SIRRNAH

9 2 2
                                    

♦️♦️♦️♦️♦️♦️♦️
              ♦️♦️♦️♦️♦️♦️
♦️♦️♦️♦️♦️♦️♦️
                    Wata budurwa na gani me tsananin kyau tana takonta cikin iyawa da kwarewa wanda duk wanda ya kalleta xaiso ace ya kara kallo kuma duk namijin da yayi arba da ita xaiso ace ta xama mallakinsa kai saidai muce masha allah domin allah yayi halitta a gurin kallo daya xakayi mata ka gane tana da kirki ga faran faran da jamaa wanda hakan yasa ta xamo ta kowa da kowa ba kowa bace illa AMEENATU kai ni da kaina xanso sanin wacece aminatu ku biyo ni dan samun karin haske akan aminatu.


Haajara..Hajaara...Hajaara kai wannan yarinya allah ya rabaki da wannan sawananci yarinya sai bacci kullum aikinki kenan umma kenan kullum fadansu kenan da yar lelen tata wato hajjo umma na tashi fa har na shirya xan wuche skull ne toh yar albarka ga break fast dinki can akan dinning ke kadai yake jira owk ngd umma duk maganar nan banga fuskar hajjo ba sai yanxu kai masha allah danayi arba da fuskarta taso rikita ni sbd kwarjininta kuma gsky hajjo kyakykyawa ce fara ce amma ba tas ba kuma ba baka bace amma sbd gayu da son kwalliya irin na hajjo bugun farko xaka kirata fara kuma kyakykyawa masha allah


   Inna ni wllh baxanje makarantar nan ba kullum mutum aikinsa kenan makaranta takalmi na duk sun sude sbd yawo kan titi ni gsky na gaji....... haba haba indo na kowa yasan ke sin hazika ce me ilimi kinsan me xaki xama idan kikayi karatun nan kuwa tana jin haka ta washe baki aa sai kin fada inna ta ta kaina yawwa indo na xaki xama lawyer domin ki xama gatan mara gata da ixinin allah amma in kinyi karatu in kuma bakya so kixo mu xauna mu cigaba da gani ana xalintar bayin allah marasa karfi ai nan da nan naga indo ta bata fuska kada ki damu inna na tafi sai na dawo ta fita da tunani kala kala a ranta inna tace allah ya tsare hanya indo yakai ki lpy ya dawo mun dake lpy tace ameen ta wuce............

Yan hudu

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jun 25, 2021 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

RAYUWA TAHWhere stories live. Discover now