MARAICINA
Labari mai tafe da kalubale kala kala da yanda kaddara take walagigi da rayuwar ta ! *MARAICINA* Na zainab AZ *********** Bance tafiyar zata kasance kullun cikin farin ciki ba domin kuwa rayuwa tattare take da kalubale. Banyi muku alkawarin happily after ba domin rayuwa ba kullun take zuwa da...