shafi na ashirin da biyar

319 13 4
                                    

*🌸🌸NURAAZ...!🌸*
       _(Treasure of noor)_

*🔚*

******** After 3months

Janan ce ta fito daga d'akinta,jikinta sanye da wata riga da skirt er kanti da yayi matik'ar fito da surar jikinta tana ta faman baza k'amshi, Nuraaz ta tarar zaune kan d'aya daga cikin kujerun dake parlon yana sanye shima da k'ananun kaya riga da wando yana kallon shirin tarkon k'auna da suke haskawa a tashar arewa24 ba dan yana jin dad'in kallon ba, sai dan yana tunanin ta yadda zai fara tinkarar hajiyarsa Janan ta fannin auratayya,gani yake kamar bazavta yadda dashi ba har yanzu saboda tana masa kallon wannan ƙaramin k'anin nata,nan kuwa shi bai san cewa hajiya Janan kam sosai ake da buk'atar abin ba kawai kara ake masa ba afito an nuna masa a fili ba,
fahimtar da tayi kamar hankalinsa ba kan tv d'in bane yasa ta k'ura masa ido sosai tana kallonsa tana jin zuciyarta wasai cike da t'sant'sar farin cikin samun Nuraaz a mat'sayin mijinta da za suyi rayuwar aure! Wanda acan baya anata shirmen tana ganin kamar koma bayane a wurinta ta auri yaro k'arami kamar Nuraaz! Amma zuwa yanzu kuwa da k'aunar mijin nata ya gama mamaye mata zuciyarta ji take bata da kamarsa a duniyarta na cikin birnin zuciyarta!

Takowa tayi hankali ko ina na jikinta na marmazawa ta kwanto tazo ta zauna a gefen nuraaz d'in da k'amshin turaren daya ziyarci kwanyarsa yasa shi dawowa cikin hayyacinsa!

sosai k'amshin wannan turaren yayi masa dad'i yana kwance masa kwakwalwarsa,side hug Janan ta basa ta kwanto jikinsa baki d'aya tana lumshe idanuwanta cike da jaraba saboda t'sananin sha'awar dake neman karta lahira bata shirya ba,
fitinannun idanunsa Nuraaz ya d'ago da suka sake k'ank'ancewa shima saboda turaren da Janan tayi amfani da shi!
Zuba mata ido yayi yana jin hajiya babba na masa kid'an kalangu daga cikin d'aki, saboda arangamar da yayi da rabin breast na janan dasuke ta faman d'ago nasa hannu sunayin sama da k'asa!

Ba tare da ya sani ba kawai yakai hannunsa kansu yana shafa su hankali hankali,kusan lokaci d'aya Janan da nuraaz suka sauk'e ajiyar zuciya,ba tare da sunyi magana ba Janan ta sake shigewa jikin nuraaz tana jin wani gagarumin kasala na rufeta!

A tak'aice dai a wannan daren Nuraaz yasan Auntyn nasa a mat'sayin y'a mace, a kuma wannan daren janan ta banbance t'sakanin aya da t'sakuwa saboda ba k'aramin gurzata nuraaz d'in yayi ba,domin kuwa ya goge mata haddarta na kallon yaro k'arami da take masa ya nuna mata cewa YARO MA NAMIJI NE!
Kuma Alhamdulillah yaci nasarar hakan sosai, Janan ma ido ya raina fata sunaye na ban girma sosai ta kira Nuraaz d'in dashi.

Washe gari da safe kunya dik tabi ta kama Janan na ganin yadda Nuraaz yake ta faman yin nan nan da ita kamar wata k'wai yana lallab'ata ita kuma tana ta faman narke masa!
Ranar kam sun wuni suna shayar da junansu madarar k'auna mararan! Haka suka wuni ko part na iyayensu basubje ba!

Tinda daga wannan ranar kuwa dik wanda ya shigo part nasu tabbas zai fuskanci kalar k'aunar dake t'sakanin Nuraaz da Janan,sosai suke mutunta junansu ba tare da wani algus ba,kuma kamar yadda Inna Zainaba ta basu shawara hatta gasu Mammi sun koma islamiya ta matan aure na ranar asabar da lahad'i tare dasu Janan d'in, su abba ma sun d'aukar karatunsu a a masallaci wurin limaminsu saboda fahimtar da suka yi abinda ya faru da su har da rashin ilmin addini da yake kewaye da su.

WAYEWAR GARIN YAU...!

Mufy ta tashi da t'sananin ciwon naƙuda da ya d'aga mutanen gidan baki d'ayansu,gadai gidan likitoci amma kuma an rasa mutum d;aya dake cikin hayyacinsa da zai iya karb'ar haihuwar,har sai da suka danganta da zuwa asibiti! amma kuma inaa? abin ya faskara an wuni ana abu d'aya Mufy ta gagara haihuwa da kanta!

Sai da nuraaz yasa hannu aka shiga da ita d'akin tiyata,cikin ikon allah kuwa basu rufe awa guda ba aka ciro ma Mufy yara dai-dai har guda uku, dikkansu mata masu matik'ar kama da mamansu,a kuma dai dai wannan lokacin allah ya anshi ran Mufy ta tafi tana mai jaddama mahaifiyarta da kuma,mijinta kalar k'aunar da take masu,had'i da dank'ama Janan da hanan amanar yayanta a hannunsu! sunyi kukan rashin Mufyda ta tafi tabarsu da kewarta!

NURAAZ(treasure of noor)Where stories live. Discover now