Rafeefeee
27 historias
BAHAGON LAYI por Hassy3333
Hassy3333
  • WpView
    LECTURAS 832
  • WpVote
    Votos 41
  • WpPart
    Partes 5
Labari ne akan wasu mata marasa kamun kai da suke zaune a layi d'aya,akwai fad'akarwa da nishad'antarwa a labarin.
CIN AMANAR RUHI por Hassy3333
Hassy3333
  • WpView
    LECTURAS 155
  • WpVote
    Votos 7
  • WpPart
    Partes 3
Labari ne akan wasu ma'aurata da ke zaune lafiya tsawon shekaru da wata matsala ta afku akan y'ay'ansu. Matsalar da ta janyo wargajewar zaman lafiyar su dalilin....... Ku karanta ku sha labari.
NI KISHIYAR UWATA CE! por realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    LECTURAS 60,158
  • WpVote
    Votos 539
  • WpPart
    Partes 11
labarine akan wani uba da yake haikema yarsa ta cikinsa a gefe Kuma qawarta take yaudararta take fadawa lesbian ga Kuma uwarta itama da take neman qawayenta qarshe yarinyar take shiga duniya take haduwa da wani baturen American ahlil kitab suke qulla soyayya har take kaisu ga aure, shin Yaya wannan turka turka zata kaya? idan kina buqata ki bini ta WhatsApp ki biya dari biyunki Kisha karatu ko Kuma ta telegram
DIJE ƘARANGIYA por princessdija246
princessdija246
  • WpView
    LECTURAS 31,666
  • WpVote
    Votos 2,198
  • WpPart
    Partes 71
Labarine mai cike da barkwanci tare nishandarwa da fadakarwa a fakaice don kuwa zai saka mai karantashi ya ƙyaƙyata har ma ya faɗo kan gado ba tare da ya san yayi ba saboda dariya zai saka mutumcikin farin ciki marar misaltuwa.
HAYATUL ƘADRI! por Hassy3333
Hassy3333
  • WpView
    LECTURAS 7,456
  • WpVote
    Votos 823
  • WpPart
    Partes 45
Rayuwa kowa da irin tasa, labari kowa da irin nasa, haka nan ƙaddara da jarrabawa sukan sauya rayuwar mutum daga asalin yadda take. Tafiya ce miƙaƙƙiya cikin rayuwa ta zahiri mai laƙabin HAYATUL ƘADRI.
AƘIDA TA por Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    LECTURAS 38,687
  • WpVote
    Votos 1,582
  • WpPart
    Partes 31
Labarin wata matashiyar budurwa 'yar hamshaƙin attajiri me murɗaɗɗiyar AƘIDA, Tace So imagination ne da ɓata lokaci katsam.......... 😜 find out in AƘIDA TA labari me ɗauke da cakwalkwalin sarƙaƙiya, yaudara cin amana, fuska biyu kutsen ƙaddara me sauya rayuwa ba tare da ɗan Adam ya shirya mata ba
ZAFIN HAWAYENA(COMPLETE)✅ por SaNaz_deeyah
SaNaz_deeyah
  • WpView
    LECTURAS 26,988
  • WpVote
    Votos 2,350
  • WpPart
    Partes 49
"A ganinka wannan shine adalcin da zakayi min, matsayina na matarka amma idan zakayi kwanciyar aure dani sai dai kayi min fyaɗe, wannan wace irin azabtarwa ce, ni ba zan taɓa hanaka haƙƙin ka na aure ba, amma muguntar da kake min ta isa haka, likita ya tabbatar min da cewa gabana yana gab da ruɓewa. Zayyan ka tausaya min ka riƙa sassauta min, ina son in ɗanɗana daɗin soyayya kafin in mutu." Labarin Amatul-ahad wadda ta taso cikin maraicin uwa, kuma tayi auren jeka nayi ka, wanda ta gwammace gara zaman gidan ubanta akan gidan mijinta, labarine daya faru a gaske, labarine mai cike da ɗumbin darussa musamma ga wanda basu yawaita ambaton Allah a lamarunsu.
SAI NA AURI MIJIN NOVEL por Ummynyusrah
Ummynyusrah
  • WpView
    LECTURAS 18,098
  • WpVote
    Votos 1,089
  • WpPart
    Partes 23
Dogon burinta na son miji irin na novel ya sanya faɗawarta wani ƙungurmin ƙauye.
ƘAUYENMU por Rasheedatgimbiyaus
Rasheedatgimbiyaus
  • WpView
    LECTURAS 37
  • WpVote
    Votos 4
  • WpPart
    Partes 1
Labarin Soyayya mai ɗauke da tsantsar cin amana, yaudara zagon ƙasa gami da kallon kitse, sai wanda ya bibiyi labarin shi zai fahimci zance na.
ƘAUYENMU por Rasheedatgimbiyaus
Rasheedatgimbiyaus
  • WpView
    LECTURAS 66
  • WpVote
    Votos 2
  • WpPart
    Partes 2
labarin soyayya mai cike da ƙalubale tausayi ruɗani yaudara gami da cin amana.