💋💋💋💋
LALACEWA
💋💋💋💋STORY AND WRITTEN BY
RUKKY🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟
G.W.F
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENT AND EXPECT WRITERS,WE ARE BEST AMONG THE REST
*************************
May Allah help us amin
1_5
"Baby kiss me"......naji yarinyan tafada wanda bazata wuce 20yrs bahaka ko 21yrs wanda yanayin shiganta da yanayin yarda suke tare da wani dan saurayi kyakkyawa a cikin dakin hotel din emarald dake garin zaria yafara sani tunanin to wannan mata da miji ne ko kuma mi amma dai nace barin zuba ma sarautan Allah ido
Kara kallon shi tayi" haba baby wai yenzu dan naki yarda da inbaka pride dina yasaka kejin haushina haka haba mana baby."
Wanda takira da baby dinne yajuyo yakalleta dan saurayi kyakkyawa Nagani komi yaji saidai bakine kawai amma irinsu ake kira da black beauty.juyawa yayi tare da daure fuska" badole inji haushi ba nafisa inbanda haka taya zaayi ace ina saurayinki sannan kuma wanda kikasan zai zama mijinki ace baki bani dama munyi sex dakeva haba yakamata acekinsace wa yenzu xamani yachanxa but u are acting as kaman ke yar dace" .
"Baby kenan tayazakace haka bayan kasan muna romance is just the sex dat bamu tabayi ba".
"And wat is romance nafisa, friends dina duk bahasa girlfriend dinsu suke masuba and kawai inbaso kikeba u better tell me."
"Haba suraj taya zakayi tunanin banasonka duk abunda nikemaka akan kafa yasa ni barin gidanmu nakoma hostel duk saboda in dunga farantama akan ka Nafara soyyayya kaikan ka shedane but gaskya bazan iya having abunda kake so muyi nidakaiba haka almost u guys kukema mata karshe ku gudu kubarsu ko bahaka bane suraj"? ......
Banza suraj yayi da ita tare damikewa akan gadon ya sa kayansa tare da daukan mukullin motarsa yajuyo yakalleta yace "since u don't trust me I think we should just break up no need of our relationship "
"Suraj haka xamuyi dakai kenan for got sake "
"Yes and u are the cause ai not me just simple sex u can't have it with ur boyfriend in fact wanda ke shirin auranki just because you don't trust men ko? ""
"Hmmm"tace tare da durowa daga kan gadon taje ta rungumeshi "baby I love and I can't live without you since u said so nayrda muyi but promise me pls baxaka barniba baxaka yaudareniba"
Juyowa yayi ya riketa yace"no nafisa Sai kinaso zamuyi banzyi abunda bakiso ba so sai dayardanki "
"Nayrda baby"
Murmushi yayi "thank you baby and nayi promising dinki I will betray u now or ltr on I will make you feel like you have best boyfriend ever and thanking u for trusting me once again and giving me your self ."
Romancing dinta yafari yadauketa sai gado tare da removing matakaya yana cigaba da kissing every part najinkinata wanda itama tanamaida mashi martani tana kissing dinsa back.
Kayansa shima yacire tare da cigaba da kissing dinta yana suckin brst dinta yana wasa da dayan sai nishi sukeyi*******************
"Kazeem yakamata ace yenzu kfara tunanin aure not even you ma ince kaida abokinka Suraj kunkai minzalin aure dukanku kungama karatu ga aiki ga komi kuna dashi but narasa mi kukejira haka""Hajiya kenan insha Allah munkusa matan ne wallahi ni haryenzu bansamu wanda naga tadace da inaso bashiyasa amma in Allah ya yarda munkusanyi "
"To Allah ya yarda "
"Amin hajiya""Wai nikam kwana biyu bana ganin suraj lafiya kuwa"
"Eh hajiya lfyalau wani business ne yakaishi zaria saboda yana da meeting achan but gobe zai dawo yama fadamun infada miki baisamu daman zwa miki sallmaba amma namanta ne wallahi.
"Tou Allah ya taimaka yabaku saa aduk abunda zakuyi".
"Amin mungode hajiya, akwai abinci kuwa ."
"Eh duba kan dinning table bama adade da gamawaba ".
Tashi yayi yawuve dinning table din yaxu ba abincin fried rice ne da chicken sannan yaxuba lemun kwali 5alive a glass cup din dake gabansa
Bayan yamaga cin abincin ne yadauki mukullin motarsa ya je yfadama hajiya zaidan fita gari adwo lafiya tamasa sannan yafita dan zaga gari.
********************
Suraj da nafisa nagani still suna kan gado wanda yanunacewa basu dade dagama enjoying life ba"Baby tashi inhadamki ruwan wanka kiyi and also thank you very much mikikrso insiyanmiki."
"Banson komi only you"
"Alright to naji yenzu dai wani phone gareki "
"IPhone 7 ce"
"Okay baby xan siyanmiki iPhone x anjima tunda gobe xan koma kaduna"
"Banaso"
"then mikikrso "
"Nothing saboda baka kandanayi ai inkabani wani abun kaman nasaida ma kainane ""
"Aa no fa kawai zanbakine don't think of that ai kinfi karfin insiyeki dakudi because u are different and so sweet wallahi ".
Really baby tafada tana boye kanta
"Yes nafisa tah "
"Hmm tace sannantace baby kaga fa we don't use any type of protection kar ciki yashiga '"tafada cikin tsoro.......
Vote
Comments
&share
YOU ARE READING
LALACEWA
General Fictionlabari ne daya kunsa soyayyah dakuma aminta dake tsakanin abokai biyu daya na gari dayan kuma akasin hka,sai ita kuma yarinyar da sanadin so ta saida mutuncin ta