*🌸🌸NURAAZ...!🌸*
_(Treasure of noor)_*©OUM MUMTAZ*
*12*
********A gurguje suka gai da su Mommy tare da Abbi bayan su Ameen sunci abinci su kayi masu sallama sukaa fice,Nuraaz yabi bayansu da kallo na ganin kamar Hanan na cikin damuwa wanda ya kula tin shigowarsu ko gaishe sa yau ba tayi ba,sharewa yayi kawai shima yayima su Abbin sallama da suma suka fito zasu wuce wurin aiki, yawuce part d'in Mamminsa.
Da sallama ya shigo inda ya tarda Mammi tare da Abbansa zaune kan dining suna yin breakfast, shima zaunawa yayi a gefen mammin nasa ya kwanto jikinta cikin sanyin murya yace, "ina kwananku Mum & Dad."
A tare suka ansa masa suna tambayarsa ya ya kwana. "Za kaci abinci ne Babana na zuba maka." Mammi tayi maganar tana shafo lallausar suman yaron nata cike da kulawa!
Yat'sina fuska yayi kad'an ya tab'e bakinsa yace, "Nikam am ok Mammi,sabida naci abinci a part d'in Mommy yau"Murmushi Abba yayi yace, "Ashe da d'an gatan mommy nake zaune yau d'in tinda ta basa abinci ba tare da ta bamu ba." ya kare maganar cike da zolaya.
Dikkansu sai da suka dara Nuraaz yace, "Amma nasan ai Mammina ma bata barmin Abbana da yunwa dik dama dai kun t'sufa na lura soyayyar tana nan bata je ko ina ba har yan......" Mammi ce ta gwab'e masa baki yasa shi cin birki a maganar tasa babu shiri yana shafa inda ta bige masa yana tura baki, "Wai yanzu nikam sabida an daina sona a gidannan daga magana har an fasamin bakina fisabilillahi..." Nuraaz yayi maganar cike da shawab'a yana turo baki gaba, harda hawaye daya ciko masa idanuwa.Abba ne ya mik'e yana goge bakinsa da tissue yana dariya yace, "kai da Mammin ka nan kunfi kusa, mutum idan ma ya shiga fad'an ku shi zaiji kunya,dan haka nikam na tafi wajen aiki sai na dawo."
Turo baki gaba ya karayi ganin Abban bai ce don me aka buge masa baki ba yace, "A dawo lafiya Abba." "Amin Babana." Abba yayi maganar yayi hanyar waje,Mammi ta take masa baya hannunta rik'e da briefcase nasa,wanda tinda ta gwab'ema nuraaz baki bata sake saka masu baki a zancen ba tana murmushi.
Shayi ya had'a a wani tea cup,Mammi ta dawo wajen dining d'in itama ta zauna tafara had'a wani tea d'in...! "Mammi yau ina Aunty Janan ne banganta ba tinda na shigo?" Da damuwa kwance bisa fuskar Mammin tace, "Wallahi yau bansan mai yake damun Auntyn naka ba, gaba d'aya na lura yau batajin dad'i,amma kuma tak'i tafad'i abinda ke damunta."
A zuciyar Nuraaz yace 'su antyna kardai an fara hawa network ne tunani na kike yi' a fuska kuma shima yayi fuskar tausayi yace, "Amma taci abinci kuwa mammi?"
Girgiza masa kai tayi alamun bataci ba fuskarta cike da damuwa, mik'ewa yayi yace, "Bari na had'a mata in lallab'ata nasan zataci."Cike da gamsuwa Mammi tace, "Gaskiya kam,wata k'ila tinda taku tazo d'aya zata ci idan ka mat'sa mata."
Ba tare da yayi magana ba ya cika wani plate da irishi potatoe da aka soya shi da kwai, shayin daya had'a da niyyar sha ya d'auka yawuce lungun da zai sada shi da d'akin antyn nasa! Mammi ta bisa da kallo cike da t'sant'sar soyayyar da take ma yaron nata harya b'ace ma ganinta ta sauk'e nannauyar ajiyar zuciya ta tashi ta tattara komai na wurin takai kitchen ta goge dining d'in fes,sbd Mammi kam t'safta badaga baya ba, daga nan ta wuce d'akinta domin k'iran y'ar t'sohuwarta su gaisa (inna zainaba).
Batare da nuraaz yayi sallama ba ya tura k'ofar d'akin nata kuma cikin sa'a yajisa a bud'e, nannauyar ajiyar zuciya ya sauk'e sabida k'amshin turaren d'akin Janan d'in ba k'aramin dad'i yake masa ba.
Komai na d'akin fesfes dashi alamun itanma sosai take kula da d'akin nata kaman yanda take kula da kanta, ajiye abincin yayi akan side bed drower ya koma ya rufo d'akin ruf, dawowa yayi inda ya tub'e rigarsa sannan ya tub'e singlet nasa ma yakuma tub'e dogon wandon jikinsa ya rage daga shi sai boxes, hayewa kan gadon da Janan ke duk'unk'une tanata sharara bacci yayi, yaye bargon yayi baki d'aya inda yayi tozali da wani shegen riganta da iya cibiya ya t'sai mata mai hannun vest saikuma boom shoot wanda ya matuk'ar kama jikin nata ya fiddo da ainahin surarta ta cikakkun mata...!
Da wani mayataccen kallo yake k'are mata kallon tin daga kan boobs d'inta har zuwa faffad'an hips d'inta da idan tana tafiya suma ke juyawa sosaii...!
