😭
HINDU
😭✍🏻
By
*Tooraee*
🥰🥰🥰.Page 28
Hubby ne yayi shuru Yana tunanin meyasa kowa yake ganin laifin shi,shiko Baya danasanin abunda yayi...
"Toh meyasa Hindu Bata gayamun waya Mata cikiba?, Indaman itama bawai tanason cikin bane,kundade bakuyi fushi Dani ba,Akan gaskiyana nake,so nikadai zan daurawa yarona aure😒......."
Fita yayi yakira Hafeez yasanar Mai...
"Zanje na nema maka aure,Kuma za'asa maka Rana Nanda 1 month"
"Nagode Hubby,Allah ya Kara lfy da tsawon kwana...."
"Ameen"
Hafeez ne yakira Hanan awaya,kamar bazata dauka ba Kuma sai ta d'aga....
"Hello Hanan"
"Na'am ya Hafeez"
"Ykk,ya gida?"
"Lfy"
"Kema zargina kike kamar yadda Hamma dasu huzaifa sukeyi?"
"Meh🤔 kace?,zargifa ya Hafeez? Oh haryanzu bakinka Bai mutu ba koh?,well kayi daidai,ka kyauta"
"Na kyauta me?"
"Tambayan me kake munne😡?,tambayan rainin wayau Koh😡?,toh Bari kaji,Hubby ya maka komai arayuwa,ya rike ka tsakani da Allah,ya tsaya maka kazama mutun,duk Matsayin da kake Kai yanzu Allah ne yabaka,Amma da taimakon Alkali,Amma karasa dame zaka sakamai sai karusawa y'arshi rayuwa,Yar dayafi so,yafi nuwa kyauna,y'ar da kowanne mahaifi yake fatan samunta a matsayin y'a......
Hindu Bata damu da abun duniyaba?,barekace kwad'ayi ne yajata tasamu ciki......
A'ah rashin mutuncin Kane baitsaya a wajeba har cikin gida?,No no no,You most pay for it,wlhy sai kayi Dana sani,Kai ba muka minka kakeso ba?....
Kai GRAND KADI Wanda ya iya shri'a Koh?....
Kayi watsi da shari'ar,toh ai Koh awannan shari'ar kabar massages.....
Kuma Alhaki baze barkaba....."
"Naji iyayan iya zance,Zanyi aure"
"Wazaka aura?"
"Yar gidan shugaban k'asa"
"Allah yabada zaman lfy"
"Bazaki zobane?"
"Mezai Hana,insu Hauwa sun dawoma zanzo KADUNA"
"Hauwa🙆♂️🙆♂️, yaushe zata dawo?"
"Bansani ba,Koh zaka hanata dawowa ne gidan ubant?,kamar yadda ka Kori yayarta daga gidan ubanta....."
Kattt ya kashe wayar.......
Dariya😅😅😅 tayi sannan tace
"Ai inkasan wata bakasan wata ba,bazan babban kwabo kawai"
Hauwa takira.....
"Aunty Hanan"
"Hauwa albishrinki?"
"Goro"
"Ya Hafeez zaiyi aure"
"Woooooo,nasani Hibba zai aura...."
"Masha Allah,damu yake zancan"
"Aikuwa kam Dan banza......."
Hindu ce takira Haris.......
"Haris na yarda da abunda kace"
"Ai kyabari mugaisa koh?"
"Wlhy banson narasaka ne Haris"
*"Samunki shine Alkhari Ni naji arayuwa.....*
*Mai son rabani dake Sam Sam bazai moruba.....*"*Samunka shine Alkhari Ni naji arayuwa.....*
*Mai son rabani dakai Sam Sam bazai moruba....*"" *Damuwa ta takice...*
*Damuwa ta takice....*"" *Damuwa ta takace....*
*Kaji masoyi Kar kabarniiiiii*""Wow😁 Ashe ustaziyata ta iya Waka....?"
"Ai 😀Kane ka koya mun"
"Kinji dadin danaji yau,Dan Allah inrokeki Abu Daya zakina mun?"
"Eh fada idai basaba ma Allah ba"
"Baima sab'aba,zakina mun sweet sweet songs na hausa kullin da daddare kafin na kwanta.....?"
"Eh insha'allah,Amma Banda su ai,Saida way'anda katuramin jiya"
"Eh zan k'aro miki wasu insha'allah"
"Amma meyasa kakeson wakokin hausa?"
"Nifa bahaushe ne,Koh Dan nayi karatu a Turkey,cab Ni Dan NIGERIA ne Kuma Dan arewa,Kuma bahaushe,so Dole inso wakar kasata....."
"Wow😃,kana burgeni Haris yadda kakeji da Arewar Nan"
"Sosai ma kuwa,Dan bani da land din Daya fishi....."
"Hakane kuwa, Allah yama k'asar mu Albarka...."
"Ameen My Hindu"
Dariya tayi sosai,Dan idan tana waya da Haris manta komai takeyi, bak'aramin kulawa yake Bata ba,haka yadunga sata nishadi har bacci yadauketa.......
Wayar shi ce tadauki ruri bayan yagama waya da Hindu....
"Hydar Hud yane"
"Kai Albishirinka....?"
"Goro"
"His Excellency ya yarda zai aurar da Hibba ga Haris"
"Alhamdulillah, Alhamdulillah,Kai naji Dadi sosai"
"Yanzu aka fara wasan"
"Aikuwa zai San yatabo mu......✍🏻✍🏻"
By *Tooaraee* 🥰🥰🥰.
YOU ARE READING
😭 HINDU 😭
Short Storylabarin wata yarinya ce da tsautsayi ya abkamata,Kuma tadaukeshi a kaddaranta....