prologue

165 15 15
                                    

"Mummy you know I love you so much right? You're part of me I can't live without you."
Maganganun da mummy take tunawa kenan, hawaye suka ziraro daga idon ta daddy ya share Mata yace Haba Aysha kidena yawan tunanin man inaji ajikina yaron mu Yana Raye Kuma inshaa Allah Aduuar mu bazata tashi a banza bah dayardar Allah. Mummy tace haba daddyn Aahil tunda yaron Nan yabace yau har shekara biyar kenan fah bawani labari mutanen Nan kullun bawani bayani me ma'ana yaza'ayi kayi tunanin hankali na bazetashi bah. Taqarasa maganar da sheshekar kuka zuciyar ta na quna. Ita kadai tasan halin da take ciki, haba wife nifa damuwar kice banaso ki kwantar da hankalinki Ina ji ajikina Dan mu Yana lfy cikin kwanciyar hankali...Ahaka daddy ya lallaba mummy har ta Fara Daria.
Nikam Aysha Wai yaushe za'a dakko su Nasrin ne kinsan sun fa kwana biyu gidan duk baya min dadi idan basa Nan gashi kinsan Sabrin da kulafucin uwa nasan tanacen tanata bakin Rai Daria mummy tayi tanacewa Allah sarki yarana nayi Missing dinsu  wlh muje gobe adaukosu in Allah ya kaimu.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: May 29, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

AahilWhere stories live. Discover now