RabiatuAbdullahi2's Reading List
10 stories
TSINTAR AYA by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 44,479
  • WpVote
    Votes 4,897
  • WpPart
    Parts 42
Labarin TSINTAR AYA, labarine daya shafi b'angarori da dama na rayuwar damuke ciki a yanxu, musamman b'angaren sayafi kowanne wato b'angaren auratayya. Abubuwa sosai masu zafi da ilmantarwa, fad'akarwa tare da nishad'antarwa suna cikin wannan faifan. Daure ka bibiyi wannan littafin domin samun abinda ya dace kada ku bari abaku labari.
KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅ by missxoxo00
missxoxo00
  • WpView
    Reads 9,295
  • WpVote
    Votes 143
  • WpPart
    Parts 7
LABARIN RUGUNTSUMI: SARKAKIYAR RAYUWA, MAKIRCI DA TSANTSAR HASSADA, SHIN NA FADA MUKU YANA DAUKE DA TSAFTATACCIYAR KAUNA MARAR GAURAYE? LABARI NE NA GIDAN SARAUTAR BARNABAS. SARKI SALMAAN ALIYU SALMAANU, MATASHIN SAURAYIN SARKI NE MAI DAUKE DA MATA DAYA, GIMBIYA SHAHEEDA YAR SARKIN BULLO, ITACE UWARGIDAN SA, BATA TABA HAIHUWA, SHIN AINA MATSALAR TAKE? NA GAYA MUKU SARKI SALMAN ALIYU SALMAN (SAS)GEFE DAYA KUMA LABARIN YANA DAUKE DA SASHEN KHADIJA(DIJE-DIJANGALA TA MAI GARI) YAR BAFFANTA BUDURWAR MAS'OUD. KHADIJA YAR JARIDA CE(JOURNALIST) SHIN YA KUKE GANIN ZATA KAYA NE. WA KHADIJA ZATA AURA? YA LABARIN YAKE NE...?! WHO DOESN'T LOVE A ROMANCE NOVEL? ITS EASY TO LOVE EACH OTHER WHEN DIFFICULTIES NEVER CROSS YOUR PATH. HOWEVER, IN REAL LIFE, ALL RELATIONSHIPS ARE TESTED AT ONE POINT OR ANOTHER. You are my QUEEN and my little heartbeat. I will never play with your heart as I only want to see you glow with happiness. If I could, I would give you the universe and a a constant state of pure bliss. Love you to the moon and back#KHADSAAL LOVE STORY❤️❤️
MIN QALB by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 20,341
  • WpVote
    Votes 680
  • WpPart
    Parts 7
Labarin daya qunshi juyin rayuwa tareda soyayya me sanyi.
SARAN ƁOYE by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 38,835
  • WpVote
    Votes 988
  • WpPart
    Parts 9
Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine mai cike da makirci da kutunguylar cakwakiya. Aure tsakanin mabanbanta ƙabilu, ba yankinsu ɗaya ba, ba addininsu ɗaya ba. tayaya wannan aure zai kasance?. ku kasance da zafafa biyar 2021 ta hanyar biyan kuɗi ƙalilan domin samunsa da sauran ma. duk mai buƙata ya tuntuɓi wannan Numbers ɗin. +234 903 318 1070 & +234 903 234 5899.
ABDUL-MALEEK (BOBO) by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 225,689
  • WpVote
    Votes 11,598
  • WpPart
    Parts 53
Labarin mai nuni da muhimmancin biyayya ga iyaye, gujema son zuciya, soyayya, zuminci, tare da cakwakiya tsakanin yaya da ƙanwa akan son abu guda.
LAMRAT  by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 37,033
  • WpVote
    Votes 1,673
  • WpPart
    Parts 30
story of young girl and luv crises
 JUYAYI by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 33,008
  • WpVote
    Votes 2,900
  • WpPart
    Parts 36
her life is ending becouse of her biogical brother,he rapping her the frist tym that he see her in his life
JIDDA by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 31,011
  • WpVote
    Votes 2,195
  • WpPart
    Parts 29
Blind girl
RAINO NE SILA by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 29,630
  • WpVote
    Votes 2,129
  • WpPart
    Parts 34
labari ne akan drug da kuma karuwanci da illar zargi
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 1,499,136
  • WpVote
    Votes 121,591
  • WpPart
    Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum