1&15

1K 36 5
                                    

💔CIWON SO💔

        Na
Hafsat ( Hafsy baby)

Da sunan Allah mai rahama mai jinkai.

*NO...1*

Yan Mata guda biyu  suna ta shiri zasu school  ad'auki  wannan a shafa wannan  cikin sauri  Meenat tad'auko kaya tasa Amma safeeya  batada niyyar tashi a bakin mirror  har Meenat tasa cikin fad'a Meenat tace "Amma kinsan yau  muda lecture d'in Dr Ahmed kuma shine first, kuma kinsan idan ya shiga  class babu wadda zai Kara shiga Amma  kintsaya sai wani lindar fuska kike''.  Safiyya tace "sorry, sis  yanzu Zan tashi  kikara hakuri. Tana idarwa  ta wuce ma' adanar  kayansu(wadrope) tasa wani red din  material  Masha  Allah tayi kyau  Abinka da farar Mace  suka fito  suka iske  umma da Abba bisa dinning table domin break fast  had'a baki "morning umma, morning. Abba, umma"  Abba suka ce lafiya twins din Umma da Abba Sukaja kujera  suka zauna sharp sharp sukayi break fast.  Suka mike "umma nd Abba muntafi school".  Sukace "A dawo lfy". Suna. Fitowa  safeeya tace "pls, my sis  kiyi driving zuwa school  banason b'ata kwalliya na. Meenat tace chabb!! Sai dai  muyi late sai in natuk'amu  cikin fuskar rarrshin safeeya  tace "pls my sister nandai ta rarrsheta sukaje  ( ummaru musa yar aduwa university).bayan sun isa  suna shiga  Suka nufi class  suka zauna  ko 5 minutes baayi ba sai ga Dr Ahmed.ya shigo  nanda    kowa ya shiga  hankalinsa   yan Mata kuwa kowace  jiki yace morning class. Sukace morning sir, yarubata test   bisa Allo  kowa ya firgita da hakan  30 mints yabada kowa yagama. Nan safeeya ta kalli  Meenat masu   niyya suka Fara masu maida hankali  Akan Abinda Ake  saffiya ta tambayi  wani question  tabata ganeba  Dr Ahmed  ya Lura  da itah  yace  "ke get out!, tace "pls. Sir Am sorry"  yace "I say get out"  cikin sanyi jiki ta tashi  tabar class din.

💔CIWON SO💔

Na

Hafsat ( Hafsy baby)

*NO..2*

Safeeya  na fita ta nufi wani wajen da babu mutane sosai tazauna tayi tagumi  tafada tunani zuciyata meyasa kikayiman haka nafad'a cikin son Dr Ahmed  mutumin daya tsane ni bayason ganina ba batasan sadda hawaye ke tsiyaya da fuskar ta ba    saboda  CIWON SO Dr Ahmed ke damunta kullum kara yawa yake tare da itah. Kamshi wani turare taji mai kamshi ya ziyarci   A hanci  tadago  fuska ta ga waye sai sukayi Arba da Dr  Ahmed ya wuce da  barandar datake zaune. Can taji wasu  yan Mata na gulmar suna cewa "keh Aseeya wallahi Dr Ahmed ya hadu Amma ya cika miskilanci Rannan naje office din Amma kinga fuskar yadda kikasan bataba dariya haka yadaure  fuska  nayi sallama nashiga nace sir inayini cikin daure fuska ya Amsa yaceman meke tafe Dani  nacemasa Dama wutowa nazo yi nace bari nashigo bebari na ida ba ya kwasaman wata. Tsawa  yace nabarmishi office dinshi cikin sanyi jiki. Nafito". Safeeya taja wani tsaki tana takaicin wasu matan dake bada Kansu ga wasu mazan domin ita ko ciwon so zai kasheta bazata taba tarar dr Ahmed tace tana sonshi ba. Can kuwa bayan Meenat sun fito tana ta neman safeeya. Tarasa  can taga wasu wadda. Suke gaisawa. Ta tambyesu sunga safeeya suka ce tana baya can tanufa   ta iske ta zaune. Tace shine zaki bani wahala ko tace sorry sis Meenat ta nemi wuri ta zauna  tace "wai sis mekika yima Dr Ahmed yake miki  haka ne?" safeeya  tace "wallahi  sister bansan Abinda nayi masa yakeman haka". Tace "yanzu yazakiyi da test din datawuceki  ne yau.  Kizo muje office dinsa mubashi hakuri"  safeeya  tace. "Sister kinsan hali Dr Ahmed bazai yiba tace  kedai   tazo muje. Cikin sanyi jiki ta tashi suka nufi Amma sai sukayi rashin sa' a office di'n kulle yake...

💔CIWON SO💔

Na

Hafsat (hafsy baby)

*NO.. 3*

   Cikin damuwa Meenat tace "kinga bayanan ko? sis "safeeya tace "Eh mujuya gobe nashigo  dakaina da  munshigo school  din nabashi hakuri" suka juya suka koma cikin makaranta  bayan sun idar da lecture din dasuke da itah suka hau mota suka nufi gida suna isa gida suka nufi dakinsu suka wasa ruwa Dama lokacin sallar Azahar yayi suka sallah Meenat ta Lura yau safeeya bata cikin walwala sosai  bata surutun nan Nata data Saba  tace "wai sister meke damunki na Lura tun school bakya walwala meyafaru ne  ko tun abinda Dr Ahmed yayi miki  baki manta bane?". Safeeya tace "yazaayi na manta sis mutumin  yatsaneni ban San Abinda nayimasa sister Abinka kadan  zan masa ya disgani cikin mutane kina kallo yau fa bani kadai nayi magana Amma nikadai ya hango yafiddo ni''. Bata Ankara sai hawaye shar shar. A fuskarta domin wani ciwon so Dr Ahmed ke tasomata A zuciya  Meenat tace safeeya meyakai na kuka safeeya tace Abinda yakeman yasani kuka( batasan ciwon so Dr Ahmed  bane yasa safeeya (Hawaye)   Tace "kiyi hakuri taso muje kinsan Umma batasan dawowar mu ba"  suka nufi d'aki umma su  suka isketa zaune bisa darduma tana lazimi sukayi sallama suna shiga tagama laximin bayan ta idar tace "yan biyun umma Andawo?''  "Eh, umma mundawo har munyi sallah ma" tace "toh madallah kuje  ga Abicin kucan bisa dinning koh". Sukace "to umma" suka nufi  dinning safeeya tura kawai take domin batasan  Meenat tafahimci halin datake ciki.  Bayan sun idar suka tashi suka nufi dakinsu. 
Bayan sallar isha' I suna zaune falo da suna kallon labarai  da Abba su duka dai. Har wajen  karfe goma.  Sannan sukayi ma iyayen nasu sai da safe suka nufi dakinsu. Meenat naxuwa tafada gado  domin bacci takeji sosai. Safiyya tabi bayan ta Amma  takasa Bacci tunani Dr Ahmed kawai take sai juye juye take.har dai bacci yadauketa. Asuba tagari

Ciwon SoWhere stories live. Discover now