yayi ya rasa mai zai yi sai ya kwantar da ita ya mata peck sai ya kira Sadiya a waya yaga ta call waiting da kyar Sadiya ta dauka a kira na uku.
Hello Sadiya pls ki fito daki da yake gaba da naku pls ki shigo Sadiya tace lafiya yace yes lafiya pls Ina jira ki Sadiya ta fito da sauri tana shiga taga fakhriya kwance sai ta fata rai tace Haba Aryan mai yasa ka
Mata haka aryan ya bata rai yace mai kika mayar dani in har zanyi abin da kika fadi to dama ba so fakhriya nake yi ba jiki ta nake so kawai muyi hira ne sai barci ya dauke ta ni kuma bana so na tashe ta Shisa nace kizo ku kwana Sadiya ta sauke a jiyar zuciya tace to Alhamdulillah bari na dauko abu sai ka wuce aryan yace to Sadiya na fita aryan ya juya yana kallo fakhriya Wanda ko barci take yi fuska ta is always smiling peck ya mata sanan ya mata kiss a baki fakhriya tana barci ta ce I love you sweetheart
Aryan yayi smilling yace I love you too Sadiya tace
Ko Na koma ne naga kukam ko a ciki barci ma kuna soyayya Aryan yayi dariya yana fita yace pls take good care of my wife Sadiya tace I will gud night bro yace mata good nyt ya rufe masu kofa.

GIDA BABBA by mrs MZOnde histórias criam vida. Descubra agora