BAN TSANESHI BA
Around 8:40 ya fito cikin shiga ta alfarma direct dinning area ya nufa yai sa'a Kuma favourite dinshine akayi wato Koko da qosai ya ko ci abincin sosai yayinda anty Hajara ke gefenshi yana karyawa tana kallonshi tanajin wani Dadi na ratsata na samun miji kamarshi tareda shan alwashin mallakarshi ita kadai domin ita ba...