shafi na goma

160 13 0
                                    

https://chat.whatsapp.com/IUaGwFQDN0qLu2cEFRzGmV

*🌸🌸NURAAZ...!🌸*
       _(Treasure of noor)_

*©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*

*_'''( home of peaces, joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)️'''_*

*wattpad:UMMIE2018*
*MALLAKAR:♥️oum muntaz♥️*

       *shafi na goma*

********Ba tare dayace mata k'ala ba yasa hannayensa ya mik'ar da ita t'saye yamata masauk'i bisa ga faffad'an k'irjinsa yana sakin ajiyar zuciya...! k'ok'arin k'wace kanta janan keyi amma yak'i bata damar hakan...!

"anty janan yunwa nakeji allah...!" nuraaz yayi maganar cike da shagwab'a yana turo baki gaba kamar ma baisan iya shegen daya tafka ba a wannan lokacin...!

janan kam ba k'aramin t'sorata tayi ba a wannan lokacin sbd jin yadda wata sharb'eb'iyar maciji ke zungurinta a jikinta... !

cike da k'arfin hali ta fisgo magana da kyar tana jan ajiyar zuciya "nuraaz yanxu abinda zakamin kenan ...? rashin auren da banyi da wuri bane har tasa kayimin haka a mat'sayina na yayarka...? ashe zaka iya yima marigayiya hanan kalar abinda kamin a daidai wannan lokaci...? shine harma baka ga abinda kasani aikatawa ba kake cemin yunwa kakeji nuraaz sbd kanajin dad'in abinda kamin...? ka kyauta...! nace ka kyauta...! idan kaga iya abinda mukayi a yanxun bai isheka ba gani nan...! nace ganin nan kazo ka k'arasa niyyarka akaina nuraaz"

janan ta k'are maganar tata cike da murya mai matuk'ar rauni tana kallon nuraaz d'in da shanyayyun idanuwanta...!

sosai kunya takama nuraaz a daidai wannan lokacin...! k'asa yayi da kansa sbd t'sananin kunyar dakuma tausayin janan d'in daya kamasa...! ya tabbata da yanxu tini ta jima dayin aurenta harma da y'ay'anta idan banda aikin k'addara...!

amma kuma shima ba laifinsa bane...! yawan kusancin dake t'sakaninsa da janan d'inne tin tasowarsa ya haddasa komaai...! a lokuta da dama ba k'aramin k'ok'ari rik'e kansa yakeyi ba sbd gudun abinda zaije yadawo, amma kuma na yau d'in is different da kowani rana...! baisan ya akayi har shed'an yayi galaba akansa ba yaje yayima antyn nasa haka datake b'ata lokacinta akansa fiye da kowa dake cikin gidan...!

kan gadonsa ya koma rajaf ya xube ya kulle idanuwansa bayan ya lullub'e jikinsa da bedsheet d'in dake lailaye da katifar tasa...!

sosai hawaye ke zarya bisa ga fuskar janan d'in sbd t'sananin kunya da takaici...! kayanta ta wawurota maida su jikinta batare da b'ata lokaci ba ta fice daga part d'in nasa baki d'aya ta koma shashin mammin ...! a parlo ta tarda hanan ta zubama bakin k'ofa ido kamar mai son gano wani abu...! shigowar janan d'in idawansu ya sark'e cikin na junansu...! sosai hanan ta zubama janan ido kamar mai son gano wani abu batare da tayi magana ba...! wanda har zuwa lokacin sosai hawaye ke zubowa daga cikin idanunta...!

d'akinta ta shige cike da sanyin jiki ta zube akan katifarta tana sake sakin kuka a zuciyarta da babu hawaye ko kad'an sai rad'ad'in cikin zuciya...! batare data ankare ba b'arowo yazo ya saceta b'at ta lula duniyar bacci mai cike da mafarkai kala kala...!

hanan kam saida ta d'auki t'sawon lokaci zaune a cikin parlon tana ta tufka da warwara dik kuwa da k'arancin shekarunta amma kuwa tafi wasu masu shekarun hangen nesa bana wasa ba...!bacci ne itama ya d'auketa anan kan kujerar batare data mot'sa ba...!

b'angaren nuraaz kam ganin janan d'in ta fice batare data ce masa k'ala ba,yasa shi sakin nannauyar ajiyar zuciya...! sake mik'ewa yayi ya fad'a toilet nasa dake manne da bedroom d'in nasa ...! wanka t'sarki yayi kamin ya fito yasaka wani wandonsa daidai gwiwa batare daya sake sa komai ba ya lume cikin bargonsa ya kulle idanuwansa yafad'a tunanin shekaru na baya dasuka gabata kamin suxo wannan gab'ar...!

NURAAZ(treasure of noor)Where stories live. Discover now