😭
HINDU
😭✍🏻
By
*Tooraee*
🥰🥰🥰.*Abbana a duk lokacin Da nake yin abunda zaisa inciga a rayuwa sainaji Ciwon rashinka a rayuwa ta😰😰😰,rashinka a cikin family dinmu ba karamin maraici bane,Dan har yanzu gani muke kamar yau katafi,mutuwar ka kamar sabuwa take a cikin zuciyar mu,ya Allah na rokeka Kajikan mahaifina,ka rahmamaishi,kasa mutuwarshi hutuce a gareshi🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻, missing you 😭😭😭😭😭 Papa🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼*
Page 20
"Hamma lfy kake magana Kai kadai?"
"Wlhy huzaifa Alkaline yakeson aikata barna"
"Barna Kuma Hamma?"
"Eh wlhy,so yake ya hada Hindu aure da Hafeez"
Shuru huzaifa yayi,Dan a tunaninshi Hamma Bai San halin Hafeez ba...
"Toh ai bawani Abu Hamma,Allah dai yabasu zaman lfy"
"Hmmmm, huzaifa nasan kasan komai,Kuma baza kaso abunda zai cuci Hindu ba,Dan Tarbiyan Hindu Dana Hafeez akwai babanci"
Fuskewa huzaifa yayi,yanuna Baima fahimci zancanba...
"Kamarya Hamma?"
"Huzaifa kanason kacemun bakasan Hafeez Baya Jin magana ba,nasn ka sani, tsabagyan kawaicine da tarbiya, Shiyasa baka nuna mun ba,Kuma naji dadin hakan nagode🙏🏼....."
"Hamma Bari naje nayi sallah lokaci na kurewa....."
Tashi yayi yabar Hamma awuri, murmushi Hamma yayi sannan Yace...
.."Huzaifa dama Kaine yarona,dama Kaine a matsayin Hafeez D'ana,da saina yin farincikin zaman ka da Hindu,da saina nunawa duniya zan aurar da daaa......."
*Allah sarki Hamma har kaban tausayi*
Washe garine Hindu zata tafi makaranta,ta je part din Hubby dansu gaisa,sai taga Hafeez a palon hubby suna zaune tare.....
"Assalamualaikum"
"Wa'alaikumuslam"
"Hubby katashi lfy?"
"Lfy Lau"
"Ya Hafeez barka da asuba?"
"Barkan kidai"
"Hubby zan wuce skull,saina dawo"
"Ok,Nima yau zan koma Abuja,daganan zanje south Africa Ina da taro,Kuma zan Kai 2 months bandawo ba,Kuma daga na dawo zan dauki Hajjo muje Dubai musiyo muku kayan aure........"
"Ok Hubby,sai nadawo"
"Hindu Wai lafiyar ki kuwa?"
"Lfy Lau Hubby,"
"Yauwa munyi waya da Hamma yace Wai nan da 6 months ne bikinku,so zai dawo Nan da 5 months,so bayan sun zone za'a San yadda za'ayi"
"Ok hubby,Allah ya Kara girma"
"Ameen Hafeez"
Hindu ce tatashi tafita,
"Hubby kana ganin baza'a takurawa Hindu ba?"
"Kamarya?"
"Naga tana son Haris sosai"
"Ita tace maka bazata aureka bane?"
YOU ARE READING
😭 HINDU 😭
Short Storylabarin wata yarinya ce da tsautsayi ya abkamata,Kuma tadaukeshi a kaddaranta....