😭 HINDU 😭 page 16

5 0 0
                                    

😭
     HINDU
                 😭



     ✍🏻
          By
              *Tooraee*
                                🥰🥰🥰.

*Wannan page din na sadaukar dashine ga group din Tarbiyatul_islam class of 2012(Mata zallah).....💕💞💕💞💕💞💕,Ina Jin dadin comments dinku, love you ol❤️❤️❤️❤️*

   

            Page 16




Bai Kara magana ba, Asibiti suka wuce direct,suna zuwa suka shiga wani office ita dai binshi kawai takeyi kamar bindi.....

Gaisawa sukayi da Dr. Sannan yamai bayani,daganan yace Mai

"Ina son a duba mun ita"

"Ok,Bari nakira Nurse tazo taje ta dauke ta suje a Debi jininta a gwada"

Nurse na shigowa ta bita,basu wani Bata lokaci ba sai gashi sun dawo,zama sukayi Dan a akawo result,bada wani jimawa ba Nurse ta kawo result taba Dr., Sai ta juya ta fita.......

Dr. Ne ya bude ya duba,sai ya mikama Hafeez hannu

"Congratulation sir,matar ka tana dauke da juna biyu na tsawan wata biyu..."

"Innalillahi 😭😭😭wa'ina ilaihirraji'un,na shiga Uku Ni Hindu ..."

Hafeez ne ya k'arbi,sannan yace

"Thank you sir,Oya tashi mutafi"

Tashi tayi ta bishi,suna shiga mota ta fashe Mai da kuka😭😭😭

"Ki shuru kinji,yanzu kinsan me mafita.....?"

D'ago luhu😰 luhun idon ta tayi,dasukayi ja saboda kuka....

"Yanzu zamu je a zubar da cikinnan ne,daganan sai ki yarda ki aureni..."

"What😳😳!!!! Wlhy bazan yarda ba in kashe Rai"

"Baxaki yarda me ba?pls Kar ki kawo min wannan ustazan cinnan naki Nan"

"Hakama zakace Koh?,Ba laifin kabane wlhy,Daga yau sai yau Kar ka k'ara nuna kasanni"

Hannu tasa zata bude mota tafita,sai ya rukota....

"Ka sakeni,"

"Kina son ki tona mun a sirine Hindu?"

Sai jikinta yayi sanyi,sai ta fasa fita..

"Kiyi hakuri kinji,yanzu Akwai wani Dr dazai Baki magani Kisha,shikenan cikinnan zai zube sai muyi aure......"

"Me kake fad'a haka ya Hafeez?,Wlhy bazan zubar da ciki ba,kisa fa kenan....."

Cikin Fushi da takaici ta bude motar tafita,kiranta yakeyi Amma Taki ta saurare shi,Hakalin shine yatashi matuk'a,

  
Gida tawuce ta shige d'akin ta tadinga kuka😭😭,tana rokon Allah ya yafemata.......

*Wayyo 😭 Allah My Hindu*

Data gaji da kukanne shine tadauki wayanta takira Hafsat....

"Hello Hafsat nashiga uku😩"

"Menene😳?"

"Ciki gareni"

"Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un😥"

"Hafsat Dan Allah kibani mafita...."

"Hindu Dole a zubar da cikinnan"

"Meh😳,bakida hankali Hafsat,kisa fa kike son muyi...

"Hmmm nasani Amma wlhy akwai matsala,Dole fa ingaya Miki a zubar da cikinnan,"

"Ni bazan zubar ba..."

"Ina Hafeez din?"

Nan takwashe yadda sukayi da Hafeez ta gayamata....

"Aikoh Bari in Gaya Miki ciki fa Dole a zubar dashi,Dan wlhy bake ba hattani mun shiga Uku idan Hubby yadawo garinnan da ciki a jikinki"

"Wlhy Hafsat bazan sabawa Allah ba saboda wani kunyar duniya,gwamma kunyar duniya data lahira"

"Well nasani,Amma wlhy Hindu yanzu fa wannan kafiyar Taki bazatayi anfani bafa"

"Nidai bansan me zance Miki ba,Amma wlhy bazan zubar da cikinnan ba......"

Kattt Takashe wayarta,Abunne yad'aga ma Hafsat Hankali......

"Wai shin Hindu tasan me take fada kuwa,kodai Bata cikin hayyacin ta ne🙄🙄?"

Hijab Hafsat ta dauka sai gidansu Hindu.....

Tana zuwa part din Hindu tawuce katsaiye,Dan tasan bangaran ta...

"Assalamualaikum"

"Wa'alaikumuslam, Hafsat lfy?"

"Lfy yarce takawo haka Hindu,Hindu kinada hankali kuwa?"

"Ina dashi"

"A'ah dasake Hindu,wlhy ko kinaso Koh bakyaso sai an zubar da cikinnan"

"Wai a jikinki cikinnan yake?"

"A'ah abunda ya shafe ki Hindu ya shafeni"

"Ashe sai yau na yarda Hafsat tsoran Allah da kike dashi a bakine?"

"Ka marya abaki?"

"Toh kina so in kashe Rai,Kuma wlhy bazan kashe baaaaaaa"

"Toh Hindu karki zubar,Amma kiyi tanajin abunda Zaki fuskanta Nan gaba,Dan wlhy wannan cikin inhar Baki zubar dashiba,Toh wlhy Baki fara wayaye ba.......😭😭😭"

"Kamar ya?"

"Eh Baki fara kuka bafa nace"

"Mugun fata kike mun?"

"A'ah Amma gaskiyar Kennan"

Koh sallama Hafsat Bata Mata ba tawuce abunta,Abun Baima Hindu Dadi ba,Amma bazata iya zubar da cikinnan ba...

*Hindu Anya?*

Tundaga ranan Hafeez yake bibiyan Hindu Akan azubar da ciki Amma Taki yarda,Hakan ya tada hakalin Hafeez sosai.....

"Hamza Akwai matsala fa?"

"Matsalar me?"

"Hindu nada ciki"

"Me😲😲"

"Wlhy inagaya maka,Kuma gashi Hindu nasan ta tona Mun asiri?"

"Kamarya?"

"Nace a zubar da ciki Wai ita bazata kashe Rai ba"

"Kai😲😲,ai na'aza an zubar tuntuni,toh Banda Abunta nawa aka zubar?"

"Eh hakane,Amma na Hindu bazai zubu ta sauki ba"

"Aikoh Dole za'a Mata,saboda zata janyo Mana bala'i,Dan wlhy Alkali bazai barmu ba saboda Nima Ina ciki"

"Sosai kuwa,Kuma next week zai shigo insha'allah"

"Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un,Kai Dole fa azubar da cikinnan"

"Toh ya za'ayi?"

"Bude Mata wuta zakayi"

"Ok Bari inje skull dinsu,Dan kaman Naga ta fita"

"Eh naganta a skull"

"Ok Bari naje"

Tashi yayi yatafi skull,Yana zuwa ya ganta ita kadai a karkashin biyashiya,Dan Hafsat tana fushi da ita......✍🏻✍🏻.


*Kuna ganin Hindu zata yarda a zubar da cikinnan?*

      

   By *Tooraee* 🥰🥰🥰.

😭 HINDU 😭Where stories live. Discover now