Part 1

17 1 0
                                    

🌸🌸w@t@ m@fit@🌸🌸
Written by
🖤Annafie🖤
Page 0⃣1⃣
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Tsarerren parlour ne Wanda ya amsa sunan sa parlour wajen kyau da tsari da kagani kasan ba karamar dukiya aka zuba aciki ba dama gidan gabaki daya....daga can wani bangare Wanda da kagani kasan domin kallo beg kowa ya wuce gd
🌹🌹🌹 🌹🌹🌹
U✨S✨A
9:30pm haka agogon kasar USA ya nuna . Daga can nesa na hango wasu fitunan nun motoci sunfi guda goma Naga sunjero . Awaken wani kayataccen wuri Naga suna parkerwa darene Amma Kai kace da rana ce tsabar haduwa da gaske da wurin keda shi daga ganini wurin kasan bana muta nen kirki bane sbd ynd ya cuda maxa da Mata . Sannu a hankali motocin sukafara parkerwa suna fitowa Amma har ynx Wanda suke jira Bai fito ba har kusan minti biyar . Jin yanda gurin ya karade da sunan *done*.... *done* ne yasa ya Bude murfin motar . Kadae sa ce wacce ta sha wani tsadadden takalmi Mai daukar idanu ya xuro ya dade kafin ya Ida fitowa gabaki daya wow😍 what's a handsome guy sakin baki da hanci nayi Ina kallon kyakkyawar halitta ta wann matashin saurayi 🥰ban San sanda nasaki biro da takarda na ba....... Dan haka Ann can tsaya har sai na Nemo su so we shall meet next tym
🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀
Nice daku Mai kaunar ku
*Nafeesa* *A* *Guga*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jul 15, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

W@t@ m@fit@💮🌼💮Where stories live. Discover now