https://my.w.tt/AHFSeMVsfbb
𝐑𝐔𝐖𝐀 𝐁𝐈𝐘𝐔
<𝑲𝒂 𝒔𝒂𝒚𝒊 𝑫𝒂𝒚𝒂 𝒌𝒂 𝒔𝒂𝒎𝒊 𝒅𝒂𝒚𝒂 𝑲𝒚𝒂𝒖𝒕𝒂>ℍ𝔸ℤ𝔸𝕂𝔸 𝕎ℝ𝕀𝕋𝔼ℝ'𝕊 𝔸𝕊𝕊𝕆...
ᴍ𝐚𝐢_ᴅ𝐚𝐦𝐛𝐮
Bismillah Rahmani Raheem
1️⃣2️⃣
#Jajantawa"Yallabai! Ka bari mu maida ka gida, akwai matsala. Wannan rigimar ba sabo bane dole Madam ta dakatar da Rio! Dole a dakatar da wannan badakalar."
Zafin da yake ji ya sashi fara fita hayacin sa, tare da juya kanshi. Kafin su isa gida motar asibiti ta iso, sabida kiran su da akayi, can suka nufa. Aka shiga bashi kulawa tare da allurai. Sabida sun fahimci ciwon shi ne yake son tashi.
*
Hadeja
Tun dawowarta, suka kwashe kayan da tazo dashi, basu bar mata wasu na kirki ba.Wanda aka bar mata shi ma, wai dan kar a kaita gidan Yan uwan Mamanta babu wani sakakken kaya ne aka bar mata na fita kala biyu.
Wata Jumma'a, taje gidan Kawunta Yakubu, ranar Lantana ta mata wani irin duka, wanda ya kwantar mata da jini, a gefen idanunta, shine da tazo Yakubu ya hanata komawa sai Washi gari, ya saka matar shi Balaraba, tayi mata wanka tare da wanke mata kanta domin kwarkwatan sun dawo, kuma ga wasu kuraje da suka fito mata su ba Kazuwa ba, kirci dan sun fi kazuwa ma masifar kaikayi.
Ana gama mata wanka, ya shirya ta suka zo gidan, dake da safe ne.
Ya samu mazan gidan, a kofar gida, suna shirin tafiya kasuwa, ya sauke ta a babur din shi, sannan ya mika musu hannu suka gaisa. Kafin ya ce musu.
"Zaku yi hakuri da abinda zan fada muku amma iyakar gaskiyar kenan, Mun so kwarai mu rike Sidrah, amma kuka ce mu bar muku ita, ta zauna da yan uwanta, sai dai bamu ki ba. Amma kuna daidaita adalci, a tsakanin su kuwa?
.dan girman Allah, ku dubi fuskar Yarinyar nan mana! Ku duba ku gani, dan bata da uwa sai ta zama mara daraja? Dan bata da uba sai ta zama Allah sarki. Mu dai don Allah idan ba zai zama damuwa ba ku bamu ita don Allah zamu zauna da ita, don Allah, domin yau an mata wannan dukar, gobe bamu san wani irin duka za a mata ba. Yarinya sai kace ba jininku ba.Dube yadda jini ya kwanta a idanunta, haba inda Kamilu da Safiya suka tafi kuma zaku tafi. Dan duniya ba matabbata bane, dan haka kuyi hakuri ku barmu mu tafi da ita, dan mu muna kaunarta."
Shiru suka yi, tare da rasa tacewa. Suna kallon fuskar yarinyar da har zuwa lokacin bai sab'e daga dukar da Lantana tayi mata ba.
"Malam Yakubu, muna baka hakuri Insha Allah ba za a kuma ba, don Allah kuyi hakuri. Mun san ana cutar da Sidrah, amma Insha Allah, daga yau ya zama tarihi ba zamu kuma aikata haka ba, kuma zamu riketa domin nan da wasu watani za ayi bikinta, kaga kenan dole mu kula da al'amarin ta."Sun jima suna tattaunawa, kafin yayi musu sallama, yana tafiya suka shiga cikin gidan, kaf mazan gidan sai da suka yiwa matan su tijara, haka ya kuma fusata Lantana, ta kuma cin alwashin ba zata bar Sidrah ta huta ba, shine ta tsira mata, wani mugun hali, idan aka yi sabon abinci ba zata ci ba, a lokacin sai kowa yaci ya koshi an jagwalgwala, sai a zuba mata shine mata, idan kuwa tayi laifi bata da abinci sai dai a dama mata tuwo da dandanon. Shine bakin rabonta. Gashi gidan akwai wasu masu sayar da rake, da dabino, suna daurawa a tire. Sunan fita dashi.
Idan dare yayi mazan gidan suka shige cikin iyalan su, toh Kananun yan matan gidan, soron gidan suke zuwa inda masu sayar da raken suke, suna lalata dasu, domin kuwa. Zasu zo matasan suna goga musu gaban su, har mazan suyi realizing. Gwanayen abun dama Sahiya da takiya, sai Zubaina, sauran yaran matan basu sani ba.
Kuma karku ce wani abu ake basu, bai wuce Naira dari biyu zuwa sama bane, sai ko take da dabinon da ake basu. Sidrah tasha ganin su, amma ita ba irin mutanen nan ne, masu yawan magana ba, kuma tsoron su take.
YOU ARE READING
RUWA BIYU.....
RomanceThey were born in one day! one Womb! one person! but their destiny has divided their world, One Muslim and evil! one person Christianity person The Lord's case is under control! So He arose and created them as one! They were born once! They were bor...