*HAPPY BUFDAY AMINA UMAR FANA {AUFANA}🍕🍕🍡🎂🧁*
*YAU RANAR TAKI CE*
*BIG DOTA🎂*_Writing by Sainah mamankhairat✍_
*1to end*
Zaune nake inata latsa wayata gami da dogon murmushin danake ta zubawa...sallamar Dota najace takatseni da fad'in..Momy wai baki shiryaba kinsan jirgin 8:30pm zamubi fha gashi yanxu har six tana shirin yifa...k'ara gyara zamanai nasaki k'aya taccen murmushin daya fito da dukkan dimplse d'ina kana nace,"Nifa nan ashirya nake muna chart ne da N K'ungiya ne akan had'uwar da zamui anjima abirnin kebbi domin gudanar da murnar zagayo war d'aya dagacin member d'inmu kuma jagoran k'ungiyarmu watau *AMINA UMAR FANA {AUFANA}*
Tsalle dota nerja tabuga gamida fad'awa saman lumbutsetsiyar katifa ta dake malale atsakiyar d'akin Khairat tace,"Momy da gaske sunce zasuzo?Bama doleba Dota aimaza kibud'e data kishiga group kiga yanda BLOOD HAFNAN Ke zakwad'i akan bufday d'in nan,,itako janaf saboda sauri wai tana filin jirgi.dariya naja tafashe da'ita gamida fad'ar HAFNAN da janaf manya aikinsan basu tab'a zuwa bufday ba saboda acikin karkara suke fha🙊dariya muka shek'e da'ita gamida tab'awa nace nidai baruwana dota insukajiki..kingama tashi mui sallah magriba kid'auki Khairat muwuce airportKoda isarmu airport bazato batsan mani naga wata arniyar mota k'irar range over green ta parka .mixan gani ai mom afra {Boss} da Sweet sis Meena Abba da kuma dearest dotar's d'ina sunfito aikafin in'isa gurunsu tuni afra ta mak'alk'aleni tana I'm appie 2c u my ammi more especially my qanwa Khairat,,sunba tarta nai nace same my dear kafin ink'arasa wurinsu Meena. jeederhna na ansa kana namiqa hannu affan yataho yana tahowa namashi gwalo alamun baniyinshi🤪da haka mukaita fira kafin lokacin da jirginmu zaitashi
Waini kam sainah kinji labarin Maman kausar zataje wajen bufday d'in nan cewar Meena abba.dariya nasa nace to bari kiji tun dazun ta'isa abirnin kebbi Dan tun 4:pm takirani take gayamun gata agidan su aufana..dariya dukan mu mukasa mukace zumud'i, da haka time d'in jirginmu yayi mukashige sai kebbi state..koda muka iso cikin babban katafaren airport na kebbi tuni mukaga zugar mutane wai mu akazo d'auka irinsu.Uwar gayya Aufana.hafnan.Maman kausar,janafty.nissa agla,mom dilshat, mom fadyl ,My beemad,da kuma magatakardar intelligent watau Mrs no R Chubad'o moh'd kenan..iya murnar da mukaji ina ba k'arya munji dad'in had'uwarmu sosai..da haka muka rankaya gidansu best dota.muna zuwa muka k'ara watsa ruwa sannan muka baje mukaci mukasha kana aka d'ora firar yanda komai zai wakana gobe
1st may shine ranar zaga yowar haihuwar wannan d'iya mai albarka agidansu babu abinda ake sai aikin yanda za'aqawata wannan rana ,hakan ne muma takasance agare mu domin dukkan mu munci ankon d'in material pich colour sai head d'inmu maroon ga mai make-up tazo taran gad'awa kowa munyi kyau abinda ake fada kyau, aiko sai selfie ake bugawa atsakanin mu tuni Beemad tajamu cikin motarta muka nufi wurin da aka tanadar domin gudanar da wannan shagalinMun isa lafiya *K'UNGIYAR INTELLIGENT WRITER'S* sune sahun gaba kasancewar Abu nasu maganin akwab'esu..sanye take cikin had'addiyar gawunt ash nd black,da black shoe ga mai rik'e jelar rigar abaya iya kyau AUFANA tayishi koda tazo zata tauna tuni Afra,jeederh nd Khairat nd fatima suka cigaba da yayyafamata fulawowi suna Appie bufday big sis appie bufday big sis ga kid'a natashi tuni gurin ya kaure da yar'rawa tare da yimata wanka da dollars🤣
Masha Allah anci ansha ancashe inda daga qarshe mc yayi umarnin data yanka cake..anan ta yanka cake tabawa sadeeq d'inta kana tabawa su jawaheer dasu Khairat afra jeeder nd Fatima,anxo dai²ni domin bani cake da sauri nerja'at tataho ai batasan haka ba ita za'afaraba murmushi nasaki nace,"Oya bata ni naci girma dariya gurun akasa kana tabibbi mu tabawa kowa daga nan kowa ya bata gift d'in dayazo mata dashi
Daganan muka mata addu'ar Allah yak'ara had'amu kamar haka arana mafi farin ciki agareta watau ranar aurenta..daga haka kowa ya watse mukuma mukai haramar wucewa airport domin komawa gidajen mu
Appie bufday my dota wish u all success in ur life🎂🎂Amin
*Mamankhairat✍*