Liste de Lecture de SidiDjamila
6 cerita
ABDULMAJID ( THE SERVANT OF MAJESTY/ GLORIOUS) oleh MaryamAbdul559
MaryamAbdul559
  • WpView
    Membaca 8,633
  • WpVote
    Vote 523
  • WpPart
    Bab 29
Labari ne akan matsahin saurayin da yaje bautar kasa cikin rashin sani ya fad'a soyayyar bafulatanar rugga, wacce ta kasance 'yar uwarsa ta jini ba tare da sun sani ba..... Akwai tsantsar soyayyar gaske, sadaukarwa, maida al'amari gurin ubangiji, kiyayyar uwar miji zuwa ga surukarta(matar d'anta) banbamcin launin fata(talaka da Mai kud'i).... Ahaf Mai karatu sai ka tsumduma kayi iyo kayi lalimbo a ciki ne zaka fahimci abinda ake nufi, ga tsantar hausar basakkwace a ciki(proudly)....
DUNIYA BIYU!!!  oleh jeeedorhh
jeeedorhh
  • WpView
    Membaca 4,988
  • WpVote
    Vote 270
  • WpPart
    Bab 12
Gefen wasu samari uku da suke ta faman tada hayaki kamar tashin duniya ta rakube, ta mikawa Bangis -mai shagon- kudin hannunta. Tace, "magi mai tauraro zaka bani na talatin da aji-no-moto na ashirin". Ya zuba mata a leda fara ya mika mata. Ta juya, wani daga cikin matasan ya fesar da hayakin daya busa, ya sauka akan fuskarta. Ta sanya hannu tana kore hayakin, tana tarin daya sarketa sakamakon shakar tabar da tayi har cikin makoshinta. Ta bude idanunta dake mata zafi, babu mamaki ma sunyi ja, ta saukesu akan wanda ya aikata mata wannan ta'addanci. Babu abinda ya dauki hankalinta a tattare dashi sai idanunshi, irin idanun dake nuna wuya da tsananin duhun rayuwa da suka gani, suka kuma jure. Duk rashin kunyar mutum, karya yake yace zai tsaga tsakiyar idanun mutumin nan yace zai mishi rashin kunya. Don haka ne yasa ta kame bakinta, 'yar Allah Ya isa din data dauko daga cikinta zata yi, ta tsaya a makoshinta. Ta sadda kai ta kara rabawa ta gefensu ta wuce. Bata sani ba, wani abu game da wannan bakon mutumi da bata taba gani ba, seems nagging. Ta kasa fitar dashi daga cikin ranta. Dai-dai zata karya kwana, ta juya tana kara kallon tiredar. Yanzu ya fito daga cikin tiredar, yana tsaye daga waje. Sai dai kaifafan idanuwan nan nashi suna kanta kyam. Wata irin kunya da faduwar gaba suka rufeta, musamman dan guntun murmushin da taga yana yi mata. Tayi saurin yin kasa da kanta, wani dan karamin murmushi itama yana ziyartar bakinta, kafin ta juya da sauri ta karya kwanar.
SHU'UMIN NAMIJI !!    (completed) oleh fatymasardauna
fatymasardauna
  • WpView
    Membaca 415,655
  • WpVote
    Vote 25,029
  • WpPart
    Bab 75
Labarin Zaid da Zahrah...."Idan har yaudara zata zamemaka abun ado mai zaka amfana dashi acikin rayuwarka ? Miye ribar aikata zina da fasiƙanci ? Natsaneka Zaid ! Natsaneka !! Bana fatan Allah yasake haɗa fuskata da taka fuskar har gaban abada".....
DACEWA✅ oleh Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Membaca 371,369
  • WpVote
    Vote 23,074
  • WpPart
    Bab 36
unexpected relationship last longer,,,, as east meets west in love....
BA SON TA NAKE BA | ✔ oleh fadeelarh1
fadeelarh1
  • WpView
    Membaca 361,780
  • WpVote
    Vote 26,362
  • WpPart
    Bab 49
"BA SONTA NAKE BA" Shin dagaske ba sonta yake ba? Shin ita din son shi take??
SAREENAH oleh fatymasardauna
fatymasardauna
  • WpView
    Membaca 181,436
  • WpVote
    Vote 8,600
  • WpPart
    Bab 51
A romantic love story