shafi na ashirin da biyu

127 8 0
                                    

*🌸🌸NURAAZ...!🌸*
       _(Treasure of noor)_

*OUM MUMTAZ*

             *22*

********Rungume Nuraaz yake mufy da fuskarta ta kad'a tayi jazur tana sakin ajiyar zuciya a wahalce sbd yadda taji maza abin bana wasa bane.
Domin kuwa a yau nuraaz sai da ya gama sanin Mufyda a mat'sayin y'a mace tin daga ciki har waje, zuciyarsa wasai yake jinsa cike da wani kalar nishad'i had'i da ajiyema Mufyda gurbi mai girman gaske cikin zuciyarsa na samunta da yayi cikakkiyar mace.
Albarka yake ta suburbud'a mata itakuma tana zubda k'walla wahala sabida yadda yau Nuraaz d'in ya gurjeta bana wasa bane.

sai wajen k'arfe bakwai na dare kamin ya d'auki Mufyda zuwa cikin toilet bayan  ya had'a ruwa mai zafi, sai da ya gasa ta da kyau ciki da bai cikin ruwan zafi ita kuwa sai mat'se k'walla takeyi kamin shima ya t'sarkake jikinsa kamin ya fito yabata wuri.

Da k'yar Mufyda ta samu tayi wankan t'sarki tana mai cike da t'sananin t'soro sabida ita gani take kamar Nuraaz d'in dama ba k'aunarta yakeyi ba shiysa har yayi mata kalar wannan muguntar,ita idan banda k'addara ma mai zai kawota part d'in Nuraaz a yau d'in?

Suna cikin kallonsu ita da Hanan a part na Mammi,mammi ta fito hannunta rik'e da tray shak'e da kulolin abinci tabata kan ta kaima Janan ta dawo da wuri sabida kar su Abba su dawo gida su shige tara..
Ashe dai da rabon abinda zai faru tsakanin ta da Nuraaz ne ta kawo abincin har mai aukuwa ta auku, ita kuwa Mammi da taji shurun mufy ta d'auka tana wajen mommy ne nanko bata san d'anta ne keta faman angwancewarsa ba.

Towel ta d'auro a jikinta ta fito dak'yar tana d'ingisa k'afa, Nuraaz ta tarar zaune bakin gado fuskarsa na fidda wani kalar annuri kamar dai ko wani sabon ango.
Yana sanye da k'ananun kaya ya canza bedsheet ya share d'akin nasa had'i feshewa da room freshner take d'akin ya d'auki daddad'an k'amshi bayan ya sauk'e labulaye.

Mik'ewa yayi ya tarota yasa mata kayanta daya t'sincesu kamin ya sake d'aukarta kamar y'ar t'sana yanata sakin murmushi abinsa lokaci zuwa lokaci,ko ba komai yaudai yasan dad'in mace abinsa shima ya shiga sahun manya ashe dai su Abba gata su kayi masa.
Bubbud'e kulolin dake dining d'in yayi inda ya zuba pepper soup na na kifi da kuma kunun gyad'a daya t'siyaya mata a cup.

Ba dan taso ba sai dan ganin yadda Nuraaz d'in yake ta faman kallonta kamar yau ya saba ganinta yasa ta keci sabida t'soronsa da ya kamata lokaci d'aya.
Sai da ya tabbatar da taci dayawa kamin shima yaci nasa yana ta kallonta shi d'aya ita kuma tayi k'asa da kanta sabida nauyin nuraaz d'in daya k'arun mata babu zancen rashin kunya.

Sai da ya gama cin abincinsa t'saf ya b'allo mata magunguna tasha dazai taimaka mata kamin ya sungumeta kamar wata jinjura ita kuma batayi musu ba sbd tasan ko tace ya sauk'eta ma ita zataci wahala.
Ba tare da shakkun komai ba Nuraaz ya tura k'ofar part na iyayen nasa hannunsa har yanzu rik'e dana Mufyda da ta fara k'ok'arin sauk'a amma yak'i bata damar hakan sabida tausayinta da kuma kaunarta da ya fara cika masa zuciya.

Mammi da Hanan ya gani zaune a parlo suna kallon film a tashar zeeword,da mamaki da kuma al'ajabi Mammi take kallon Nuraaz da yake ta faman rarraba idanuwa hannunsa rik'e da Mufyda da ta b'oye fuskarta sabida t'sananin kunyar da ta kamata.

Hanan ma kallon su takeyi da mamamki suka mik'e kusan tare da Mammin suna rige-rigen karb'ar mufyn daga hannunsa mammi na tambayarsa,"Me ya same ta?"

Cikin ya t'sina fuska ba tare da jin ko kunya ba yace, "Mammi kawai dai na karb'i hakki nane a wurinta na aure mat'sayina na mijinta da nake da ikon yin fiye da haka indai akanta ne tinda tana karkashin iko na."
Yana gama fad'ar haka ba tare da ya sake cewa k'ala ba yasa kai ya fice abinsa yana sake sakin murmushinsa dake k'ara masa kyau a ransa fadi yake idan ba haka na fara muku ba ina ga ba za ku barni nasha iska ba.

Baki sake har yawu na d'iga Mammi tabi bayan nuraaz da ido tana kad'a kai kamar k'adangaruwa, lallee sai yau ta yadda Nuraaz d'in ya shallake mata tunaninta tinda har ya iya t'safe ido ya gaya mata wannan maganar batare dajin kunyarta ba a matsayin ta na mahaifiyarsa.

Hanan kam bata fahimci kan zancen ba shiyasa bata bama maganar mahimmanci ba ta k'arasa wurin Mufyda da kunyar duniyar nan yau ya gama taruwar mata na jin wannan b'aran-b'aramar da nuraaz yayi mata har hawaye saida suka fara sauk'a bisa k'uncinta.

Tausayin Mufyda ne ya kama mammi suka kamata tare da Hanan zuwa bedroom na Mammin, ruwa mai zafi had'i da maganin k'ara lafiya ga y'a mace Mammi ta had'a mata wanda bata rabuwa da su ta kaita har cikin toilet d'in ta zaunar da ita cikin ruwan, Mufyda kuwa ta gagara kallon idanuwan Mammin sabida sai yau ta tabbatar da cewa mammi a mat'sarin surukarta take tinda Nuraaz yayi mata mai gaba daya.
Bayan ta gama kint'sata wurin takwas na dare Mammi tace su shiga d'aki su kwanta sabida yadda Mufyda ma taji k'arfin jikinta da kanta ta taka har cikin d'akin suna hirarsu jefi-jefi kamar baya har baacci yayi gaba dasu.

Nuraaz ko da ya koma part nasu zuciyarsa wasai yayi sallar magriba da isha'i kamin ya samu wuri ya zauna a parlo,lokaci-lokaci yakan sakin murmushi idan ya tuno moment nasu da Mufyda da kuma yadda tayi ta zuba masa raki tana basa hak'uri wai yayi hakuri ta daina masa rashin kunya.

Janan ce fad'o masa a rai,take zuciyarsa ta buga sabida idan lissafin sa yayi dai-dai rabonsa da ita tin jiya, sannan kuma yau tinda ya dawo baiji mot'sinta cikin gidan ba kwata-kwata, ya kuma sake tunowa da rashin lafiyarta na jiya kar dai ace shine ya rik'eta har yau?
Kamar wanda aka hant'silasa ya tashi ya tunkari d'akin Janan d'in ya tura kofar sai ya tarar kan gadon ga kayanta nan a barbaje wanda ta cire jiya bata maida ba,batare da tunanin komai ba ya tura k'ofar toilet, nanma wayam bai ga kowa ba, zuciyarsa ce ta fara gudu da sauri da sauri sabida t'sinkewa da lamarin rashin kallon Janan.
Sai da ya duba ko wani sak'o da kuma lungun dake part nasa amma babu mai kama da Janan babu dalilinta.

A haukace ya fito daga part d'in nasa jikinsa yana t'siyayar gumi ya hango Ameen da kuma Adnan suna karatunsu a wajen parking loard zaune suke kan wani lallausan kafet abinsu wajen haske tar kamar rana

"Adnan! Ameen! Aunty Janan tana part na mommy ne?" Nuraaz ya tambaye su yana k'arasowa wurinsu,
da mamaki Adnan ya kalli yayan nasu kuma mijin yayarsu yace, "Gaskiya bata nan ya Nuraaz, sabida muma yanzun nan da muka dawo daga masallaci muka fito nan kuma da muka shiga ma bamu ganta ba"

Adnan yayi maganar yana mai kallon d'an uwan nasa shima ya gyad'a kai alamun haka ne,bai sake bi takansu ba ya fad'a parlon su Abbi babu sallama,a parlo ya tadda Abba da kuma Mommy suna kallo inda suma suka bishi da kallon mamaki da kuma tambaya na ganin yadda ya shigo kamar ba'a hayyacinsa yake ba.
"Lafiyarka kuwa Nuraaz za ka shigo haka nan ko sallama babu?" Abbi yayi maganar yana kallon Nuraaz da yake ta faman rarraba idanuwa cikin parlon wai ko zai hango Janan.
Cikin rawan murya Nuraaz yace, "Abbi Aunty Janan nake nema banganta ba,kuma ni rabona ma da ita tin jiya fa."

Da mamaki da kuma t'sinkewar zuciya Abbi yace, "Kana nufin kenan tin jiya Janan d'in bata gida ko minene?"
Girgiza kai Nuraaz yayi yace, "ina nufin tin jiya da dare bayan tasha maganinta ta kwanta bacci sabida  ba ta da lafiya nima na tafi d'aki na kuma yau da zanje wurin aiki ma bamu had'u da itaba har zuwa yanzun ban ganta ba"
Nuraaz ya fad'a zuciyarsa nata faman bugawa da t'sananin t'soro,mommy tace, "Kaje part nasu Mammi kuma bata can?"
"D'azu naje amma kuma wallahi ban ganta ba" nuraaz yayi maganar hawaye na sauk'o masa daga idanunsa kamar ba namiji ba sabida tsoron inda Janan ta tafi.

Bubbuga bayansa Abbi yake yi alamun lallashi dikdama shid'in zuciyar t'salle takeyi sosai fiyema dana Nuraaz d'in cike da tararradin inda yar tasa ta tafi.
kamin kace kwabo cikin wannan gidan ya fant'sama da neman janan d'in hatta gasu Mammi,inda mai gadi ya tabbatar masu dacewa tin safe ta fita kuma har yanzu bata dawo ba. Abba ne ya d'auko wayarsa ya danna ma janan d'in kira, wayar na ringing amma no answer.

Kowa ya gwanda babu ansa har sun fara sarewa da lamarin kawai wayar Abba ya d'auki k'ara da sabuwar number,dik sunyi cirko-cirko a babban filin gidan nasu suna bin Abba da kallo na ganin yadda ya fara sakin salati a kid'ime yana sharfe zufar data jik'a masa rigarsa.
Wayar ce ta sulale daga hannunsa zuwa k'asa ya kalli su Abbi da suka zuba masa ido suna kallonsa tashin hankali kwance a fuskarsu k'arara.
Abba ya bud'e baki da kyar yace "

*✅ote*
*comment*
*share*
*follow me on wattpad@ Oum-mumta123🚴🏻‍♂️🚴🏻‍♂️🚴🏻‍♂️*

NURAAZ(treasure of noor)Where stories live. Discover now