😭 HINDU 😭 02

11 2 0
                                    

😭
      HINDU
                 😭


    ✍🏻
         By
             *Tooraee*
                               🥰🥰🥰


         Page 02

 

"Eh Mana,hauwa batada kunya"

"Wlhy baku fahimce tabane,Bata da hakurine kawai"

"Eh hakane kuwa,Allah ya sanyaya Mata zuciya🤲🏻🤲🏻"

"👏🏼Ameen danshine mafita"

Haka sukaita Hira abunsu har suka sauketa akofar gidansu,Dan haka Hindu tasabar Mata kullun su suke kaita gida kuma inzasu zo makaranta suje sudakko ta,koh Hindu Bata Zo makaranta ba,toh driver Yana zuwa yadauki hafsat kai makaranta kuma yamaidata gida.........

Driver nashiga gidan,yayi parking a inda yakamata,tana sauka saiga k'aramin yaro yazo dagudu......

"Ya Hindu ya hauwa tadawo...."

"Shine Babu gaisuwa,bana hana kaba?"

"Ok sorry,Aslm"

"Wlkslm"

"Ya skull?"

"Alhamdulillah
"
"Humaid dagaske kake tadawo?"

"Sosai ma,Dan tasiyo mun Chocolates da toys dayawa"

"Dan Allah,Kai hauwa naji dakai"

"Hubby yadawo?"

"Eh yadawo, hadda su ya Hafeez sun dawo"

Gabantane yayi mugun faduwa😦.

*Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un*

Abunda take maimaitawa kenan azuciyar ta

"Oya muje ciki"

Suna shiga taci karo da hauwa a Palo da Hajjo suna Hira
Sallama tayi,

"Wlkslm"

"Hajjo sannu ya gida?"

"Sunnu da dawowa hauwa"

"Yauwa,"

"hauwa Ashe kin iso,ya hanya?"

"Hmmm ya Hindu kenan ace yauma zan dawo sai kinje makaranta?"

"Eyyah sorry,Ai naga flight Kika biyo bawani gajiya zakiyi ba?"

"Amma ai kyamun girki Koh?"

"Toh ayi hakuri,yanzu dai kinzo Mana da tsaraba Koh?"

"Tunda kin aike ni ba"

"Haba Hajjo kinaji tana Mata rashin kunya Kuma kin kyaleta"

"A'ah Babu damuwa ya huzaifa,"

"Gaskiya abunda kukeyi agidannan baya kyautuwa"

"A'ah ya huzaifa fa,nine da laifi dabanzauna namata abinci ba"

"Inda agaban hubby ne ta Isa?"

"Kaga ai kaba kanka amsa,tunda zai tsawatar Mata,Nikuma sai in kasheta Koh?,ai ba asarar kubace"

"Dan Allah kiyi hakuri Hajjo,Wlhy banso hakan yafaru ba"

"Kinso Mana tunda Kika ja zance"

"Allah yabaki hakuri"

Wucewa tayi abunta b'angaran hubby,taje su gaisa.....

"Wai Hajjo haryanzu ya Hindu nasa nikaf?"

"Bagashi nan kingani ba"

"Hmmm duk fa Dan hubby yacigaba da sontane fa,shiyasa"

"Hauwa Wai yaushe zakiyi hakaline?"

"Ba'asani ba,wlhy huzaifa kakiyaye Ni,oya bar palon Nan"

"Fita yayi Rai a bace"

Tana zuwa part din hubby direct Palon shi tashiga,

"Yauwa hubby,ga ya Hindu Nan"

Aikuwa karaff suka had'a ido dashi,Nan danan hawaye suka cika idonta😭😭,sauke dayan nikaf din tayi,saboda kada hubby yagane....

"Ya Hafeez barka da yamma?"

"Barkanki da dawowa"

"Yauwa,hubby Ina wuni?"

"Lfy Lau Hindu".

"Ya skull?"

"Alhamdulillah"

"Yau Baki amshi kudi a hannuna ba"

"Eh hubby najiya nanan"

"Ai nakine ki ajiye,kinji Hindu"

Amasa tayi Dan batason tayi musu da hubby...

"Nogode hubby"

"Allah ya Miki Albarka"

"Hubby anjima da yamma Haris zaizo"

"Yadawone?"

"Eh yadawo,"

"Ok, Allah yakawo shi lfy🤲🏻"

"Ameen"

Harta tashi zata wuce yace

"Hindu"

"Na'am hubby"

"ki k'arayin tunani Akan maganar mu kinji Hindu?"

"Insha'allah hubby"

Fita tayi tawuce  bagaranta d'aki tashiga tayi wanka,daganan tayi sallah saita fito wurin cin abinci,zama tayi tacika cikinta sannan tashiga kitchen tana Taya masu aiki,Daman halinta ne,idai batada abunyi tanashiga kitchen ta Taya masu aiki yin girki,watarana ma ita ce takeyi,gashi Kuma tanaso tama Haris Abinci🍛🍛.......

Tana gamawa bangaranta tawuce tasake wani wankan,daganan tashirya cikin Shirin ta dasaba,Amma batasa nikaf ba....

Wayattace tadauki ruri,dauka tayi cikin natsuwa da Kamala tace

"Aslm"

"Wlkslm,Amincin Allah ya tabbata agareki"

"Tare daikai insha'allah"

"Gani a bangaran Baki"

"Harkashi go?"

"Sosai ma,Koh kin manta gidan mu nenan?"

"Ban manta ba"

"Better"

Harzata kashe wayar yace

"karfa kimanata Kita homun da shi"

"Menene shi?"

"Zuciyar ki Mana"

Dariya tayi sosai,saboda Haris bak'aramin sata farinciki yakeyi ba,

*Amma kash bazai yuwuba saboda baxan iya cutar dakai ba Haris*

Kwalla ne yazuro Mata😢,saurin sharewa tayi,saboda batasan wani Abu dazaisa agane tana cikin matsala.......

Saida tadaidai natsuwar ta sannan tafito cikin natsuwa,Mai aikin suce wacce tunsuna yara take tare dasu,ita ce tadawo daga bangaran Baki,Dan takai duk abunda suka shirya,Dan bak'aramin kyakkyawan alaka yake tsakanin ta da Hindu ba .......

"Habiba, Habiba,me kuka......"

"What!,hauwa Wai saunawa zandinga Miki gyara?"

"Gyara Kuma,Akan me?........✍🏻✍🏻.

 
          By *Tooraee* 🥰🥰🥰.

😭 HINDU 😭Where stories live. Discover now