Boddozee
- Reads 288
- Votes 22
- Parts 10
Labari mai tafe da kalubale kala kala da yanda kaddara take walagigi da rayuwar ta !
*MARAICINA*
Na zainab AZ
***********
Bance tafiyar zata kasance kullun cikin farin ciki ba domin kuwa rayuwa tattare take da kalubale.
Banyi muku alkawarin happily after ba domin rayuwa ba kullun take zuwa da dadi ba.
Bance littafin zai zama na daban ba amma ina mai tabbatar muku da cewa labarin na daban ne.
Ban baku tabbacin yanayin dadin tafiyar ba domin kuwa akwai gargada a hanyar!
-Zainab AZ