OumButul's Reading List
7 stories
LABULE...Asirin mai daki by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 2,404
  • WpVote
    Votes 140
  • WpPart
    Parts 5
Littafin nan na kudine akan #1k kacal, zaizo a manhajar Telegram ne kawai 20/06/2025 In Shaa Allaah, bayan mun kammala shafukan dandano. Zaku iya magana ta manhajar WhatsApp: 09035723778
MATAR HABIBI by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 6,707
  • WpVote
    Votes 154
  • WpPart
    Parts 4
Labarin Baffa, Jamila da Azizah
ALKALAMIN KADDARA.  by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 45,668
  • WpVote
    Votes 2,110
  • WpPart
    Parts 14
Karka nuna dan yatsa akan kalar rubutun da Alkalamin kaddara yaima waninka. Baya tsallake kowa, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun Alkalamin kaddarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akwai rubutun dayafi nashi muni. Karka saki jiki da yawa, komai zai iya canzawa. Zuwa yanzun kowa yasan ban yarda da Happily ever after ba, idan har shi kake buqata, ALKALAMIN KADDARA ba littafin ka bane ba. Yan gidan Tafeeda da Shettima zasu taba rayuwarku kaman yanda suka taba tawa. Bance akwai sauqi a cikin tasu tafiyar ba. Banda tabbas akan abubuwan da zakuci karo dashi in kuka biyoni a wannan tafiyar. Tabbaci daya nake dashi, ba zaku taba dana sani ba IN SHA ALLAH. #AnaTare #VOA #FWA #TeamAK
Akan So by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 334,653
  • WpVote
    Votes 27,218
  • WpPart
    Parts 51
"Tun daga ranar da ka shigo rayuwata komai ya dai daita" Da murmushi a fuskarshi yace "Bansan akwai abinda na rasa a tawa rayuwar ba sai da na mallake ki"
FURUCI NA NE by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 55,546
  • WpVote
    Votes 3,770
  • WpPart
    Parts 37
"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki..... "ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke zaki kawo min maganar banza yanzu kinga wani abin da ya Dan ganci bokan ci ne atare dani na dena aikin ki kad'ai zan cigaba dayi shima idan burin mu yacika kika auri daya daga ahalin gidan nan zan bari na tuba meye Allah baya yafewa nide nasan zai yafemin". shiru tayi can ta nisa tace'' to shikenan Baba ance idan zaka sha giya shata dubu ni megaba dayan nake so Nasuru din". dariya yayi yace"shegiya Naira ba babba ba yaro ni kai na naso haka naso ace Nasara kika mallaka amma sam taurari sun nuna ba al'kairi taurarin ku basu hadu ba ba aure a tsakanin ku da Nasara shine na hakura amma ina lefin Aiban ko Agrif din'." tace'' amma Baba nafison Agrif din dan shine akusa da Nasara kaga yafi sauran sanin sirrin komai na dukiyar ". murmushi yayi yace"yanda kike so haka za ayi wa gareni inba keba".
GIDANMU(OUR HOUSE) by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 15,613
  • WpVote
    Votes 1,033
  • WpPart
    Parts 30
Ni ban ce kowacce mace ta so ni ba..!Bana bukarar soyayyar kowa....Ni IMRAN ABUBAKAR MALAMI Nace bana bukata a kyale ko dole ne..?Bana son bacin raina kusan Halina yarinya tana batamin rai sai na iya Targadata ba ruwana kuma kunsani mata akwai rainin wayau ni kuma am not Dey Type Zaku yi ta auramin ne Abba ina Nakasasu kunga gwara kada afara in kuma kuna so kowani Lokaci kuna Hanyar Kotu ne...Is OK.!
CIKI DA GASKIYA......!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 496,063
  • WpVote
    Votes 30,149
  • WpPart
    Parts 93
Labari mai taɓa zuciya, cakwakiya, darajar ɗiya mace, cin amanar ƙasa, kishi, makirci, soyayya.