Nuceeyluv
- Reads 9,802
- Votes 315
- Parts 18
Littafin KASAITA littafi ne dake dauke da labarin SARAUTA, Wanda shi Yareema NASEER ya Shiga kalubale dayawa na rayuwa a dalilin sarauta, a gefe guda kuwa ya fada makauniyar soyayyar ta batare daya ankare ba, dukda yanada wata masoyiyar a gefe wacce yake ganin itace sarauniyar birnin zuciyar sa sai gashi zancen yasha bambam a Inda beyi tsammanin Hakan ba, shin Koh ya labarin zai kasance? Koh wanne kalubalen yake fuskanta? wacece Wannan daya fada makauniyar soyayyar tata?
Mu hadu tsundum a cikin littafin KASAITA domin...
ILMANTUWA
NISHADANTUWA
A cikin kayataccen littafin KASAITA, taku a koda yaushe NUCEEYLUV 😘.