Labari ne akan wani matashin saurayi wanda ya tsumduma akogin soyayyar 'yar uwarsa Wasila,yayinda ya kasance mahaifiyarsa bata k'aunar mahaifiyar Wasila ko kad'an arayuwarta.
Labari ne akan wata yarinya wadda asanadiyyar guguwar soyayyar saurayinta tak'i bin umurnin iyayenta,wanda ya zamo sanadin shigarta cikin mayuwacin hali.
Labari ne akan wata yarinya mai suna Abida wadda mahaifinta yayi watsi da tarbiyanta da kulawarta, asanadiyyar haka mahaifiyarta ke d'ora mata talla har ya zamo sanadin ajalinta.