[7/31, 10:51 PM] MAMAN NOORUL HUDAH: 👄👄👄👄👄👄
*YARIMA ANNUR*
💋💋💋💋💋💋
_By maman noorul
Hudah_Wanan littafin nakudi ne ga Mai bukata karantawa za a tura naira d'ari uku *300* ta wanan asusun banki 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn ta wanan number V I P 500,me Niman Karin bayani s
Ga watsaap numberta 09090112846 pls pc me,no text please🅿3️⃣-4️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yace"ban San meyasa ba iam feeling strange yau, as if wani abu zai faru dani,please a bar birthday din Nan iam not in the mood to celebrate please"
Ammar yace"Kai ka ma Isa?ya za ayi mu shirya maka birthday munyi inviting friends dinmu shine za a fasa just because kawai kana felling strange ai da an Fara zaka wassake"
Dariya farouq ya fashe dashi yace"may be it because you are about to test the forbidden fruit"
Kallonshi yayi cikin rashin fahimta yace"ban gane ba"
Sufyan yayi saurin karbe zancen domin baya so prince ya gane abinda suke shiryawa,
Cikin rashin walwala yace"please karku je kuyi something stupid please a bar maganar birthday din"
Basu kulashi ba saima Kiran Linda da sufyan yayi ta musu arranging girls
Bayan sun Gama farouq yace"mu fita farauta ko?"
Prince yace"Ina Kuma zaku je?Bari toh in shirya muje tare"
Sufyan yace"no ai surprised zamu je shirya maka this time around zaka so wanan gift din"
Lumshe Ido yayi ba tare da yayi magana ba yana ji har suka fitaSuna fita Suka Shiga mota su hudu,Moses yace"why not muje mu d'aukar me karuwa tunda dai is just for a night"
Farouq yace"no tunda Wanan ne first time dinshi mu nimi fresh girl virgin zaifi jin dadin haka Amma babu maganar d'aukar karuwa wani Dadi zaiji"
Sufyan yace"nifa Ina son a bashi babban surprised a bashi abinda bazai tab'a mantawa ba,Ina son yasan dadin mace"
Ammar yace"toh in muka cigaba da Zama anan wa zai nimo Mana yariyar mu shiga gari zamu samu irin yaran talakawar nan da Basu da gata Yan tallah mu sato d'aya kawai mu kawo me"
Moses yace"Haka ne"
_______________
Salam chemist,zaune take tana hira da Abubakar a wajen chemist din shikuma Yaya shamsu na daga ciki yana attending wa mutane da suka zo siyar magani
Abubakar yace"Jiddah nayiwa wani abokina Doctor Ido magana yace"gobe a kawo ki ya duba ki,ni Ina ji a jikina wata rana idonki zai bude Zaki gani Kamar kowa, so karki damu karshen wahalanki ta zo"
Murmushi tayi ta ji dadi har ranta tace"kana nufin wata rana Idona zai bude in gan mutane,toh Allah ya kawo wanan ranan "
Yace"Amin"
Tace"nagode masoyina ka Soni a inda nike wallahi ban tab'a tunanin Zan samu Wanda zai so ni tsakanin shi da Allah ba Kamar kai ni har na cire Rai a samun mijin aure,Amma sai gashi ka zo a lokacin da banyi zato ba ka so ni bayan kasan ni makauniya ce,ga makanta ga rashin ilimin boko"
Yayi murmushi yace"Jiddah wallahi ke abin so ne,duk inda ake son mace kin Kai ga ki Yar lukuta ga gaba ga baya ga tsayi ga ki jajawur toh me mutum zai Nima duk fa layin nan babu Mai kyau ki,maganar makanta kuma ai ya zo karshe da anyi nasara kika Fara gani zan turaki makaranta ko in nimo Miki lesson teacher"
Tace"toh nagode Allah ya biya ka,yanzu ka zaman mu wani b'ari na jikina ada bani da kowa sai Yaya shamsu Amma tunda Muka had'u da kai rayuwar mu ya canza"