MaimunaYahuza03's Reading List
60 stories
RAI DA KADDARA by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 78,406
  • WpVote
    Votes 7,833
  • WpPart
    Parts 59
Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na yanda zata kare sauran kwanakin ta a duniya tana biyan zunuban mahaifanta. Kuma ku fada mata sunan baban ta Kabiru, yanayin haihuwar ta ba zai canza cewa ita din jinin shi bace ko da bata da gadon shi. Ke ma ki yafe mun, kiyi mun addu'a ko da rayuwa ba zata sake hada fuskokin mu ba. Yelwa.
RAYUWA DA GIƁI by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 114,034
  • WpVote
    Votes 8,449
  • WpPart
    Parts 41
Rashi ba shi kaɗai yake samar da giɓi a rayuwa ba. Wani yana doron ƙasa amma dalilai kan sa wanzuwarsa ta kasa amfanar da makusantansa. Me zai faru da rayuwar ƴaƴan da su ka zaɓi zama da giɓi a gurbin da mai cike shi yake da rai da lafiya? RAYUWA DA GIƁI...
MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA) by Ummuazamm
Ummuazamm
  • WpView
    Reads 525,831
  • WpVote
    Votes 42,195
  • WpPart
    Parts 59
MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito
NI DA ABOKIN BABA NA by Ameerah_rtw
Ameerah_rtw
  • WpView
    Reads 17,961
  • WpVote
    Votes 514
  • WpPart
    Parts 12
"Pleaseeee mana feenah....!!"ya fada cikin wata irin murya wacce ta narke cikin tsantsar kauna da soyayya. Kaina nake girgizawa a tsorace, "Bazan iya ba, kaifa abokin babana ne plssss ka kyale ni, bazan iya ba wallahi!!" Idanunshi ya zuba min wadanda suke a lumshe kamar na mashaya, dama a yawancin lokuta haka suke, sai dai na yau sun banbanta da na sauran lokutan. Na yau cike suke da wata irin soyayya, zallar kauna, pure love, I can sense them radiating from his body. Muryarshi ta kara yin kasa sosai, "na gaya miki bazan iya bane Feenah, it's not as if wani sabo ne nake shirin aikatawa ba" Kai na cigaba da girgizawa hawaye na sauka akan kumatu na, ya zanyi da rai na da rayuwa ta ne ni kam? Bana son gaskata kaina, amma I have to admit it. Na kamu da matsananciyar soyayyar Abokin Babana! Wanda a gani na hakan zallan sabo ne. Bansan ya akayi ba sai ganin shi nayi a gabana, kafin inyi wani yunkuri yayi pinning dina da bangon dakin, "I love you Safeenah.... N I Know you do, u just don't want to admit it!" "no....no...I...I... "na fara fada cikin in'ina kafin inji wasu tattausan lebba sun hana ni karasa maganar. Lebena na kasa ya kamo ya fara tsotsa cikin wani irin passionate kiss, a hankali na lumshe idanuna tare da kamo nashi leben na sama, na ji lokacin da ya kara hade jikina da nashi kamar zai tsaga cikinshi ya saka ni ciki, muka fara wani irin hadamammen kiss. Ya Allah! He is my father's friend for goodness sake!!! Zuciyata tayi ta nanata maganar, but hell!! I couldn't let him go, sai ma kara kamo kugunshi dana yi na kara hadashi da jikina.....
TAFIYAR ƘADDARA  by NASRULLAH133
NASRULLAH133
  • WpView
    Reads 1,142
  • WpVote
    Votes 55
  • WpPart
    Parts 23
"Kai bil-adama! Kai bil-adama! Kai bil-adama! Wanne tsautsasayin ne ya jefo ka cikin wannan ƙasurgumin jejin namu, Jejin Balkaltum Jejin halaka? Ya kai bil'adama kai sani cewa wannan Jejin Balkaltum birnin mune fadar muce bugu da ƙari masarautar muce, wannan ce nahiyar mu duk wani bil'adama da ya yi ƙokarin shigar mana masarautarmu za muga bayanshi" ko da mai magana yazo nan a zancen shi shiru yayi.
KYAWUNA JARABTA TA  by MSHAKURworld
MSHAKURworld
  • WpView
    Reads 88,683
  • WpVote
    Votes 2,080
  • WpPart
    Parts 31
STORY OF A GIRL THAT STRUGGLE WITH HER BEUTY, she believed that her beauty is her curse.
DUNIYA BIYU MABANBANTA (TWO DIFFERENT WORLD)  by MSHAKURworld
MSHAKURworld
  • WpView
    Reads 51,431
  • WpVote
    Votes 989
  • WpPart
    Parts 27
A Nigerian meet Morrocan, What happen when Two different world meet? Why don't you follow me and see
ZAFIN KISHI !!!! (Complete) by autararewa20
autararewa20
  • WpView
    Reads 1,589
  • WpVote
    Votes 190
  • WpPart
    Parts 25
Rubutacciyar ƙaddararta tana cikin ZAFIN KISHIN ta,tana zaune da mijinta lafiya ƙaddara ta riskesu ta sanadiyar haduwa da wata fitinaniyar ƙaruwa wacce ta wargaza farincikin su.Ta yi fatali da jin dadinsu,duk a sanadin ZAFIN KISHIN matar shi . Shi mutum ne mai burin zama da mata guda biyu,sai dai kash ya hadu da ƙaddararsa ta hanyar matar da yake aure ,ta rikita masa tunani ta hana shi auren kowacce mace idan ba ita ba.
💖DR MUHSEEN 💖 (Complete) by autararewa20
autararewa20
  • WpView
    Reads 21,536
  • WpVote
    Votes 1,248
  • WpPart
    Parts 50
Babban family ne mai cike da kyawawan Fulani masu asali,sai dai kash suna tsaka da jin dadi wata mummunar ƙaddara ta fado cikin rayuwarsu,wacce ta wargaza tsakaninsu,suka yi bankwana da farinciki. Dr ne kuma SOJA duk yadda suka kai ga rashin jituwa ashe akwai soyayya mai karfi a tsakaninsu wacce tana cikin zanen ƙaddarar su.
🌈🌈 SUDESS 🌈🌈 Complete  by autararewa20
autararewa20
  • WpView
    Reads 151
  • WpVote
    Votes 10
  • WpPart
    Parts 10
Duk inda kake bazaka iya tsallake rubutacciyar ƙaddararka ba,Basa a tare Amma ruhinsu ya kasance a haɗe. Labarin wata Lumsashiyar soyayya mai cike da chakwakiyar rayuwa.