sumayyahsaeed's Reading List
6 story
RAYUWAR MU autorstwa LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Odsłon 298,473
  • WpVote
    Głosy 24,968
  • WpPart
    Części 39
Bance wannan tafiyar mai sauqi bace ba. Bance tafiyar nan perfect bace. Bance tasu rayuwar babu emotional conflicts ba. #Love #betrayal #the power of forgiveness #the power of repentance YOU WILL NOT REGRET THIS!!!
JAJIRTACCE (Abubakar Sadeeq) autorstwa SafiyyahGaladanchi
SafiyyahGaladanchi
  • WpView
    Odsłon 1,114
  • WpVote
    Głosy 30
  • WpPart
    Części 39
labarin ya kunshi soyayya da k'iyayya ya kunshi Arziki da talauci.
KANWATA autorstwa Jiddasmapi
Jiddasmapi
  • WpView
    Odsłon 58,115
  • WpVote
    Głosy 3,701
  • WpPart
    Części 85
Shin hakan yana faruwa? Ƙanwa taci amanar yayarta? Ku bibiyi littafin Ƙanwata zaku samu amsarku.
TSINTAR AYA autorstwa 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Odsłon 44,594
  • WpVote
    Głosy 4,897
  • WpPart
    Części 42
Labarin TSINTAR AYA, labarine daya shafi b'angarori da dama na rayuwar damuke ciki a yanxu, musamman b'angaren sayafi kowanne wato b'angaren auratayya. Abubuwa sosai masu zafi da ilmantarwa, fad'akarwa tare da nishad'antarwa suna cikin wannan faifan. Daure ka bibiyi wannan littafin domin samun abinda ya dace kada ku bari abaku labari.
GOBE NA (My Future) autorstwa KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Odsłon 165,929
  • WpVote
    Głosy 17,199
  • WpPart
    Części 65
Babu mace da zata labarta yadda wata macen take ji har sai ta taba kasancewa a cikin halin da wacan macen ta kasance. Daga ni sai ire-irena mu ke iya labarta yadda mace ta ke ji idan aka keta haddin yarta ko kuma ita kanta! Ina ma ace yau haddina ni Halimatu aka keta ba na yata ba? GOBE NA... Zawarcin Halimatu... *** *** *** Babu wanda zuciyarsa ta raya masa sai matar nan, sosai ya maida hankali yana kallon gurin da take zaune tare da yaranta, the way ta take sharar hawaye ya kara karafafa zatonsa a kanta, labarin yarsa ya shigo ciki duk kuwa da bata fadi sunansa ba ko sunan yarsa sai dai ta fadi cewar mahaifin yar ya zargeta da kisan yarsa saboda kaddarar mutuwarta ya fada mata, kamar yadda kadarar gushewar hankalin abokin aikinta ya fada a kanta, an keta mata haddi an ketawa yarta, mijinta ya ci zarafinta, a kokarin kwatar hakkin yarta mijinta ya saketa, ga labarin samun aikin kamfanin da tai ya shigo ciki sai dai shi ma bata fadi sunan kamfanin ba..... Wani irin kallonta yake, har ya ji kamar gilashin dake idon sa ya tare ganinsa sai ta ya cireshi yana cigaba da kallonta, ita kuma ta soke kai kasa yana ta latsa waya tana sharar kwalla, wa akai wa fyade? Wacen karamar ko babbar? No wait mutunen da take bawa abincin a kusa da kamfaninsu abokin aikinta ne? Is that why take kokarin kula da shi? Waye mijin na ta? Waya ke bibiyarta? A lokaci daya ya jerowa kansa wadannan tambayoyin, da bashi da amsar su, and he can't take his eyes on her kamar his life defend on her.
YAR GIDAN YADDIKO🧕 autorstwa Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Odsłon 286,966
  • WpVote
    Głosy 24,369
  • WpPart
    Części 46
Find it......