Select All
  • CUTAR SO
    112 5 9

    Labari ne akan wani matashin saurayi wanda ya tsumduma akogin soyayyar 'yar uwarsa Wasila,yayinda ya kasance mahaifiyarsa bata k'aunar mahaifiyar Wasila ko kad'an arayuwarta.

  • DUKKAN MAI RAI
    111 4 20

    Labari ne akan wata yarinya wadda iyayenta suka mutu suka barta ahannun k'anen mahaifinta, shine yake gana mata azabobi iri iri shida matarsa.

  • LAHANI
    121 4 80

    Labari ne akan wata yarinya wadda asanadiyyar guguwar soyayyar saurayinta tak'i bin umurnin iyayenta,wanda ya zamo sanadin shigarta cikin mayuwacin hali.

  • CIKAR BURI
    73 1 30

    Labari ne akan wasu 'yan mata k'awayen juna wad'anda sukayi tarayya akan soyayyar mutum d'aya.

  • HALIN WASU IYAYEN
    31 6 4

    Labari ne akan wata yarinya mai suna Abida wadda mahaifinta yayi watsi da tarbiyanta da kulawarta, asanadiyyar haka mahaifiyarta ke d'ora mata talla har ya zamo sanadin ajalinta.

  • INA TARE DA KE
    461 6 25

    Labari ne na soyayya mai tab'a zuciyar mai karatu sannan ya k'unshi cin amana,zalunci da dai sauransu.