😭 HINDU 😭 page 26

6 0 0
                                    

😭
      HINDU
                  😭




    ✍🏻
          By
              *Tooraee*
                                🥰🥰🥰.



*Dis page is 4 NOVELLA'S LODGE📚📚 Group,Ina Jin dadin comments dinku...❤️❤️❤️*



       Page 26




Hindu ce take tafe tana kuka,ga cikinta yamata nauyi,🤰🏻🤰🏻 gashi ta gaji,wani wurin cin abinci ta hango tashiga.....

"Hindu, Hindu"

"Na'am Ina wuni?"

"Lfy Lau"

"Sannu"

"Yauwa Baki sanni  bakoh?"

"Eh,"

"Sunana Halim naga shari'ar ku,kinban tausayi,Koh zakibini in taimakeki?"

Shuru tayi tana nazari,ya zatayi? Gashi dare nayi,gashi batasan shiba?,tabishine kodai shima zai cucetane?

"A'ah nagode zan tafi wuni gidane"

"Ok babu damuwa"

Wucewa tayi tasamu wuri tazauna Dan akawo Mata abinci....

Shikuma gefe yakoma ya kira HARIS...

"Hello babban mutun"

"Ya nee?"

"Naga Hindu awurin cin Abinci,Kuma namata tayin zan taimake ta Taki"

"Me😳😳!! Tana Ina nee yanzu?"

"Gatacan tana cin abinci"

"Oya kaimata wayan....."

Zuwa yayi yakaimata...

"Gashi ana magana..."

Amsa tayi bata yi musu ba....

"Yanzuma Zaki K'ara yanke Hukunci yadda zuciyar ki take sone?"

"Haris😲...."

"Bansani ba,kibi Halim zaikaiki gidana kizauna...."

"Ni kadai😩?"

"A'ah, keda Hafeez😠"

"Subhanallah"

"Gwamma kifada yanzu,Dan idan Kika Bari muka hadu HINDU gamuwar bazai Mana Dadi ba....."

"Kayi hakuri Haris,Dan Allah ka fahimce Ni......"

"Ai fahimtar Dana mikine yasa na turo Halim wurinki..."

"Nagode Allah ya maka Albarka.."

Kattt ya kashe wayar,Dan ya lura tanason ta raunana Mai zuciya....

Kiran Hydar Hud ne yashigo....

"Hello Haris"

"Na'am,ya tsarin mu?"

"Yana tafiya"

"Masha Allah,haka nakeso"

Hauwa ce take waya da ya Huzaifa...

"Mekikace Hauwa,sai munme?"

"Sai mun koma NIGERIA zai sani"

"Cab aini harnafara Mai nawa"

"Kamarya?"

"Nasa Habib Yama Hibba magana Dole sai ya Hafeez ya aure ta..."

"Menene fa idar wannan?"

😭 HINDU 😭Where stories live. Discover now