TSAKANINMU
Su uku suka kulla yarjejeniyar, sirri ne da ya kamata ya tsaya a tsakanin su ukun kawai, ko da ta kama zaren ta ja shi, ta hange shi da tsayin da ta kasa ganin karshen shi, burinta ne mafarin, yarjejeniyar da sirrin duk a tsakiya suke, karshen kuma sai ta dauka cikar burinta ne, shi tayi hasashe, shi ta shiryawa zuciy...