page 14&16

459 29 0
                                    

1⃣5⃣

~*YAR AIKIN GIDA NA*~
(ta zama matar miji na)

*NANA AICHA* ce

Sadaukarwa gareki, my beautiful dear, my little sister *official marcy*

*Sakon gaisuwa gareku masoyana 😘😘😘*

Bayan Alhaji Tanko ya zauna ne , kawu sanusi ya kalle ya kalle shi yana cewa

"Alhaji lfy na ganka haka dun kayi kicin kicin da fuska kamar wanda aka aiko ma da sakon mutuwa"

Saida ya kalle su da kyaw sannan yace da su

"magana ce mai mahimmanci ke tafe dani"

Kawu sanusi yace

"muna sauraren ka , mike tafe da kai"

Alhaji Tanko ya gyara zama yace

"naga iri ne a gidan ka, kuma na yaba, da fatan ba za'a hana mani"

Kawu Sanusi yace

"a a jamila an mata miji kuma ga kaka ne ma auren ta ai nasan kana labari, kuma abokin dan ka ne ma ne aka mashi baiko da ita "

Alhaji yace

"ni fah ba ita nake cewa ba , ni diyar marigayi nake so a aura mani , nida kai na nake son ta ba wani d'a ba , so nake in cike da ita"

Kawu sanusi yace
"wai kana nufin Samira wanga diya da tazo daga birni ? "

Alhaji tanko yace
"kwarai ita fah"
Yayi maganar yana sakin murmushi , shi kuma a bangaren kawu sanusi bai so haka ta kasancewa ba tinda ya Alhaji Tanko me kudi shi baya so Samira ta auri me kudi duk da yanada labarin matan shi ba wani abu ake basu amma ai in ya mutu an samu gado( na shiga tara🙆🙆🙆) ina bazai bari yana ji yana gani ayi ta auri mai kudi inda ba dan abokin shi ne Jamila zata aura ba da sai dai ya maida auren gareta saidai bazai yiyu ba, can wani tunani ya fado mashi a rai

ya kalle Alhaji Tanko da kulawa yana cewa

"Ayyah Alhaji Tanko, sai dai kayi hakuri saboda Samira nan da mako biyu tana gidan mijin ta , ni ban ma sani ba mune fah ya kamata ace mun bada auren ta amma dan an maida mu iyayen banza shiyasa ba'a gayyace mu da za'a kawo kudin aurenta ba sai dangin uwar ta ne sukayi komi, ni in ba dan naji ance soji ne zata aura ba ai na aura maka ita amma wallahi Allah tsoron soja nake ( shari irin wannan karya haka 🙆🙆🙆🙆, amma kawu anji d'ari ba'a rufa ba)

shi kuma kawun ta guda shima daga farin yaji haushi da yaji Alhaji Tanko yace yana son Samira amma koda yaji maganar yayan shi saida yayi wata boyayar ajiyar zuciya 🤭🤭

shi kuma Alhaji Tanko har wata jiwa jiwa ya fara gani , shi babban bakin cikin shi , zabin shi da aka canje kuma yanzu ana mashi wani zancen banza ai sai dai a biya shi kayan shi ( zabi 4 ne da macaroni leda 2 , da shinakafa rabin tiya , & doya , wa zaya biya shi cikin ku fans)

Alhaji Tanko yace da kawu
✍✍✍

Kuyi hakuri da wannan saida safe in Allah ya kaimu, ina jin barci nayi maku wannan typing sauran na yaw na sanya shi cikin page in ku na gobe inshah Allah

*GOOD NIGHT & SWEET DREAM*
*BONNE NUIT ET DOUX REVES*

1⃣6⃣

~*YAR AIKIN GIDA NA*~
(ta zama matar miji na)

*NANA AICHA* ce

Sadaukarwa gareki, my beautiful dear, my little sister *official marcy*

Wannan page taki ce ke kadai kawta ummu Arfah kiyi yadda kike so da ita , ina yin ki irin sosai, Allah ya saka da Alkairi , wajen sharhi ba daga kafa , ana mugun tare🤝🏻


YAR AIKIN GIDANA ( ta zama matar mijina)Nơi câu chuyện tồn tại. Hãy khám phá bây giờ