Fateemah
22 stories
A JINI NA TAKE by Aishatuh_M
Aishatuh_M
  • WpView
    Reads 69,557
  • WpVote
    Votes 3,091
  • WpPart
    Parts 12
Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu? Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.
UWA TA GARI (EDITING) by Ishamoha
Ishamoha
  • WpView
    Reads 46,449
  • WpVote
    Votes 4,179
  • WpPart
    Parts 57
Jawahir yarinya ce 'yar kimanin shekara sha takwas wacce take tsananin son mahaifinta kwatankwacin yanda take kin mahaifiyarta. Bata shakkar nuna soyayyarta ga mahaifinta a gaban kowa ciki kuwa harda mahaifiyarta dukda tanada masaniyar cewar mahaifanta sun dade da rabuwa. Zata zauna hannun matar uba wacce zata gana mata azaba irin na matan uba wanda imani ta musu karanci. Mahaifiyarta me sonta zata ceceta ba tareda tayi fushi akan halin da 'yarta ke nuna mata ba.
UMMIEY  by Hafseey232
Hafseey232
  • WpView
    Reads 564
  • WpVote
    Votes 52
  • WpPart
    Parts 28
Labari ne akan wata matashiyar yarinya wanda suka kulla soyayya da wani alhalin iyayenta basa so har ta kai sun koreta a gida kuma tazo ta rasa wannan saurayi bugu da kari akanshi har maza biyu sun kusa keta mata haddi.
  QADDARA TAH by deejerleen
deejerleen
  • WpView
    Reads 180
  • WpVote
    Votes 5
  • WpPart
    Parts 8
Labari ne akan wani hargitsetstsen family tareda wata yarinya mai suna aysher...? Wanda taga jarrabawa kala kala, tsangwama, tsana, sanadiyar yayanta da kuma yan uwanta da suke uwa daya uba daya.......yan uwanta basu sonta sbd abin duniya ya rufemusu ido, tayi samari wanda suka yaudareta, saboda duk ba dan Allah suke sonta ba dan kudin gadonta da akabar mata da kuma kyaun da Allah yabata, akarshe ta hadu da masoyin gsky harsukayi aure yazama jigo agaretah............?
ZAMAN GIDANMU.. by Janafnancy13
Janafnancy13
  • WpView
    Reads 17,217
  • WpVote
    Votes 443
  • WpPart
    Parts 15
TAYI NASARAN RABASHI DA KOWA NASHI YAZAMA NATA ITA KADAI..SHIN ZATAYI NASARAN RABASHI DA MATAR DATAYI KUTSE CIKIN RAYUWARSHI..?KO KUMA ZAI CIGABA DA ZAMA NATA HAR ABADA..
RUBUTACCIYAR K'ADDARA by SafiyyahGaladanchi
SafiyyahGaladanchi
  • WpView
    Reads 34,060
  • WpVote
    Votes 2,102
  • WpPart
    Parts 36
LABARIN UWA DA Y'AR TA WANDA YAKE CIKE DA TAUSAYI DA AL'AJABI, KUYI KUTSE A CIKI DOMIN GANIN ABINDA YAKE FARUWA.
JUYIN RAYUWA             COMPLETED{12/2019.} by GaskiyaWritersAsso
GaskiyaWritersAsso
  • WpView
    Reads 17,403
  • WpVote
    Votes 570
  • WpPart
    Parts 13
*JUYIN RAYUWA* Labarin wata marainiyar yarinya ce Sadiya da makauniyar Kakar ta , wadda wani tantiri ya sanya su agaba har rayuwar yarinyar ya runk'a Juyawa salo daban daban , Sannan kuma Akwai Soyayya acikin shi
KAINE MURADINA by bkynigeria
bkynigeria
  • WpView
    Reads 7,237
  • WpVote
    Votes 173
  • WpPart
    Parts 3
#KAINE MURADINA. Labarine akan wasu masoya guda biyu wayanda soyayya ta rusa dasu a sanadiyar rayuwar makaranta. Habeeb Saurayi matashi, yanada kannai guda ukku, wato Ihsan, Nusaiba, dakuma Affan. A bangare daya kuwa, Elizabeth Joshua matashiya ce yar kabilar ibo dake karatu a Jami'ar Bayero Kano. A sashen karatun ta kuwa duk tafiyar su daya da Habeeb, duk dacewa akwai babbancin kabila da kuma addini a tsakanin su. Daga Karshe soyayya ta shiga a tsakaninsu, ko ya zata kasance?
Jalilah  by hafsatdodo
hafsatdodo
  • WpView
    Reads 592
  • WpVote
    Votes 11
  • WpPart
    Parts 3
This is the story of a girl called Jelilah whose father happens to be the only person that moved from rags to riches. Follow me as we dive into the life of jelilah because it is going to be a roller coaster ride .
Soyayyar Makaho by Rabeylat
Rabeylat
  • WpView
    Reads 1,154
  • WpVote
    Votes 67
  • WpPart
    Parts 1
Soyayyace da Aka Ginata Ta Twitter na Tsawon Lokaci Batareda Suntaba Haduwa Ba. Ku biyoni Dan jin yadda labarin zai kasance.