😭 HINDU 😭 page 08

7 0 0
                                    

😭
      HINDU
                 😭


       ✍🏻
            By
                *Tooraee*
                                  🥰🥰🥰.


*Moi Yar iya,Mrs Suleiman (Fatima) and Mamana, Mrs Ahmad 🤩 insha'allah🤲🏻🤲🏻, (saratu)wannan page din nakune,Ina Jin dadin support dinku,Allah yabar kyauna💗💗💗💗💗*


          Page 08




Dariya sukayi gabadaya😅😅.......,

Dan sunsan halin hauwa batada mutunci ko kadan.

Haka Hindu tasaki jikinta suka dinga Hira hauwa nabasu dariya😂😂.....

"Hafsat Dan Allah Wai dagaske Hafeez yayan Hindu ne?"

"Eh Mana"

"Bana Gaya Miki ba hajara?"

"Wai Daman Bata yarda bane Hannah?"

"Eh wlhy,Wai ita Bata yarda Hindu Yar gidan *CHIEF JUSTICE HUSAIN HAMID* bace"

"What! *CHIEF JUSTICE OF NIGERIA* fa?"

"Eh wlhy"

"Cab gaskiya banyarda ba,shine take zuwa KASU?"

"Eh Mana Bari inbaki kadan daga lbrn *HINDU*....

Hindu diyace ga *CHIEF JUSTICE OF NIGERIA* Hussain Hamid,Kuma itace y'arshi ta uku,yaranshi biyar akwai
*Huzaifa Hussain Hamid*
*Habib Hussain Hamid*
*Hindatu Hussain Hamid*
*Hauwa Hussain Hamid*
            Sai
*Humaid Hussain Hamid*
sukenan yayanshi,"

"Karkice na katseki,shifa Hafeez daza'a daura shi *Grand kadi* gobe insha'allah?"

"Oh *Hafeez Hassan Hamid* sunan shi,shikuma babanshi twin brother din babansu Hindu ne,su biyu maman su tahaifa,akwai *Hanan Hassan Hamid* ita tana aure a Abuja,tana auran yaron wani hamshakin Mai kudi a k'asar Nan"

"Hmmmmm toh fah,toh ita meyasa Hindu batayi karatu a k'asar waje ba?"

"Gaskiya Hindu ustazia ce sosai,Dan ita batada rayin zuwa waje,Dan tace inba saudiya ba Bata sha'awar zuwa wani k'asa"

"Cab damamaki take"

"Hmmmmm Hindu bazata Baki mamaki ba,sai Randa take cemun sau 3 tana JAMB Amma bataci ba,Kuma tak'i zuwa wani makaranta,Wai ita lallai sai a Nigeria zatayi karatu,hakanne yasa zaman datayi na shekara uku agida tashiga makarantan hadda,ta haddace Al-qur'ani Mai girma,kuma Daman can tagama secondary School na islamyyah"

"Allahu Akbar,Daman ba lallai sai y'a'yan talakawane suke dagewa a islamyyah ba?"

"Gaskiya Kam gashi nagani akan Hindu,daganan tasa babanta yabude Mata FOUNDATION Mai suna *HINDU FOUNDATION*"

"Kai!! Kice FOUNDATION dintane nake gani a TV suna taimakon mutane?"

"Hubby su duk wata ya musu albashi,kowa yanada account duk wata ana zuba maka kudi tun kana karami,yanzu haka humaid nadashi"

"Yanzu wannan k'aramin yaron yanada account?"

"Sosai ma,Suma tun su na Yara ake tara musu,shine Hindu tadau nata da gadon matanta datasamu ta bude FOUNDATION dashi......"

"Mamanta tarasu ne?"

"Eh wlhy Hannah maman su tarasu lokacin haihuwan humaid"

"😰😰Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un,Allah sarki Humaid harya ban tausayi"

"Oh Hajjo ba ita tahaifesu bakenan?"

"Eh toh ita Hajjo yayanta biyu da huzaifa da hauwa,sukuma sauran ukun habib, Hindu da humaid Suma mamansu daya,Kuma Hajjo ce uwar gida,kafin mamansu Hindu tarasu tuncikinta na k'arami sai tadinga cema Hindu..........

"Kilan bazan tashi ba Dan Allah karik'e mun abunda zan Haifa Amana tamakar Dan cikin ki....."

"Insha'allah Zama kitashi....."

"Yanadaga cikin dalilan Daya Hana Hindu fita waje tayi karatu,Kuma tana matuk'ar ji da humaid"

"Allah sarki sai taban tausayi wlhy,bakisan wani abuba hafsat wlhy haushi take bani sai ince tacika iyayi,duk utazan cin karya ne"

"Hmmmmm hakama mutane dayawa suke fada,Kuma abunda mutane basugane ba,su daina yankewa mutun hukuncin Nan take"

"Hakane wlhy,Amma karkice na cika tamabaya?"

"Ina jinki"

"Kai hajara kincika,Mai Kuma kikeso kiji?"

"Dan Allah Hannah kyaleta,ai in nasani zan gayamata, inajinki kinji"

"Yauwa su baban su Hafeez din yarasune?"

"A'ah Bai rasuba,Yana *U.S.A* acan yake aikinsa,Yana aiki dawani kanfani had a jirgin sama ne acan,"

"Allah sarki tare da matar suke Kennan suka bar yaransu anan?"

"A'ah dacan a *U.S.A* suke zaune,toh da Allah yayima mamansu Hafeez rasuwane shine suka dawo gidan *CHIEF JUSTICE OF NIGERIA* da zama"

"Allah sarki kice mamansu Suma tarasu?"

"Eh wlhy"

"Accident tayi?"

"A'ah ciwo kawai na ajali"

"Allah sarki Allah yajikan ta🤲🏻🤲🏻"

"Ameen"

"Bai Kara aure ba?"

"A'ah"

"Meyasa?"

"Kai hajara,kyaleta haka Hafsat wlhy hajara kincika tamabaya, Koh Yar jarida sai haka wlhy"

"Aikuwa Kam Dan nagana alama Hannah wannan kawartaki akwai son lbr"

"Hahahaha 😁😘wlhy bazakugane ba,kawai inason insan tarihin su,Dan family din sun burgeni,duk wannan tambayoyin  ban tambayeki  su Yan asalin Ina bane?......
✍🏻✍🏻."



      By *Tooaraee* 🥰🥰🥰.

😭 HINDU 😭Where stories live. Discover now