😭 HINDU 😭 page 10

5 0 0
                                    

😭
HINDU
😭


✍🏻
By
*Tooraee*
🥰🥰🥰.

Page 10

*Am always Proud of you my GC,May Almighty Allah blessings be with you through out your life🙏🏼🙏🏼......DEEJA WAZIRI❤️.*




Page 10

"Ok......."


Hindu na hango da hauwa suna cin abinci anatse,don hauwa tasamu abunda takeso, huzaifa ne yatashi yace

"Aunty Hanan na koshi wlhy,abincinnan
Dadi sosai soai,"

"Dagaske huzaifa?"

"Eh wlhy aunty,bakiga iya rigima bata cewa komai ba?"

Basu ka dai abun Yabama dariya ba hatta Hindu Saida tayi dariya😁😁😁😁....

"Wlhy ya huzaifa bashi kaci,bari tagama"

Hauwa dai banza tayi dasu, Dan tana son ganda sosai,Kuma gashi ya dahu yadda takeso,Aikoh sai tankwashe kafa tana cin abunta....

"Yauwa aunty Hanan ban koshi da gandannan ba pls"

"Ok Bari a karo"

"Ah Kiduba kulan mu akwai dayawa Danni baidameni ba"

Aikuwa janyowa tayi tak'ara,takara ma Hindu...

"Ni da baki Kara mun ba wlhy"

Harara ta zabga Mata

"Wlhy ya Hindu gulmanki ne yake bani haushi dake,in zakici kici"

"Hauwa iya yan jaraba, wlhy Hindu ke kike kyaleta ma,inta miki ki mata"

"Hmmm wlhy aunty Hanan ya Hindu tacika gulma wlhy,ke kinsan dukkam mu muna son ganda amma saboda gulma tak'i zakewa taci,ina jiyemiki ranar da kowa zai fahimci ustazan cinki forming kawai ki keyi"

"Keep quiet dan Allah,yauwa Aunty hanan akwai wata magana da mukeso muyi dake,dan hauwa tasani cikin tunani,akan hindu ne"

Hindu koh mamakine yakama ta,Allah yasa ya hafeez bai tona musu asiri ba........

"Ina jinka huzaifa"

"Aunty Hanan Ina son ki fahimceni,karkice nama dan uwanki k'azafi amma muna zargin wani abune,kuma inason muyi maganan agaban Hindu dan tasan mun damu da ita"

"Bawani abu ina jinka?"

Nan take yamata bayanin abunda suke zargi dakuma dalilinsu nayin hakan....

"What😨😨😨!! Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un, nashiga uku,Amma ba wannan ba,Hindu kinji kigaya mana gaskiya,dan inada lbrn ya hafeez dan iska ne baida kirki,Kifadama gaskiya musamu mafita"

"Ni ni babu komai tsakina dashi"

"Kin tabbata?"

"Eh,ai nagaya musu abunda yasa nake hakan ni nafison Haris akan ya hafeez ne shiyasa"

"Ok toh shikenan,amma wlhy idan kin boyemana wani a bune toh kanki zaki cuta wlhy,"

"A'ah babu komai"

"Toh Allah yasa hakan"

"Ameen"

Tun daga ranar basu k'ara taso da maganan ba,itama hakalinta yadan kwanta,tunda sukaje Abuja Bata hadu da ya Hafeez ba,Koh da washegari ma,karfe 10:00am a kafara taron Kuma Haris yazo,wurin yacika da mutane,sosai Dan baka iya gane Hafeez ma,Dan barristers ne awurin dayawa sosai,Dan ko manyan Alkalan waurin ma bazaka iya irgasu ba,Shiyasa Bata takura ba,Kuma wuri Daya suka zauna da Haris ....

Tarofa yayi taro Dan har shugaban kasa yazo, Governor's ma sunzo na arewacin kasannan,baban Haris ma yazo *Minister of Finance Haroon Hamdan*,tareda Hajiyar su Haris Dan ita Daman tana Abujan tuntuni taje wurin mijin ta.......

"Hindu"

"Na'am"

"Waya gayyaci Hydar Hud?"

"Hauwa"

"What!! Don't tell dat hauwa tana dating din Hydar?"

"Wlhy haka take Gaya Mana"

"Cab nida cakwakiya,kisan Hibba Hud babe din ya Hafeez ne Koh?"

"Eh, toh mekake nufi?"

"Babu komai"

"Amma Haris yau ake karama ya Hafeez girma Kuma kazo kana cewa Wai Hibba babe dinshi ce"

"Toh me kike nufi?"

"Ni Wai Naga ga mutane awurinnan ,Kuma dai kai kasan Hibba bataji"

"Ba sa dai ji"

"Haba Haris kabari Mana"

"Ok,Hindu yanzu nagane me hauwa ke nufi,ke bakyafadan gaskiya Saida son zuciya"

"Dan Allah kayi Hakuri,niba haka nake nufi ba,"

"Toh me kike nufi,oh ita Hibba ba mutun bace?,karfa kimanta Hibba mafa tafishi buk'atan a rufamata asiri,Koh Dan mukamin baban ta"

"Eh hakane,dukkan su suna buk'ata,Dan Allah kayafe mun na san nanuna sonkai,Kuma Bai kamata a sameshi awurin musulmi nagari ba"

"Alhamdulillah dakika gane,"

"Ka yafe mun?"

"Eh Allah ya yafe mana gaba Daya"

"Ameen,Amma bakace mun ba"

"Toh Allah yamiki Albarka"

"Ameen harnaji Dadi😃😃"

"Hindu kin san me?"

"A'ah saika fada"

"Wlhy Baki taba yinkyau irin na yau ba"

"Koh?"

"Eh Mana,bakisa nikaf ba,Kuma koton hijab dinnan naki ba"

"Wlhy hauwa ce da Aunty Hanan,a haukar hauwa Wai saidai insa abaya,shine Aunty Hanan tabani wannan hijab din nasa"

"Wannan yadi nawane?"

"3 nd half"

"Toh fa😦,danawa kike sawa?"

"4 nd half"

"Toh, Hindu yayi yawa mana,ba kyajin zafi wannan ma yayi ai,Koh Ni bana ra'ayin mace Mai sa gyale,Amma kin tsaurara gaskiya.........✍🏻✍🏻.




By *Tooaraee* 🥰🥰🥰.

😭 HINDU 😭Where stories live. Discover now