Chapter Two

100 13 4
                                    

® REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS​

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

.
   . ❉ .¸¸.✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ .¸¸.❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
     💕💞*RANAR RABUWA*💞

       A Short True Love Story
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''¨  '''_*Written By Beelkeey Shuwerh_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ .¸¸.✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ .¸¸.❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ .¸¸.❄*.¸¸*❆

Wattpad @Shuwerh Beelkeey22

Chapter Two
15_1_2020
Bissimillahir Rahmanir Rahim.

The Following Day.
Humayl ne tsaye gaban dressing mirror yana taje yalwataccen baqin suman sa dake kwance luf_luf, sallaman Hilal yasa shi d'agowa yana kallon sa without uttering any word.
"Hey Soul" Hilal yai stating in caring tone.
   Cool breathtaking smile kawai Humayl ya sake masa ya cigaba da abinda yake ganin haka Hilal yasan 'yan sarautan na kusa, hayewa gado yai abinsa yaja wayan Humayl in yana viewing inbox, wasu yai dariya wasu ya murmusa wasu kuma yaja tsuka cause comment ne na fans and majority mata ne masu crushing ma Humayl in.
Suna haka Hameed ya shigo cikin swag nasa da 'yan mata ke matuk'ar so, banda sassanyan k'amshi ba abinda yake milkshake dake hannun sa ya ajiye a gefe yai joining Hilal suka cigaba da karantawa tare, idan dariya taci k'arfin su kuma su karantowa Humayl yaji but wane dutse cause ko arzik'in murmushi babu.
     Ni kaina was wondering meyasa Humayl bai dariya talk less of murmushi da mutane se Ammah Aysha da Hilal, ko Hameed bai tab'a ganin dariyan sa ba, murmushi ma se in suna tare du su ukun and not that shi yake yiwa sandai in Hilal, hakan yasa yan mata ke mugun shakkar sa suna ganin kaman girman kai ne dashi zamantowar sa celebrity, a fannin Humayl kuwa sam bahaka bane tsananin qiyayyan da yakewa mata ne yasa,  cause gani yake wane kowa kaman Maminsa take, yan mazan ma baya raga musu dan du had'uwan gaye yaga Humayl dole ya rissina, kyau, hutu, jin dad'i da dukiya du ya had'a. 
    But why does he always seems lonely? Inka kalla cikin idanun sa zaka hanga wasu lamura da bazaka iya tantance wane hali yake ba, he is always quiet when there is no Hilal beside him, without Hilal he use to be bored.
A nitse yake koman sa harya kammala, wayan sa ya buk'ata Hilal ya basa zai k'ira Ammah Aysha dan k'aidan sa bai fita seya k'irata ta masa addu'a kan du abinda yasa a gaba, cike da nutsuwan sa ya danna mata k'ira inda ta d'auka nan take cike da kewan sa dan kwana uku kenan be k'irata ba, cike da ladabi yake mata magana har ya gama wane yana gaban ta, yana matuk'ar jin dad'in yadda take kula dashi he so much love everything about her kasancewarta yar aikin sa tun yana yaro besa ya bata wani matsayi daban ba sena mahaifiya, Ammah Aysha was the second person on earth who understands him, she is the one that also calm his lonely heart, he just can't imagine life without Hilal and Ammah Aysha, there love is beyond expectations  he love and care about them with all his heart, he Always pray jannah for this beautiful souls.
     How he wishes haka Maminsa ke showing love and care towards him though Dad insa be tab'a fad'a masa bayasan sa ba amma shi yasan both Dad da Mamin sa basa sonsa, lokaci da dama zuciyan sa zata ta zargi Anya ba ta hanyan zina aka same sa ba shisa ya kasa samun gatan iyaye, But in haka ne mesa Ammah Aysha take cewa shi ba shege bane ta hanyan sunna aka same sa? Yana buk'atan sanin amsoshin rikitattun tambayoyin sa da yakewa kansa a kullum.
    Hilal da tun d'azu yake staring ma Humayl yasan he is already lost, bala'in tausayin sa ne ya kama sa dan ko ba'a fad'a ba yasan meke running masa a mind, baze gushe ba har seya ga jituwan Humayl da iyayen sa addu'an sa kullum be wuce Allah ya dai_daita tsakani su ba.
"Soul mo dey go" yai stating yana tapping shoulder insa.
    Batare da yace komai ba ya mik'e suka fice, dark shades ya sanya dan kyawawan idanun sa sun kad'a sunyi ja, se a lokacin na k'are masa kallo wani irin kwarjini cikan zati da haiba ke fita ajikin sa, Humayl ya wuce du yadda zan fasalta muku shi shigan sa ma kawai ya isa rikita kan gayu, when I said gayu I mean both maza da mata masu ji da kansu.
Ta shades insa yake hangan al'uman da sukai dandazo dan kawai ganin swag insa na ranan kafin akai ga k'arasawa ganin show nasa, Alhamdlillah Allah shine abin godiya du wannan tarin masoyan nasa he still feel unloved tunda ba parents love, siraran hawaye ne suka gangaro masa yai saurin zare shades insa yai using hanky yai wiping kafin su Hameed suyi noticing but is too late dan tuni Hilal ya gani, jikin sa ne yai sanyi cause ya lura du lokacin da Humayl yaga dandazon al'umman dake sonsa seya tuna mahaifan sa more especially Maminsa da direct take nuna masa k'iyayya.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jan 16, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

RANAR RABUWAWhere stories live. Discover now