🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*GIDAN MIJINA*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
( *kalubale gareku iyayen* *miji* )☀F *IRST CLASS WRITERS ASSOCIATION* ☀
*F.C.W.A*
☀ *home of qualities and trusted writers of the nation* ☀
*MUMMYN SEEYAMA the first class writers of the year 2019*
*The authors of* ⤵
*KUNCIN RAYUWA*
*ZAMAN TAKEWA*
*AND NOW*
*GIDAN MIJINA**I dedicated this page to my PEACH&CREAM ina matukar alfahari dakai my DEE allah ya barmu tare da kai mutu ka raba* 💗💞💞💞💞💓💓💓💖💖💖💖💘💘💘💘💘💘💘💘💘❣❣❣❣💗💗💗💗💗💝💝❤❤💓💓💓💓💓
*Masoyana ina matukar alfahari daku ina godiya da addu,arku gareni kuma ina jin dadin hot comment naku mai sani farinciki Allah yabar xumunci ina yinku irin wujiga wujiga dinnam*💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💞💞💞💖
*Whattpad.hafsat337*
*15&16*
"Kut dama abin da nake xato yana faruwa suhaima. Da hankalinki ki daibi ruwan xafi ki xubawa matata saboda iskanci to wallahi xan baki mamaki xaki gwammace dama baki sanni ba .
"Nan take ya juya ya dauki farhat ai mota suka nufi asibity a gigice ya isa ya kaita gadoya kwantar ya duba kafartan har ya taso sosai saboda ta kone da yawa"
Ya juya ya dauko magani ya gyara kafar kuka sosai farhat take dan yana mata xafi sosai .
"Nana ta tausayawa farhat sosai ita ma hada 'yar kwallarta .
Ni Mummyn seeyama nace bare kuma gogan nata Lol🤪🤪🤪😎😎🤪
Suhaima kuwa da gudu tayi daki ta banko kofa taan na shiga uku nusaba a firgice tace mai ya faru wallahi har kin tsoratani .
"Nam suhaima ta xaiyane mata komai nusaiba tace lalle suhaima baki nema mana xaman lafiya ba a gun bro kinsan halinsa sarai fa .
"Nam sukayi tsuru tsuru .
"Khaleel yayiwa farhat allurar bacci sau baccinta take kamar ba ita take kuka daxu ba khaleel yana gefenta kamar xa,a kwace masa ita naan na gefe a xaune.
Nan khaleel ya juya ya kalli nana yana cewa .
"Nima nana mai ya faru ne har ta xuba mata ruwan xafi.
Nana tace wallahu nima ban sani ba na shigo sai naji kukan farhat sai na nufi inda take kukan ina xuwa sai naganta da suhaima nace mai ya sameta shine take xagia farhat kuma ta kasa magana sai nuna min kafarta take .
Sai gaka kuma kashigo.
Lalle ma suhaima amma dan Allah kidan xauna a gurinta ba naje na dawo.
" nana tace babu damuwa sai ka dawo .
Yana fita motarsa ya hai sai gudu yake kamar xai tashi sama .
" gidan sa ya nufa yana shiga ya samy belt ya shuga dakin su suhaima suna zune abin ban dariya.
Kawai duka suka fara ji ta ko ina khaleel dukansu kawai yake babu ji ba gani musamman ma suhaima yabi dukanta sabota abin da tayi ..
"Ihu suke xubawa amma ko sassauta musu baiyi ba saida belt din ya tsintsinke tukun na ya fece a dakin .
Sun daku sosai haka suka tashi dakyar suka hada kayansu sukayi gidan ammi a daddafe.