😭
HINDU
😭✍🏻
By
*Tooraee*
🥰🥰🥰.Page 13
"Ok Aunty Hanan,ki dauko ma key pls Dan bazamu duru a mota daya ba kamar a waki....."
"😂😂😂😂Nashiga Uku, hauwa bakiga key a hannun Haris ba,Kuma ai ba'a cikin mota Kika gansu ba?"
"Toh ina dayar moatar take?"
"Tana waje, Hydar yace bazai shigo da motar Shiba"
"Ok, Better"
"Oya muje Koh,su sa hau wanna"
Hindu ce ta hau gaba tareda baby,sai aunty Hanan ta hau Baya,Hauwa da Hydar Hud fita sukayi, zasu hau motarshi dayayi parking a waje......
"Kinyi kyau fa,gaskiya kin iya kwalliya"
Saida tayi kamar bazata amsa ba,
sannan tace.....
"Thanks"
Atakaice
*Hauwa kenan inasonki wlhy,Oum mufeed ga k'awa namiki😃*
Koda sukaje Hauwa takama kanta,ta natsu Dan Saida taba Hindu da Aunty Hanan mamaki......
*Nikam Bata bani mamaki ba 🤪🤪*
Siyayya sosai Hydar Hud yamusu,Dan ya hana Haris taba kudinshi Wai shima bako ne, bak'aramin kudi yakashe ba, Hindu CE tace Mai
"yayi yawa da kabarshi haka"
"Babu komai ya Hindu"
Hauwa ce ta harare ta shine tayi shuru,bayan sundawo dusu ne Hindu ta dauki wayarta takira Hubby,saida yabari ya tsinke sannan ya kira ta.......
"Assalamualaikum"
"Wa'alaikumuslam"
"Hubby yanzu muka dawo"
"Masha Allah haka nakeso"
"Toh Hubby Saida safe"
"Allah yatashe mu lfy?"
"Ameen"
Kashe wayar tayi ta ajiye Aunty Hanan ne takalleta sannan tace.....
"Hindu wannan gaskiyar Taki batayi yawa ba?"
"Mekika gani Aunty Hanan?"
"Ai Naga Koh hutawa bamuyi ba kin Kira Hubby kingaya Mai mun dawo"
"Saboda hankalin shi ya kwanta"
"Aiko watara nakine zai tashi ya Hindu"
"Gaskiya Kam Hauwa,abun nata da mamaki"
"Aunty Hanan kinsan hatta number datake receiving din alert number Hubby ne?"
"What😲😲!!!! Me nake ji?"
"Za kiji fiye da hakama indai Hindu CE,tanada takaici"
"Wlhy Hindu kirage,Kudi sirrine,yanzu Haris Baya Miki kyauta?"
"Yana mun"
"Hmmmm Koh ya bata kudi saita nunawa Hubby,inkoh yamata transfer Hubby yasani Dan shike ganin Alert"
"Cab wlhy kiyi tunani Hindu,budurwa tanada sirri kanta,Koh uwa da tafi kusa damu bakomai ake fada mataba ,bare uba da basu da shakuwa da y'a'ya kamar uwa"
"Gaya Mata dai,Dan wlhy duk jinmu takeyi,ba Jin maganan mu takeyi ba"
"Gaskiya kiyi nazari Hindu"
Ita koh jinsu kawai takeyi,Dan wlhy ba abunda zata gyara acikin halayanta,Dan Hubby ya tsare Mata komai.......
*Hmmmm Hindu kenan*
Hauwa ce tace
"Nikam kutashi muci abunda zamu iyaci anan,Koh Suma sai kinyi snapping dinsu kin turawa Hubby?"
"A'ah hauwa"
"Ai Wai in tuna Miki ne,kinyi mantuwa sarkin gaskiya"
Kitchen tawuce direct Dan ta dauko musu plate.........
"Hafeez Wai Naga Hindu makale da Dr. Haris,Wai bazaka dau mataki bane?"
"Hmmmm ka kyalesu,ba abunda zan ma Dr Haris,Dan Ina son guy din,bashi da matsala Kuma shima Bai taba nuna mun kishin Shiba a kanta"
"Kuma hakane"
"Toh kagani,kumafa kanin k'anina ne,mate din Huzaifa nefa,kaga Koh Hanan ta girmeshi,"
"Hakane Kam,gwamma kaja girman ka"
"Gaskiya ne,Kuma yanada lbrn halina,Amma ya Hafeez sama ya Hafeez kasa,Bai taba mun raini ba"
"Hakane,Kuma kaga yaron kowa na sanshi Bai dauki Girman Kan Ubansa ba"
"Kai wakake nufi?"
"Haroon Hamdan"
"Cab,Ai Koh bakasan Haroon Hamdan ba,wlhy very nice man,kasan mutumin Hamma ne,A company dinsu Hamma yake siyan Jirgi"
"Dan Allah?"
"Wlhy,yanada kirki,kasan mutanan Nan iba kana da kusanci dasuba Ai saikace basu da kirki Koh?"
"Eh wlhy"
"Kamar Hubby mu,yanzu zakace yanada kirki Koh?"
"Eh Mana sosai,Ai Alkali karshe ne"
"Toh wlhy mutumin Nan,Kar kabari shari'a ya had'aka dashi,Baya karban cin Hanci,babu sanayya a shari'ar shi inagaya maka,Dan wlhy Koh Kai Dan cikin sane sai ya hukun taka"
"Kai 😳😳Har naji tsoro,Aikoh ka gaggauta ayi auranku da Hindu,Dan wlhy idan asirinka ya tonu Koh ta tona maka asiri wlhy bazaku kwashe ta Dadi ba"
"Hakane abunda yake damuna Kennan,gashi in Hindu taganni awuri Nan take ta shiga tashin hakalin,sai hawaye kulin idonta da ruwa nake ganinshi kamar damuna...."
"Kai 😄abokina baka da kirki,ido kamar damuna fa?"
"Eh Mana, kullun a jike"
"Hakane Kam,Allah yasa ta aure ka🤲🏻?"
"Ameen dai🙏🏼"
*Hmmm cab, Hafeez bakana ruwa ba kuwa?😲😲😲😲😲*
By *Tooraee* 🥰🥰🥰.
YOU ARE READING
😭 HINDU 😭
Historia Cortalabarin wata yarinya ce da tsautsayi ya abkamata,Kuma tadaukeshi a kaddaranta....