SIRRIN ZUCIYA
Ina zai ganta? Ya kamu da sonta a lkcn da be taba sanin wacece ita ba, Yana kaunar ta a lkcn da besan ya kamannin ta yake ba, bazai iya Furta takamaimai shaidar dazai gane itace muradin zuciyar sa ba, Sai wata 'yar tawada Karama daya gani Akan saitin kirjin ta lkcn data sunkuya zata taimakeshi Yana cikin halin Maye, Y...