teemerh_nayaya's Reading List
100 historias
ALIYU ASADULLAH!!! por AfricanQueen300
ALIYU ASADULLAH!!!
AfricanQueen300
  • LECTURAS 2,144
  • Votos 82
  • Partes 6
The best way to find yourself is to lose yourself in the service of others.
YA JI TA MATA por miss_untichlobanty
YA JI TA MATA
miss_untichlobanty
  • LECTURAS 85,748
  • Votos 8,151
  • Partes 63
Wannan labari me suna YA JI TA MATA shine littafina na uku.... Labarin wani saurayi ne Wanda bashida aiki sai zina, a cewar sa ba laifinsa bane Allah ne yayi sa hariji. Toh hakan ne yasa iyayen sa suka rufe ido sai yayi aure amma fa an gudu ba'a tsira ba domin kuwa babu wacce take iya zaman sati biyu dashi tsanani kwana 10 sai su gudu. Toh fa an Sami matsala domin reshe ta juye da mujiya inda Allah ya hadosa da Wanda ta fisa jaraba toh yanzu kuma shi ke gudu. Wai ya za'a kwashe ne a lokacin da iyayen sa sukace bai isa ya saketa ba kamar yadda ya dafa kur'ani cewa bazai saketa ba? KU BIYONI CIKIN WANNAN LABARI NAWA DAN JIN YADDA ZA'A KAYA. SAURAN LABARAI NA: 1.KURUCIYAR MINAL 2. YARINYAR CE TAYI MIN FYADE AND NOW 3. YAJI TA MATA.
 JUYAYI por nimcyluv
JUYAYI
nimcyluv
  • LECTURAS 31,576
  • Votos 2,875
  • Partes 36
her life is ending becouse of her biogical brother,he rapping her the frist tym that he see her in his life
  SARK'AK'IYAR SOYAYYA! por khairi_muhd
SARK'AK'IYAR SOYAYYA!
khairi_muhd
  • LECTURAS 87,444
  • Votos 6,120
  • Partes 68
a love story, this is a love triangle between 4 lover's.
JIDDA por nimcyluv
JIDDA
nimcyluv
  • LECTURAS 28,505
  • Votos 2,169
  • Partes 29
Blind girl
NANAH AYSHER por Humaira3461
NANAH AYSHER
Humaira3461
  • LECTURAS 7,682
  • Votos 611
  • Partes 50
labarine akan wata kyakkyawa yarinya Nanah Aysher wadda kudin mahaifinta yake dora mata girman kai da rashin daukar dan adam ba bakin komi ba,aduniyarta babu wani wanda take shayi ko shakka,bata tsoron kowa daya wuce babanta.wanan dalilin ya kaitaga Kuskure babba arayuwarta da take danasani,kwatsam baban ta ya aura mata drivern sa wanda aduniya bata da babban mak'iyi sama dashi...............ku biyoni cikin labarin domin jin yadda zata kaya.
SO DA SHAQUWA por Humaira3461
SO DA SHAQUWA
Humaira3461
  • LECTURAS 623
  • Votos 38
  • Partes 21
labarine akan tsantsar soyayya sadaukarwa jajircewa,da darasin rayuwa labarin yana koyar da zamantakewar duniya da yadda zaka zauna da mutane,karki bari ya wuceki tabbas so da shaquwa yana dauke da salo salo na musamman sai wanda ya bisa zaifahimci me nake nufi,so yan uwa akafta.......
SAI KA AURENI DOLE por hauesh
SAI KA AURENI DOLE
hauesh
  • LECTURAS 94,950
  • Votos 2,810
  • Partes 82
sai ka aureni dole all talk about betrayal of consent, love involves sacrifice, disagree with destiny, following witcraft.
MAGAJIN SARAUTA por FatimaMnamz
MAGAJIN SARAUTA
FatimaMnamz
  • LECTURAS 20,192
  • Votos 1,430
  • Partes 66
Wannan labari ya kunshi Littafin Nan ya kunshi labari Kashi Kashi na jaruman littafin Wanda zai nuna rayuwa kowanne su kamar haka. YAREEMA Sai na dau fansar duk wayanda suka kashe sai na kunyatar da su a idon jamaa sai na daukar wa Abba fansa ,they would know why I am called magajin sarauta. KAUSAR Duk fitar numfashi na da tunanin yanda zan kifar da mulkin su yanda zasu fuskanci hukunci,yanda mutanen duniya zasu kyamacesu ,zan Kuma daukan FANSA a biza tarwatsa rayuwar farin cikina ,they will pay dearly.
ABBOOD DAWOUD ✅ por divaadoveysdiaries03
ABBOOD DAWOUD ✅
divaadoveysdiaries03
  • LECTURAS 84,870
  • Votos 7,006
  • Partes 71
Labarin soyayya me dauke da sarkakiya ta rashin abunda wani ke so ,labarin me cike da soyyayya me kyau da tsafta da taba zuciya,labari me ban tausayi da dadawa rai..Labarin Abbood da Nabeel,Abbood da Naadi sannan Ashraf da faa'eey,se kuma Abbood da Faa'eey ..