😭 HINDU 😭 page 11

5 0 0
                                    

😭
     HINDU
                😭



      ✍🏻
           By
               *Tooraee*
                                 🥰🥰🥰.


*TOORAEE NOVELLA'S LODGE 📚📚 wannan page din nakune🤗🤗🤗*

  
         
           Page 11




"Toh, Hindu yayi yawa,bakyajin zafi wannan ma yayi ai,Koh Ni bana ra'ayin mace Mai sa gyale,Amma kina tsaurarawa sosai...."

Dariya tayi don Haris Yana Burgeta,dan Baya boye boye,Kuma duk Abu saiya Fadi gaskiya,shine yadawo da ita daga tunanin ta

"Hindu Koh kinga Hauwa kuwa?"

"Naganta mana,tare fa mukabar gida"

"Wannan irin gayu haka,kalli takalmin kafarta"

"Wlhy Babu ruwana intajika"

"Hauwa, Hauwa,kinsan bana gulama"

"Ah😲 Dr. Haris,Ashe kazo?"

"Ina zakisan nazo tunda Hydar hud na gabanki"

"Lah ya Hindu haka zamuyi dake?,sirrine fa nefa,salan Dr Haris yaga Mai"

"Mezan Gaya Mai? ba saurayin ki bane?"

"Eh saurayi nane,Amma baisan Ina mugun sonshi ba ai"

"Wulak'anci kike Mai kenan?"

"A'ah kawaidai karya rainani ne?"

"Kutt!! Hauwa tsarinki na burgeni wlhy"

"Duk da frnd dinane ai baze yiwu ingaya Mai ba ai"

"Haka yace mun,Wai kunyi University d'aya,nace eh nasani,ba'a Istanbul Technical University, *Turkey* kayi karatu ba?"

"Ya a kayi ki ka sani?"

"Ai tunda yace tare kukayi University nasan a Istanbul Technical University *Turkey* yayi karatu"

"Wow hauwa Daman haka Kika da wayau"

"Nama fi haka wlhy"

"Gaskiya Hauwa wankannan naki yayi"

Juyawa tayi sannan tace

"Dagaske😁😁?"

"Sosai ma,Kinmusu wankan Y'an *Turkey*"

"Kasan a Istanbul na siya kayan?"

"Ah har Istanbul ki kaje daga Ankara?"

"Eh Mana,cab tsayanan Dr. Haris😄"

"Ah lallai Dan Naga alama,Amma kinsan wannan rigar kadai suke sawa basa hadawa da wando Koh?"

"Lah kaji Dr haris dinnan😂😂,salan Hubby ya yankani kenan,kaga ma irin hararan dayake watsamun"

"Dan Allah😆?"

"Wlhy,Amma fa manta nabar assignment,Dan kaga yadda Hibba Hud ke kallona,Koh shi Hubby yasan na kankaromai girma,Amma saiya dinga waskewa"

"Kyai hauwa bakyaji har 😁😁😁 *chief justice of Nigeria* Baki kyale ba?"

"Badai Hamid Hussain kake magana ba?"

"Eh"

Saidata wani daga kafad'a sannan tace

"Ai da y'arshi kake magana *Hauwa Hamid Hussain*"

"Kema karki  manta da yaron *Minister of finance* kike magana *Haris Haroon Hamdan*"

"Oh, kinshigar ma saurayinki kenan?"

"Naga rainin zai tashi daga kainane"

"Dan Allah manta Hindu,wasa akeyi"

"Rabu da ita, nice maganinta"

"Lah😳! gawata can zata wurin Hydar hud"

A rude ta juya,saura kadan tafadiii...

dariya Hindu 🤣🤣da Haris suka Mata,Ashe dai anaso ake pretending,dariya tayi itama😅...

"Nidai nawuce kafin kukasheni da Raina"

Wucewa tayi abunta

"Hindu a Abuja zan kwana,"

"Dan Allah?"

"Sosai,Amma a gidansu Hydar Hud zan kwanan"

"Gidan shugaban k'asa fa?"

"Eh Dan yace yau saina kwana agidansu,Kuma Nima naso hakan Dan yatab'a zuwa Turkey yakwana a wurina,Kuma yaje KD ya sauka agidan mu,Kuma again Hajiya na Abuja and my Happiness is here,so me zan dauka a KD?"

"Gaskiya Babu"

*Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un,nashiga uku,yazanyi idan ban auri Haris ba,na cuceshi nasan Yana so,Amma bazan iya cin amanarka ba Haris gumma inrabu dakai kafin kasan sirrin Boyena*

"Yanaji kinyi shuru?"

"Wlhy nagaji,kaina haryafa mun ciwo"

"Ok muje waje ainaga sun kusan gamawa"

Harsun tashi zasu fita Taji muryan Hafeez Yana cewa.....

"Hindu Ina Zaki?,ba Kya farinciki da mukamin Dana Samu ne?"

"A'ah a'ah,kawai hayaniyane yane banaso,".

"Ok Tom shikenan,Dr. Haris nagode fa"

"Ah haba anzama Daya fa"

"Ok nagode"

Hafeez a duniyarshi ya tsani Haris,Kai duk Wanda zai rabi Hindu bayason shi,shiyasa ma yabi shawaran Abokinshi,Ashe shirme yayi,gashi bashi dawani zabi face yaso abunda Hindu keso.....

Bayan Hafeez ya wuce ne Haris yace

"Hindu Wai kinada matsala ne da ya Hafeez?"

"A'ah"

"Toh shikenan,Amma in akwai ma Allah ya shige Miki gaba"

"Ameen nagode"

"Kar kidamu,Allah ya Miki Albarka"

"Ameen"

A yau dinne aka nad'a *HAFEEZ HAMID HASSAN As GRAND KADI na Court of appeal dake garin KADUNA*,kuma da sharadin bazai taba aikata laifi dagangan ba Dan Yana takama da Matsayin sa ba......

Hindu ce tace

"Haris in tambaye ka mana?"

"Ina jinki"

"Dan Allah idan mutun yanada babban mukami a k'asa Kuma yanada daraja a idon duniya,Kuma ya aikata maka laifi,yanada kyau ka tona Mai a sari?"

"Ya danganta irin matsayin shi,dakuma irin relationship din dake tsakanin ku,Kuma in laifin bazai cutar dakai ba,ai rufamai asiri shine mafita....."

"Ok nagode,ga Hauwa tana  kirana zamu wuce....✍🏻✍🏻.



     By *Tooaraee* 🥰🥰🥰.

😭 HINDU 😭Where stories live. Discover now