💖💖💖💖💖💖 *AUREN JARI* 💖💖💖💖💖💖
Labarine wanda yake fadakar da iyaye akan illan auren jari duba ga yanda yarinyar cikin labarin ta kasance kamilalliya wacce ta samu tarbiyya daga iyaye na kwarai amma daga qarshe bayan sun aurar da ita ga wanda bataso duk rayuwarta ya canza ta yanda shaidan ya ribaci rayuwarta. Haka zalika shima ya kasance a bangaren...