beebancy45's Reading List
158 stories
BAFULATANA  by zm-chubado
zm-chubado
  • WpView
    Reads 25,208
  • WpVote
    Votes 1,381
  • WpPart
    Parts 41
Ta kasance bagidajiya wacce babu cikakken ilimin addini a tareda ita, rayuwarta a ƙudundune take da wani al'amari mai girma wanda ya zarta yawan shekarunta, ba tasan daɗin soyayyah ba balle jinƙan da ubangiji ya sanya a tsakanin al'uma. Baffanta shi kaɗaine duniyarta wanda inuwarsa a gareta ta cike mata gurbin mahaifiyarta. Ana tsaka da haka ƙaddara ta raba tsakaninta da Baffah sannan ta turata guri mai nisa in da bata taɓa mafarkin zuwa ba. Walagigin da rayuwa tayi da ita ya sa ta afka a cikin soyayyar mutum biyu! Muzaffar Abdulwahab Abdallah ko Edris Muhammad Jalingo?
A DAREN AURENA(SABON SALO) by MissDmk
MissDmk
  • WpView
    Reads 3,585
  • WpVote
    Votes 107
  • WpPart
    Parts 21
Based on True life event
A DAREN AURENA  by MissDmk
MissDmk
  • WpView
    Reads 12,308
  • WpVote
    Votes 286
  • WpPart
    Parts 11
Labarine da yake tafe da LOVE, COMEDY AND TRAGIC(Romantic Suspense)
DA'IMAN ABADAN (ZAZZAFAR KAUNA) by JameelarhSadiq
JameelarhSadiq
  • WpView
    Reads 19,885
  • WpVote
    Votes 482
  • WpPart
    Parts 25
labarin soyayya mai ciki da darussa iri iri mai masu tsayawa a zuci..masoyane suke nuna ma juna tsana marar adadi rana d'aya lokaci d'aya kiyaiyar ta rikice ta koma tsintsar soyayya ba tare da sun fargaba.
FITATTU BIYAR YARIMA FAYAD🥰 by zeeyybawa
zeeyybawa
  • WpView
    Reads 8,355
  • WpVote
    Votes 140
  • WpPart
    Parts 15
Yarima fayad
BIBIYATA YAKEYI ( WAYE SHI?) by zeeyybawa
zeeyybawa
  • WpView
    Reads 6,018
  • WpVote
    Votes 196
  • WpPart
    Parts 16
BIBIYARTA YAKEYI WAYE SHI? A'ina yake? Meyasa yake Bibiyarta?
FITTO NA FITTO (Akan soyayya ta) by rahamanalele
rahamanalele
  • WpView
    Reads 286
  • WpVote
    Votes 21
  • WpPart
    Parts 9
labarin saurayin daya auri Mata uku Aminan juna, d'aya wacce yake muradin aura, daya wacce take kanwa agareshi, daya wacce ta nuna so da k'auna a gareshi.
Hira da matattu  by jamilaumartanko
jamilaumartanko
  • WpView
    Reads 6,324
  • WpVote
    Votes 317
  • WpPart
    Parts 13
A true life story by Jamila Umar Tanko
ƘALUBALEN RAYUWA  by Feedohm
Feedohm
  • WpView
    Reads 1,255
  • WpVote
    Votes 32
  • WpPart
    Parts 2
Wane irin miji ne? Mijin da bai san ya sauke haƙƙin da ya rataya a wuyan shi ba? Shin ko an faɗa mashi ci, sha da sutura kaɗai ne aure? Wallahi ba zan iya ba, ba zan iya zama da namiji mai mazantakar ƙananan yara ba! Namijin da mazantakar sa ba iya kawar da budurci na ba.... Ba zan iya ba Maama, na gwammace na koma Ƴar rawata! Na gwammace Yaya Ali na dj ina mashi rawa mu samu abinda zamu ci, rawa na ci da ni, tana shayar da ni, sannan ta na suturtar da ni, wannan abun da kike kira rashin kunya shi na ke buƙata, wannan abun da ya kasa tsayar da ke gare mu, wannan abun da kika zaɓa fiye da ƴaƴan ki......
Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love story) by BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Reads 21,297
  • WpVote
    Votes 384
  • WpPart
    Parts 13
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...