Barka da sallah

79 9 2
                                    

👠👠
*YAWON* *SALLAR* *HAJIYA* *IYA*
( _A hanyar lamba_) 👜👜
       _31/7/2020_

*Written by*:- _Ameera Adam_
    _AmeeraAdam60_
*@wattpad*

*HADAKA WRITER'S ASSOCIATION*
_Home_ _of_ _co-opration_, _peace_ _caring_ _and_ _accepting_ _of_ _correction_ _among_ _us_✍🏼

*BISMILLAHIR* *RAHAMANIR* *RAHEEM*

               



 



_Assalamu alaikum yan uwana maza da mata yara da manya ina me mik'a gaisuwata agareku da fatan munyi sallah lafiya, Allah ya maimata mana ya sadar damu alkairan da ke cikin wannan watan me albarka, da fatan zamu shiga sabuwar shekarar musulunci lafiya._

_Aslam&Ayman suna gaida momies da Aunties dinsu Allah ya bar so da kauna, nagode kwarai da Adduo'in ku da kuma kulawarku agareni, kuna da yawa masoya bazaku lissafu ba amma akoda yaushe ina muku fatan alheri._






🐏🐏🐏

          Eid mubarak

                  🐏🐏🐏




_*Aminiyar Arziki nayi missing wallahi whatsapp duk ba dadi, Allah ya dawo min dake online lafiya.*_

A dai bi nama a hankali saboda tsaro🤣

_Nidin ce dai_
        _MUM ASLAM_ 😉

YAWON SALLR HJY IYA CompleteWhere stories live. Discover now