💘💘💘💘💘💘💘
💘💘💍ILHAM💍💘💘💞💞(LOVE STORY)💞✍✍✍✍✍✍✍
*GOLDEL PEN WRITER'S ASSOCIATION*
✍✍✍✍✍✍✍❄_We are bearers of sooo golden a pen We write assidiously percieven no pain Sooo magical Our creative golden pen Be hold our words A product of our pen Savour our words, for it will cause you no pain_❄
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
in the name of Allah d most beneficent d most merciful .praise be to Allah ,master of the day of judgment,
Written by mamin Abdul&umar
Story by maryam (amatullahi and Aisha kabir
Wattpad@hassanatafarki
Ina godia gareku masoyana kuma nagode da adduarku gareni ,
Ina miqa sakon godia ta zuwa gareku members din golden pen writers association,
Ina muku barka da sallah masoyanaBismillahi rahmani raheemraheem
P🅰️GE 4⃣8⃣
*Abin da wanda ya ji wani ciwon a Jikinsa Zai Ce*
Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce; "Ka sanya hannunka a wajen da yake maka ciwo a jikinka, ka ce;
بِسْمِ اللهِ (ثَلاثاً)
Bismil-lah (3)
Da sunan Allah (nake neman waraka). (Sau uku).
Sannan ka ce;
أَعُوذُ بِاللهِ وَقُدْرَتِهِ مِنْ شَرِّ مَا أَجِدُ وَأُحَاذِرُ. (سبع)
A'oozu billahi waqudratih min sharri ma ajidu wa-ohazir. (7).
Ina neman tsari da Allah da kuma ikonsa daga sharrin abin da nake ji (na ciwo) kuma nake jin tsoronsa. (sau bakwai).
..."Dan haka zan baki last warning ,this is d first time and last time da zaki sake saka man baki acikin duk abunda nake yi, idan zaki yi magana kiyi amma ba akan abunda nake aikatawa bah, kuma ki fahimta ni bana son shisshigi a rayuwata, idan kina ganin nuna kishi akaina shi zai sa in dinga kulaki,hahaha, madam toh idan mafarki kike yi toh ki tashi dan, ni Mish'al bazai taba son ki bah, hope kin fahimta, anyway naga kamar aiki kike so duk da na dauki alkawarin sai na mai dake baiwa a cikin gidannan, amma saboda mom ta sani nayi mata promise akan bazan wulakanta ki bah, amma yanzu ai ba laifina bane koh, emmata? Dan haka ina so ki fara shara gaba daya gidanan nake so kiyi shara da mopping, idan kin gama kizo akwai wani aiki kuma".
Murmushi tayi sannan tace;
"okay toh".
Bayan tayi sallah part dinsa ta wuce ta fara gyara masa toilet, duk da toilet dinsa kamar ba namiji bah cox babu datti aciki, amma a hakan sai da ta kara gyarasa.
Sannan tazo bedroom shi ma ta gyara shi ta canza masa bedsheet, ta wuce falo ta gyara sa ta goge.
Kusan 5hrs tana aikin gyaran gida duk ta gaji, amma ahakan saboda karfin hali irin na Ilham sai da ta gyara ko ina na cikin gidan.
Sai bayan sallah magrib ya dawo cikin gida. Tun daga bakin kofar gidan yaga alamun gidansa ya canza, duk da kulum sai masu aiki sun gyara gidan, amma tunda ya shigo yasan wannan aikin na daban ne, shiyasa hausa ke cewa mace fitilar gida! Gaskiya yau ya tabbatar da hakan, duk da yaji dadin sauyin da ya gani a gidansa amma fuskarsa a daure ya shigo gidan.