😭
HINDU
😭✍🏻
By
*Tooraee*
🥰🥰🥰.Page 18
"Wannan kuma ban sani ba,tunda bani ke amsa ba......"
"Gwamma dai,Wai Hafsat Mai yasa bakya tsoran Allah kamar yadda kike tsoran mutane?"
"Waya Gaya miki bana tsoran Allah?"
"Gashi daga kalaman ki"
"Ok,Hindu Kar a zubar da cikinnan, mune mi solution,ya za'ayi?"
"Better"
"Yanzu Zaki Samu Hubby kimai Baya nine?"
"Cab bazan iya tonawa Hafeez asiri ba"
"Tob fah😳,Nifa bangane Miki ba?,kince bazaki zubar da ciki ba?,Kuma bazaki gayawa Hubby ba?"
"Eh,"
"Ok yayi"
"Yauwa Hafsat,Dan Allah Amana fa,karki gayawa wani?"
"Wani fa kikace Hindu?,Hindu wazan gayawa takaicin ki,ince musu me?ai koban fada ba ciki zai nuna kanshi"
"Haka ma zakice?"
"Eh nafada,Baki San wani abuba Hindu,kefa ya wulak'anta,Yama rashin mutunci,Amma kikace Zaki rufamai asiri,bare niiii?"
"Kiyi Hakuri Hafsat Dan Allah ki fahimce Ni"
"Mezan fahimta?,Wlhy Hindu danasan Banda mahimmanci a rayuwar ki da ban yarda kin bani lbrn Nan ba"
Jakarta tadauka ta fara tafiya....
"Hafsat,Hafsat"
Kiranta takeyi Amma koh waigawa batayi ba,Tun daga ranar Hafsat Bata k'ara zuwa skull ba,Kuma tayi fushi da Hindu a tunanin ta ,Hindu zata yarda a zubar da ciki.....
*Hahahaha*
Amma Abun bahaka yakeba,
Yau saura kwana uku Hubby yadawo,Hakalin Hafeez yatashi, bak'aramin tashin hakali yashiga ba,Dan har kasa bacci yakeyi....
Tashi yayi tafi part din Hindu,Aikoh yaci sa'a yasameta,yana shiga ya duk'a gwuwowinsa biyu a k'asa Yana hawaye Yana rokonta😭😭.....
"Hindu 😭😭😭 Dan Allah ki rufamin asiri mu zubar da cikinnan,Dan girman Allah na rokeki🤲🏻🤲🏻....."
Kuka ya dinga Mata kamar wani karamin yaro😭....
"Wlhy bazan zubar da cikinnan ba,sai dai zan iya maka alfarma Daya,"
"Wanne irin Alfarma Hindu?"
"Koh za'a mutu bazan ce kaikamun cikinnan ba,Dan zan iya rufa maka asiri......"
"Haba Hindu ya kike magana kamar wata karamar yarinya,toh wa zakice ya Miki cikin?"
"Bazan fad'a ba"
"Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un,ya za'ayi hankali ya dauki wannan zancen"
"Nidai nagaya maka Kuma na dau Kar maka wannan Alkawarin,Amma inkacika damuna toh zan iya janyewa...."
"Ok, nagode Amma da kamar wuya...."
"Dan Allah ya Hafeez in rokeka wani Alfarma?"
"Eh fada Koh menene zan Miki"
"Dan Allah Kar kakara zuwa bangarena,Kuma bansan ka k'ara Kiran wayanta Koh kazo makaranta wurina.."
Shuru yayi nadan wasu dakiku sannan Yace
"Na'amince,Amma pls Baki gayawa Hafsat komai bako?"
"Bangaya Mata ba,tace maka wani Abune?"
"A'ah kawai dai Naga kawarkice,Hafsat ma dabata gaishe Ni Koh ada?"
"Toh Allah ya kyauta,Ni dai kabar mun d'aki....."
Tashi yayi yafita Yana nazarin maganar Hindu,
"Nashiga Uku Hamza kacuceni wlhy,bazan taba yafewa kaina ba,gashi kasani nashiga ustazan cin Hindu,cab Aikoh Hauwa taji lbrn Nan zatace Hindu ba forming takeyi ba,Amma Kuma in tace zata rufa mun asiri, sunanta ne zai Baci......."
Shuru yayi Yana nazari acikin zuciyar shi
"Toh tunda koh Ke kika daukanwa kanki hakan ba yadda zanyi,Amma wlhy Hindu zakisha zagi abakin duniya,Kuma fa duk Alhakin akai nane😩...."
Tundaga ranan Hafeez bai Samu kwanciyar hankali,Koh da Hubby da Hajjo suka dawo kullun cikin Tashin Hankali yake,Dan Saida ma Hubby ya tambayeshi....
"Hafeez lfy yanka kuwa?"
"Lfy Lau"
"Ka tabbata?"
"Eh"
"Masha Allah"
Har Hafeez yatashi zai tafi yace Mai,
"Hafeez"
Juyowa yayi
"Na'am Hubby"
"Zan baka amanar y'ata Hindu,duk cikin y'ay'ana Babu Wanda nake jinta a zuciyata kamar ta,Kuma a kullun burinta tasani cikin farinciki,Shiyasa Nima nake buk'atar in sata"
Shuru Hafeez yayi baice komai ba
"Zan aura maka Hindu ne baiwai don kafi Haris cacantar zama mijinta bane,
zan aura maka Hindu bawai kafi Haris addini bane,
zan aura maka Hindu bawai Dan kafi Haris sonta bane.......A'ah,duk ba hakan bene,zan aura maka Hindu ne saboda Kai
Dan uwanane,D'ana,
jinina,
magaji na,
Abun alfaharina.......
Saboda Haka Don Allah Hafeez na rokeka karka cutar mu da Hindu Koh bayan Babu Raina,Dan bazan taba yafe makaina ba.....
Ina sane Hindu Bata sonka,
Bata ra'ayinka,
baka cikin irin tsarin mazan da takeso......Amma saboda yarinya ce Mai
hankali,Kamala
Mutunci
Natsuwa,
Sanin yakamata,
Shiyasa ta,Shiyasa ta yarda.....
Wlhy bazan boyemaka ba,Haris ya cancanta abashi aure,Koh a inane,Amma saboda Kai na hanashi,saboda Haka na rokeka karik'e mun Hindu Amana🙏🏼🙏🏼........"
"Insha'allah Hubby"
"Ok,zuwa anjima zamuyi waya da Hamma,Dan Ina son asa bikinnan Nanda wata biyar"
"Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un"
"Lfy 😳?"
"A'ah Hubby,babu komai"
"Kodai baka santa ne?,bazan maka Dole ba?"
"Ina sonta Hubby,ai ni nagaya maka Ina sonta?"
"Eh nasani,Amma ai ra'ayi zai iya canzawa"
"A'ah Hubby,ba'akan Hindu ba"
"Ok,Allah yasa ayi damu🤲🤲"
"Ameen🙏🏼.......✍🏻✍🏻."
*🙄🙄😨😳😨 Chakwakiya, innalillahi wa'ina ilaihirraji'un Hubby baisan meke faruwa ba,Kuma gashi za'asa auran HINDU da HAFEEZ.....😩😩*
By *Tooaraee*🥰🥰🥰.
YOU ARE READING
😭 HINDU 😭
Short Storylabarin wata yarinya ce da tsautsayi ya abkamata,Kuma tadaukeshi a kaddaranta....