Select All
  • 💖💖💖💖💖💖 *AUREN JARI* 💖💖💖💖💖💖
    2.1K 58 10

    Labarine wanda yake fadakar da iyaye akan illan auren jari duba ga yanda yarinyar cikin labarin ta kasance kamilalliya wacce ta samu tarbiyya daga iyaye na kwarai amma daga qarshe bayan sun aurar da ita ga wanda bataso duk rayuwarta ya canza ta yanda shaidan ya ribaci rayuwarta. Haka zalika shima ya kasance a bangaren...

  • SANADIN FACEBOOK
    400 23 4

    labari ne na wata matar aure wacce takeyin Facebook har tayi gamo da wani saurayi a wannan saha suka qulla soyayyya.

  • LAIFINSU WAYE?
    1K 33 7

    LAIFINSU WAYE Labarine daya qunshi tarihin Wata karuwa wacce ta kasance mai Saba ma Allah acikin al'amuranta amma daga baya Allah ya shiryeta sanadiyar yanda duniya ta juya Mata baya kowa ya gujeta ta kasance abar tausayi. Ciwo mai tsanani ya kamata tare da gujewar makusantanta,labari ne mai ban tausayi tare da daruss...

    Mature