part three

10 2 0
                                    

Ka bi duniya ahankali domin tsalle daya xaka yi ka fada rijiya
sai ka yi dubu baka fito ba,

haka xamu bar duniya da ta xame mana gida alokacin da muke tunanin xamu dawwama ,

haka xa mubar abinda muka mallaka alokacin da muke ganin mun mallaki komai
haka xa akai mu kadai
haka halin mu xai bi mu
haka xa' a nuna mana rayuwarmu amajigi

siraran hawaye masu dumi suka xubo daga idanun shookra takalli matar da farincekin ta itace kaunar ta da kwakwalwarta ta ajiye ta shiga editing da tariyu mata rayuwarsu data faru shekaru wadanda baxa su mantu ba, cekin ranta taki adduar Allah ya kyautata makwancenki momma ashi bata sane ba afili ta fada laure mai aeki ce ta amsa mata da ameen

hanyar da xata kaita matattakalar binen ta nufa dakuna ne guda huda ajire sai balcony daga wajan wata kofa
shigarta cekin dakin ta hau ceri jallabiya daki jikinta dan ta kwaso gajia ba kadan ba,ta samu tasawa jikinta ruwa saboda tafiyar da sukai mai nesa dan ma sun yi transsit a Istanbul,
toilet da baxa akirasa karame ba
tashiga ta hada ruwan mai dume da xai dan gasa mata jikinta saboda ku ina jikinta ta jima acikin bath thub sannan ta daura alwala ta fito jikinta taki tsane saboda ruwan da yaki fitowa akanta saboda Suman kanta dake atsife
akwatinta ta jawo dan ta shafa mai budewar da xatai gabanta ya fade innalillahi taki ta jawowa kace mutuwa akai ,
saure saure taki daga kayan dan tabbatarwa kanta abinda tagane hakan ne boxex singlet ,set of towel da turari ,sai uban mayika naka da na jeki , tsaki taja hakan ya tabbatar mata da sunyi exchange din throlley lokacin saukar su ajirge how comes ya Allahu kayan namije ne wlh tana dada dagawa tana mitaa,
rigar data ceri ta mayar sannan ta gabatar da salla tana sallami wa asim ne ya shigo ya xauna gifan gadon sister lpia kuwa kinyi wane so dull barne abhiii munyi changin jaka ne da wane a Airport duba ka gane yana jawowa yana budewa yafara daria tab ablaaa ki ce mije kikayi a jirge ,
haushi ne yakamata ta tsula masa carbe Mrs man get out ina fadama da abubuwa na dayawa ajakar nan yaxan inada uxurin daxan gabatar gobe kuma it's inside the bag aa sister yadda ranki ya bace inaga namai kayan yafe naki bace Kinga fa harda file aceki may be Shima he has something to do important dan da gane contract ne wannan fisgar file dn tayi tafara kukarin karantawa sunan da ta fara gane asaman file dinne ya dau hankalinta

Hamza Ahmad Na innah
Gheeeen Gheeeen🙆🙆🙆
yanxo ne tafiyar tafara yanxo ne tafara bude shafin kaddararta
yanxo ne rayuwa xata juya mata ta yadda shine sanadin samun fitilar data Kita nema

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jul 12, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

MATAR BABA NAHWhere stories live. Discover now