Best
10 stories
DUNIYAR MATSAFA by Real_shaxee
Real_shaxee
  • WpView
    Reads 776
  • WpVote
    Votes 29
  • WpPart
    Parts 8
labarine akan wata duniya ta matsafa wanda wani dalili yasa yayan sarkin duniyar sukashigo duniyar mutane ake fafatawa
💐💐💐💐💐💐💐💐 Rayuwa Kenan! Daga Ummu Afrah.                 💐💐💐💐💐💐💐💐 by AsmauTuraki
AsmauTuraki
  • WpView
    Reads 72
  • WpVote
    Votes 8
  • WpPart
    Parts 4
Labari ne na rayuwar Safiya da yanda ta fuskanci kalubalen rayuwa iri-iri, labarin ya kunshi soyayya, makirci, tawakkali da kuma hakuri.
Mugun tabo  by fatimaadamuarg
fatimaadamuarg
  • WpView
    Reads 268
  • WpVote
    Votes 10
  • WpPart
    Parts 8
love story
PRINCE AIRAN AND MAIMOON by YoungNovelist4
YoungNovelist4
  • WpView
    Reads 13,447
  • WpVote
    Votes 410
  • WpPart
    Parts 23
A story about Love,Hypcrisy, betrayal, sacrifice and sorrow, Is all about two kingdoms who are families but unknown to them,and they all wish one day Destiny will unite them again and everything wr go fine and safe
INDO SARƘA COMPLETE by AmeeraAdam60
AmeeraAdam60
  • WpView
    Reads 79,017
  • WpVote
    Votes 5,550
  • WpPart
    Parts 57
Cikin dare lokacin ƙafa duk ta ɗauke banda kukan tsuntsaye ba abunda yake tashi, alokacin ta farka daga bacci kayan wajen Goggo tasa ta ɗauko zumbulelen farin hijabin tasa, kwandon kayan kwalliyarta da shafe sati bata buɗeshi ba, ta buɗe ta ɗauko hoda ta zazzaga ta shafe fuskarta, hannu da ƙafafuwa Ludayin miyar Baba Huwaila da tun rana ta ɓoyeshi ta ɗauka ta sa a hijabi, ƴar fitilarta ta ɗauka ta fito daga ɗaki saɗaf-saɗaf ta je wajen bakin ƙofa ahankali ta zare sakata ta fice, kamar Aljana ita kaɗai ce a waje haka ta samu ta ƙarasa bayan katangar gidan Mai Gari ( _Dake gida huɗu ne tsakanin gidana Baba Huwaila da na Mai Gari_) ta kamata ta ɗane ta dirga. A hankali ta ɗaga labulen ɗakin Mai Gari ta shiga ta same shi a kwance baccinsa yake hankali kwance, toshe bakinta tayi tana dariya ƙasa-ƙasa musamman da ta tuna irin muguntar da zata yiwa Mai Gari, sai da tayi ta gama ta koma saitin kan Mai Gari ta zaro ludayin miyar ta dai-dai ci kan sa ta bashi ƙwaaal, azabure Mai Gari ya tashi yana susar gurin baya yaja ganin mutum tsaye cikin fararen kaya. Indo canja murya tayi shigen ta Goggo sannan ta fara magana, " Ni ce Goggo Kakar Indo Sarƙa nazo tafiya kai cen makwancina tunda cin Amana zakayi " Mai Gari cikinsa ne ya juya baiyi aune ba sai ji yayi ɗumi na bin wandonsa, Indo na ganin Fitsari na bin ƙafar Mai Gari ta gimtse Dariyarta ta kuma cewa.....🥱
YARIMA AMJAD by jawabi
jawabi
  • WpView
    Reads 23,713
  • WpVote
    Votes 2,378
  • WpPart
    Parts 41
Grab your copy
WANI SALO by saadahalkali
saadahalkali
  • WpView
    Reads 4,373
  • WpVote
    Votes 81
  • WpPart
    Parts 7
Labari ne dake qushe da wani matashin mutun mai tarin dukiya, kyau, kudi, daukaka a fadin duniya yasame ta allah yabashi, sai dai kash Magana tana matuqar masa wuya wanda idan ma takama sai dai yayi a rubuce Miskili ne na bugawa a JARIDA, kwatsam y hadu da masifaffa yarinya wacce duk abun yatara bai shafeta ba, d hakan zasu fara takon saqa wanda duk abunda yamata sai tarama, shin a cikin su wazai kasa? Ya wannan qiyayyar zata kasance, Labarin akwai matuqar nishadantarwa da burgewa hade da tsantsar soyayyah mai tsafta wacce ake gudanar d ita cikin WANI SALO na daban...
SHIMFIDAR FUSKA HAUSA NOVEL by Naeemsabeet
Naeemsabeet
  • WpView
    Reads 1,793
  • WpVote
    Votes 61
  • WpPart
    Parts 17
Labarin Yan Qunshe Da Wata Masifaffiyar Soyayya Jindadi Walwal Tare Da Kunci Da Qaddara Guys Sai Dai Kun Karanta Zaku Fahimta #Maidanbu #billynabdul #fauziyya
NADEEYAN BABA  by zubeefly08
zubeefly08
  • WpView
    Reads 847
  • WpVote
    Votes 39
  • WpPart
    Parts 8
Hausa novel, labarin NAdEEYAR Malam MUSA