Liste de Lecture de MohamedAli247
24 stories
A KAN ƊA.... by HauwauSalisu
HauwauSalisu
  • WpView
    Reads 1,300
  • WpVote
    Votes 103
  • WpPart
    Parts 15
Gajeren labari ne na Malam Tanko wanda bai da burin da ya wuce ya samu haihuwar ɗa namiji bai san mace, kwatsam ya samu labarin wani Boka wanda bai ɓata lokaci ba ya tasa matarsa Hanne zuwa gun Bokan,an tabbatar masa da buƙatarsa zata biya amma fa sai ya amince da wasu manyan sharuɗɗa guda uku, na farko Hanne ba zata ga yaron ba, na biyu babu shi ba ƙarin aure har abada kuma zai kuɗi ya shahara, na ukkun kada ya sake yaba yaron ko sisi cikin dukiyarsa, duk ransa ya basa zai mutu. mai karatu shigo ciki ka karanta da kanka.
MEKE FARUWA by AyshaIsah
AyshaIsah
  • WpView
    Reads 89,867
  • WpVote
    Votes 3,694
  • WpPart
    Parts 30
Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam sai a nime su a rasa. Amira na da kishir uwa wacce sam basu shi da ita. Ko meke faruwa dake sanadin rabuwan ta da masoya ta? Ku biyo ni don jin inda labarin zata kaya.
WAYE MACUCI by eedatou
eedatou
  • WpView
    Reads 56,589
  • WpVote
    Votes 3,419
  • WpPart
    Parts 66
Labari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsanadiyan wannan tsausayin abubuwa da dama sun faru a rayuwar ta. Wani tunani mai karatu zai yi idan ya tarar da labarin soyayya a kan jaruman maza guda uku ? Hahahaaaaaaa!!! ku biyo ni damin jin yanda zata kaya tsakanin su. Hmmmm ku kar sake a baku labari.
ITA WACE CE? (Complete Book1) by StarNucee360
StarNucee360
  • WpView
    Reads 83,427
  • WpVote
    Votes 4,429
  • WpPart
    Parts 57
Let see what is all about 💋
QANGIN SO by mimie_bee
mimie_bee
  • WpView
    Reads 4,595
  • WpVote
    Votes 194
  • WpPart
    Parts 14
A story about 2 brothers Armaan and Amaan. Amaan and Neena suna tsananin son junansu, A ka hada Neena da Armaan ( Amman's big brother) Auren dole base on wish din grandfather din su Dayake da cancer da doctor ya bashi 6month to mutuwar sa yace burin sa yaga auren Nena da Armaan.. So Armaan yayiwa qaninshi Amaan alkawarin ba abinda zai hadashi da neena grandfather dinsu na rasuwa armaan zai saki neena amaan ya aureta.
WATA KADDARAR ✅ by divaadoveysdiaries03
divaadoveysdiaries03
  • WpView
    Reads 3,398
  • WpVote
    Votes 125
  • WpPart
    Parts 38
Labari akan rayuwar soyayyar talakawa masu wadatar zuci da kaunar junan su..Labari da ya kunshi tarin fadakarwa da nishadantar wa,Labarin da ya kunshi yadda talakawa ke rayuwa ta jin dadi a dai dai karfin su.Labarin Wanda yake nuna asalin al'ada irin ta Malam Bahaushe tare da kayatar da al'adar da zamanantar da ita ..littafin "WATA KADDARAR" Labari ne Wanda ya Sha Bam Bam da littafai na da kuka Saba karantawa ,ku gwada ni ku gani ,kar ku dai bari a Baku Labari....
MATAR DATTIJO Complete by Jeeddahtou
Jeeddahtou
  • WpView
    Reads 105,128
  • WpVote
    Votes 3,900
  • WpPart
    Parts 59
Labari ne mai cike da soyayya tare da fadakarwar da nishadantawar wa, akwai darasi mai yawa da mata zasu dauka dangane da zama da kishiya
wata miyar by leematrimi
leematrimi
  • WpView
    Reads 4,894
  • WpVote
    Votes 402
  • WpPart
    Parts 41
labarinl ne daya faru akan yarinya qarama Mai qarancin shekaru da Wanda ahalin da Suka wadata zuciyarsu da son zuciya da kwadayi
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba ne) by AyshaIsah
AyshaIsah
  • WpView
    Reads 4,962
  • WpVote
    Votes 194
  • WpPart
    Parts 19
Labari ne mai rikitarwa, tsoro, ga dinbin darussan da ke cikinta kudai ku biyoni kusha labari.
   HATSABIBIYAR TAFIYA  by xinnee_smart1
xinnee_smart1
  • WpView
    Reads 4,293
  • WpVote
    Votes 223
  • WpPart
    Parts 3
wani dalili me karfi a karkashin jagorancin shaukin soyayya, ya dauki masoya biyu zuwa wata tafiya mai cike da marmari da lissafin zuci me dadi da shauki. Akwai abubuwa mabanbanta a cikin tafiyar da suka taru suka ba tafiyar sunannaki matuka. Suhaima ta kira tafiyar SHU'UMA bisa karkashin dalilinta na shuuman abubuwan da suka faru.